Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9 


AMO 1:1     Alignment score: 0.496 → 0.5
These are the things concerning Israel that Amos , one of the shepherds in Tekoa , received in revelation . He received these things in the days of Uzziah king of Judah , and also in the days of Jeroboam son of Joash king of Israel , two years before the earthquake .
Waɗannan sune
abubuwa game da Isra'ila wanda Amos , ɗaya daga cikin makiyaya a Tekowa ya karɓa a wahayi . Ya karɓa waɗannan abubuwa a kwanakin da Azariya ke mulkin Yahuda , da kuma kwanakin Yerobowam ɗan Yehowash ke sarautar Israila , shekaru biyu kafin girgizar ƙasa .


AMO 1:2     Alignment score: 0.481
He said , " Yahweh will roar from Zion ; he will raise his voice from Jerusalem . The pastures of the shepherds will dry up ; the top of Carmel will wither . "
Ya ce , " Yahweh zai yi ruri daga Sihiyona ; zai yi tsawa
da murya mai ƙarfi daga Yerusalem . Wuraren kiwo na makiyayan za su bushe ; ƙwanƙolin Karmel zai yi yaushi . "
AMO 1:3     Alignment score: 0.409
This is what Yahweh says : " For three sins of Damascus , even for four , I will not turn away punishment , because they threshed Gilead with instruments of iron .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace : " Domin zunubai
uku na Damasku , har don huɗu ma , Ba zan janye hukuncin ba , domin sun zalunci mutanen Gileyad da maƙamai na ƙarfe .
AMO 1:4     Alignment score: 0.589
I will send
a fire into the house of Hazael , and it will devour the fortresses of Ben Hadad .
Zan aika da wuta a kan gidan Hazael , kuma za ta cinye kagarar Ben - hadad .
AMO 1:5     Alignment score: 0.494 → 0.494
I will break the gate bars of Damascus and cut off the man who rules over the Valley of Aven , and also the man who holds the scepter in Beth Eden . The people of Aram will go in captivity to Kir , " says Yahweh .
Zan karya makaran kyamran Damasku zan kuma kau da mutumin da ke rayuwa a Kwarin Aben , da kuma mutumin da yake rike da sandar girma a Bet Iden . Mutanen Aram za su tafi bauta a Kir , " inji Yahweh .
AMO 1:6     Alignment score: 0.404
This is what Yahweh says : " For three sins of Gaza , even for four , I will not turn away punishment , because they carried away captive a whole people , to hand them over to Edom .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace , " Domin zunubai
uku na Gaza har ma don huɗu , ba zan janye hukuncin ba , domin su ne suka ɗauke kamammun mutane dukka , don su miƙa su ga mutanen Idom .
AMO 1:7     Alignment score: 0.412
I will send
fire on the walls of Gaza , and it will devour her fortresses .
Zan aika da wuta akan garun Gaza , za ta kuma lakume kagarorinta .
AMO 1:8     Alignment score: 0.523
I will cut off the man who lives in Ashdod and the man who holds the scepter from Ashkelon . I will turn my hand against Ekron , and the rest of the Philistines will perish , " says the Lord Yahweh .
Zan yanke mutumin da yake rayuwa a Ashdod da kuma mutumin da ya ke riƙe da sandar girma daga Ashkelon . Zan juya hannu
na gãba da Ekron , kuma sauran Filistiyawa za su hallaka , " inji Ubangiji Yahweh .
AMO 1:9     Alignment score: 0.403 → 0.412
This is what Yahweh says : " For three sins of Tyre , even for four , I will not turn away punishment , because they had delivered up a whole people to Edom , and they broke
their covenant of brotherhood .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace : " Domin zunubai uku na Taya , har ma don huɗu , ba zan janye hukuncin ba , don sun miƙa dukkan mutanen zuwa Idom , kuma sun karya yarjejeniyar yan'uwantakarsu .
AMO 1:10     Alignment score: 0.435
I will send
fire on the walls of Tyre , and it will devour her fortresses . "
Zan aika da wuta akan garun Taya , kuma za ta ƙone kagarorinta . "
AMO 1:11     Alignment score: 0.389 → 0.389
This is what Yahweh says , " For three sins of Edom , even for four , I will not turn away punishment , because he pursued his brother with the sword and cast off all pity . His anger raged continually , and his wrath lasted forever .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace , Domin zunubai
uku na Idom , har ma don huɗu , ba zan janye hukuncin ba , don ya farauci ' ɗan'uwansa da takobi ya kuma kawar da dukkan tausayi . Ya cigaba da fushi , fushinsa ya ɗore har abada .
AMO 1:12     Alignment score: 0.595
I will send
fire on Teman , and it will devour the palaces of Bozrah . "
Zan aika da wuta akan Teman , kuma za ta cinye fadodin Bozra . "
AMO 1:13     Alignment score: 0.404
This is what Yahweh says , " For three sins of the people of Ammon , even for four , I will not turn away punishment , because they ripped open the pregnant women of Gilead , that they may enlarge their borders .
Wannan shi ne abin da Yahweh yace , " Domin zunubai
uku na mutanen Ammon , har ma don huɗu , ba zan janye hukuncin ba , don sun farke mata masu ciki na Gileyad , saboda su ƙara faɗaɗa yankinsu .
AMO 1:14     Alignment score: 0.357 → 0.363
I will light a fire in the walls of Rabbah , and it will devour the palaces , with a shout in the day of battle , with a tempest in the day of the whirlwind .
Zan kunna wuta a garun Rabba , kuma za ta cinye fadodin , tare da ihu a ranar yaƙi , tare da rugugin hadari
a ranar guguwar .
AMO 1:15     Alignment score: 0.49
Their king will go into captivity , he and his officials together , " says Yahweh .
Sarkinsu zai tafi zuwa bauta , tare
da sauran jami'ansa , " inji Yahweh .
AMO 1     Average alignment score: 0.454 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of AMO:1  2  3  4  5  6  7  8  9