Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2JN:1 


2JN 1:1     Alignment score: 0.414
From the elder to the chosen lady and her children , whom I love in truth and not only I , but also all those who have known the truth
Daga dattijon zuwa ga uwar gida zababbiya da yayanta , wadanda nake kauna da gaskiya , ba ni kadai ba , amma da dukan
wadanda sun san gaskiya -


2JN 1:2     Alignment score: 0.377
because of the truth that remains in us and will be with us forever .
domin gaskiya da take cikinmu za ta kuma kasance tare da mu har abada .
2JN 1:3     Alignment score: 0.528
Grace , mercy , and peace will be with us from God the Father and from Jesus Christ , the Son of the Father , in truth and love .
Alheri da jinkai da salama za su kasance tare da mu , daga Allah Uba da kuma daga Yesu Almasihu Dan Uba , a cikin gaskiya da kauna .
2JN 1:4     Alignment score: 0.257
I rejoice greatly that I have found some of your children walking in truth , just as we have received this commandment from the Father .
Na yi murna sosai sa'anda na sami wadansu yayanki suna tafiya cikin gaskiya , kamar yadda muka karbi wannan umarni daga Uba .
2JN 1:5     Alignment score: 0.312 → 0.312
Now I plead with you , lady not as though I were writing to you a new commandment , but one that we have had from the beginning that we should love one another .
Yanzu ina rokon ki , uwar gida , ba kamar ina rubuta maki sabon umarni ba , amma wannan da muka samu
tun da can , cewa mu kaunaci junanmu .
2JN 1:6     Alignment score: 0.227
This is love , that we should walk according to his commandments . This is the commandment , just as you heard from the beginning , that you should walk in it .
Wannan kuma itace kauna , cewa mu yi tafiya bisa ga umarnin
sa . Wannan shine umarnin , daidai kamar yadda kuka ji da fari , da cewa ku yi tafiya a cikinsa .
2JN 1:7     Alignment score: 0.35
For many deceivers have gone out into the world , and they do not confess that Jesus Christ came in the flesh . This is the deceiver and the antichrist .
Gama masu yaudara sun fito a duniya , wadanda ba su yarda cewa Yesu ya zo cikin jiki ba . Wannan ne mayaudari da kuma magabcin Almasihu .
2JN 1:8     Alignment score: 0.296 → 0.296
Look to yourselves , that you do not lose the things for which we all have worked , but so that you may receive a full
reward .
Ku dubi kanku , domin kada ku rasa abubuwan da mu duka muka yi aiki a kansu , amma domin ku karba dukan sakamon ku .
2JN 1:9     Alignment score: 0.252 → 0.252
Whoever goes on ahead and does not remain in the teaching of Christ does not have God . The one who remains in the teaching , this
one has both the Father and the Son .
Duk wanda ya ci gaba da tafiya ba cikin koyarwa Almasihu ba , ba shi da Allah . Wanda ya zauna cikin koyarwar kwa yana tare da Uban da kuma Dan .
2JN 1:10     Alignment score: 0.213 → 0.215
If anyone comes to you and does not bring this teaching , do not receive him into your house and do not greet him .
Duk wanda ya zo wurinku , ba tare
da wannan koyarwar ba , kar ku karbe shi cikin gidanku , kada ma ku gaishe shi .
2JN 1:11     Alignment score: 0.224
For the one who greets him participates in his evil deeds .
Domin duk wanda ya gaishe shi ya yi tarayya da shi kenan cikin miyagun ayyukan sa .
2JN 1:12     Alignment score: 0.267
I have many things to write to you , but I did not wish to write
them with paper and ink . However , I expect to come to you and speak face to face , so that our joy will be complete .
Ina da abubuwa dayawa da nake so in rubuta maki amma al'kalami tawada da takarda baza su iya daukar su duka ba . Amma duk da haka ina begen zuwa gare ki domin mu yi magana fuska da fuska , domin farin cikn mu ya zama cikakke .
2JN 1:13     Alignment score: 0.271 → 0.272
The children of your chosen sister greet you .
Yayan
yar'uwarki zababbiya suna gaishe ki .
2JN 1     Average alignment score: 0.312 for 13 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2JN:1