Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


DAN 1:1     Alignment score: 0.547 → 0.548
In the third year of the reign of Jehoiakim king of Judah , Nebuchadnezzar king of Babylonia
came to Jerusalem and surrounded the city to cut off all supplies to it .
A cikin shekara ta uku ta mulkin Yehoyakim sarkin Yahuda , Nebukadnezza sarkin Babila ya zo Yerusalem ya kewaye birnin domin ya yanke dukkan abin da zai shigo cikinsa .


DAN 1:2     Alignment score: 0.522
The Lord gave
Nebuchadnezzar victory over Jehoiakim king of Judah , and he gave him some of the sacred objects from the house of God . He brought them into the land of Babylonia , to the house of his god , and he placed the sacred objects in his god 's treasury .
Ubangiji ya ba Nebukadnezza nasara akan Yehoyakim sarkin Yahuda , ya ba shi waɗansu keɓaɓun abubuwa daga gidan Allah . Ya kawo su cikin ƙasar Babila , zuwa gidan allahnsa , kuma ya sa keɓaɓun abubuwan a cikin ma'ajin allahnsa .
DAN 1:3     Alignment score: 0.354
The king spoke to Ashpenaz , his chief official , to bring in some of the people of Israel , both of the royal family and of the nobility
Sarkin ya yi magana da Ashfenaz , baban
jami'insa , ya kawo waɗansu daga cikin mutanen Isra'ila , waɗanda su ke daga iyalin sarauta da kuma manyan mutane -
DAN 1:4     Alignment score: 0.269 → 0.273
young men without blemish , attractive in appearance , skillful in all wisdom , filled with knowledge and understanding , and qualified to serve in the king 's palace . He was to teach them the Babylonians ' literature and language .
samari waɗanda ba su da cikas , kyawawa , ƙwararru a kowacce hikima , cike
da ilimi da ganewa , waɗanda suka cancanci su yi aiki a fãdar sarki . Shi ne zai koya masu adabin mutanen Babila da harshensu .
DAN 1:5     Alignment score: 0.371 → 0.376
The king counted out for them a daily portion of his delicacies and some of the wine that he drank . These young men were to be trained for three years , and after that , they would serve the king .
Sarki ya ɗibar masu abinci daga abincinsa
da ruwan inabi wanda ya ke sha . Za a horar da waɗannan samari har shekaru uku , bayan haka , za su yi wa sarki hidima .
DAN 1:6     Alignment score: 0.627
Among these were Daniel , Hananiah , Mishael , and Azariah , some of the people of Judah .
A cikin su akwai Daniyel da Hananiya da Mishayel
da Azariya , daga cikin mutanen Yahuda .
DAN 1:7     Alignment score: 0.675
The chief official gave
them names : Daniel he called Belteshazzar , Hananiah he called Shadrach , Mishael he called Meshach , and Azariah he called Abednego .
Babban jami'in ya ba su sunaye , Daniyel ya kira shi Beltishazza , ya kira Hananiya Shadrak , ya kira Mishayel , Meshak Azariya kuma ya kira shi Abednego .
DAN 1:8     Alignment score: 0.327 → 0.327
But Daniel intended in his mind that he would not pollute himself with the king 's delicacies or with the wine that he drank . So he asked permission from the chief official that he might not pollute himself .
Amma Daniyel ya yi niyya a ransa , cewa ba zai ɓata kansa da abincin sarki ba ko da ruwan inabin da ya ke sha . Sai ya roƙi alfarma daga wurin babban jami'in saboda ba ya so ya ɓata kansa .
DAN 1:9     Alignment score: 0.35 → 0.374
Now God gave
Daniel favor and compassion through the respect that the chief official had for him .
Sai Allah ya ba Daniyel tagomashi da tausayi daga babban jami'in ta wurin girmamawar da da ya ke yi masa .
DAN 1:10     Alignment score: 0.283
The chief official said to Daniel , " I am afraid of my master the king . He has commanded what food and drink you should have . Why should he see you looking worse than the other young men of your own age ? The king might have my head because of you . "
Babban jami'in ya ce da Daniyel , " Ina jin tsoro shugabana sarki . Ya bada ummurni
akan abincin da za ku ci da abin shan da za ku sha . Me ya sa zai gan ku da rãma da samari abokanku ? Sarki zai fille kaina saboda ku . "
DAN 1:11     Alignment score: 0.482
Then Daniel spoke to the steward whom the chief official had assigned over Daniel , Hananiah , Mishael , and Azariah .
Sa'annan Daniyel ya yi magana da mai aikin da babban jami'in ya sa ya kula da su Daniyel , Hananiya , Meshayel
da Azariya .
DAN 1:12     Alignment score: 0.379
He said , " Please test us , your servants , for ten days . Give
us only some vegetables to eat and water to drink .
Ya ce , " Idan ka yarda ka gwada mu bayinka na kwana goma , ka riƙa ba mu kayan lambu mu ci da kuma ruwa mu sha .
DAN 1:13     Alignment score: 0.273
Then compare our appearance with the appearance of the young men who eat the king 's delicacies , and treat us , your servants , based on what you see . "
Sa'annan ka gwada baiyanarmu da baiyanar samarin da ke cin abincin sarki , ka yi mana mu bayinka , bisa ga abin da ka gani . "
DAN 1:14     Alignment score: 0.38
So the steward agreed with him to do this , and he tested them for ten days .
Sai mai hidimar ya yarda ya yi haka , ya gwada su kwana goma .
DAN 1:15     Alignment score: 0.292 → 0.312
At the end of ten days their appearance was more healthy
, and they were better nourished , than all the young men who ate the king 's delicacies .
A ƙarshen kwanaki goman sai baiyanarsu ta fi lafiya , kuma suka fi duk samarin da ke cin abincin sarki annuri .
DAN 1:16     Alignment score: 0.145 → 0.19
So the steward took
away their delicacies and their wine and gave them only vegetables .
Sai mai hidimar ya ɗauke abincinsu da ruwan inabinsu ya ba su kayan lambu kawai .
DAN 1:17     Alignment score: 0.427 → 0.434
As for these four young men , God gave
them knowledge and insight in all literature and wisdom , and Daniel could understand all kinds of visions and dreams .
Waɗannan samari huɗu , Allah ya ba su ilimi da ganewa da fahimtar dukkan adabi da hikima , Daniyel kuma ya na iya gane kowanne irin wahayi da mafarkai .
DAN 1:18     Alignment score: 0.298
At the end of the time set by the king to bring them in , the chief official brought them in before Nebuchadnezzar .
Da lokacin da sarki ya bayar a kawo su wurinsa ya yi , sai babban mai hidimar ya kawo su ciki gaban Nebukadnezza .
DAN 1:19     Alignment score: 0.506
The king spoke with them , and among the whole group there were none to compare with Daniel , Hananiah , Mishael , and Azariah . They stood before the king , ready to serve him .
Sarki ya yi magana da su , a cikin dukkan
taron babu wanda za a iya kwatanta shi da Daniyel , Hananiya , Meshayel da Azariya . Suka tsaya a gaban sarki , a shirye su yi masa hidima .
DAN 1:20     Alignment score: 0.405
In every question of wisdom and understanding that the king asked them , he found them ten times better than all the magicians and those who claimed to speak
with the dead , who were in his entire kingdom .
A cikin kowacce tambaya ta hikima da ganewa da sarki ya tambaye su , ya tarar sun fi dukkan masu dũba da masu magana da kurwa waɗanda ke cikin dukkan mulkinsa har sau goma .
DAN 1:21     Alignment score: 0.467
Daniel was there until the first year of King Cyrus .
Daniyel ya zauna
can har shekara ta fari ta Sairus .
DAN 1     Average alignment score: 0.404 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of DAN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12