Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36 


NUM 1:1     Alignment score: 0.558
Yahweh spoke to Moses in the tent of meeting in the wilderness of Sinai . This happened on the first day of the second month during the second year after the people of Israel had come
out from the land of Egypt . Yahweh said ,
Yahweh ya yi magana da Musa a runfar taruwa a cikin jejin Sinai . Wannan ya fãru ne a rana ta farko a wata na biyu a shekara ta biyu bayan da mutanen Isra'ila suka fito daga ƙasar Masar . Yahweh yace ,


NUM 1:2     Alignment score: 0.389 → 0.39
" Conduct a census of all the men of Israel in each clan , in their fathers ' families . Count them by name . Count every male , each man
" Ka yi ƙidayar
dukkan mutanen Isra'ila daga kowanne dangi , a cikin iyalan ubanninsu . Ka ƙidaya su bisa ga sunaye . Ka ƙidaya kowanne namiji , kowanne mutum
NUM 1:3     Alignment score: 0.383
who is twenty years old or older . Count all who can fight as soldiers for Israel . You and Aaron must record the number of men in their armed groups .
wanda ke shekaru ashirin ko fiye . Ka ƙidaya dukkan waɗanda ke iya faɗa a matsayin sojoji domin Isra'ila . Kai da Haruna tilas ku rubuta lissafin dukkan
mazaje a rukunonin mayaƙansu .
NUM 1:4     Alignment score: 0.296
A man from each tribe , a clan head , must serve with you as his tribe 's leader . Each leader must lead the men who will fight for his tribe .
Mutum daga kowacce kabila
, kan dangi , tilas ya yi hidima tare da ku a matsayin shugaban kabilarsa . Kowanne shugaba tilas ya shugabanci mazajen da zasu yi faɗa kabilarsa .
NUM 1:5     Alignment score: 0.638
These are the names of the leaders who must fight with you : From the tribe of Reuben , Elizur son of Shedeur ;
Waɗannan ne sunayen shugabannin waɗanda tilas su yi faɗa tare da ku : Daga kabilar Ruben , Elizur ɗan Shedeyur
;
NUM 1:6     Alignment score: 0.802
from the tribe of Simeon , Shelumiel son of Zurishaddai ;
daga kabilar Simiyon , Shelumiyel ɗan Zurishaddai ;
NUM 1:7     Alignment score: 0.793
from the tribe of Judah , Nahshon son of Amminadab ;
daga kabilar Yahuda , Nashon ɗan Amminadab ;
NUM 1:8     Alignment score: 0.776
from the tribe of Issachar , Nethanel son of Zuar ;
daga kabilar Issaka , Netanel ɗan Zuwar ;
NUM 1:9     Alignment score: 0.792
from the tribe of Zebulun , Eliab son of Helon ;
daga kabilar Zebulun , Eliyab ɗan Helon ;
NUM 1:10     Alignment score: 0.811
from the tribe of Ephraim son of Joseph , Elishama son of Ammihud ; from the tribe of Manasseh , Gamaliel son of Pedahzur ;
daga kabilar Ifraim ɗan Yosef , Elishama ɗan Ammihud ; daga kabilar Manasse , Gamaliyel ɗan Fedazur ;
NUM 1:11     Alignment score: 0.822
from the tribe of Benjamin , Abidan son of Gideoni ;
daga kabilar Benyamin , Abidan ɗan Gidiyoni ;
NUM 1:12     Alignment score: 0.725
from the tribe of Dan , Ahiezer son of Ammishaddai ;
daga kabilar Dan , Ahiyeza ɗan Ammishaddai ;
NUM 1:13     Alignment score: 0.811
from the tribe of Asher , Pagiel son of Okran ;
daga kabilar Asha , Fagiyel ɗan Okran ;
NUM 1:14     Alignment score: 0.661
from the tribe of Gad , Eliasaph son of Deuel ;
daga kabilar Gad , Eliyasaf ɗan Duwel ;
NUM 1:15     Alignment score: 0.82
and from the tribe of Naphtali , Ahira son of Enan . "
kuma daga kabilar Naftali , Ahira ɗan Enan . "
NUM 1:16     Alignment score: 0.407 → 0.407
These were the men appointed from the people . They led their ancestors ' tribes . They were the leaders of the clans in Israel .
Waɗannan ne mazajen da aka zaɓa
daga mutanen . Suka bida kabilun kakanninsu . Sune shugabannin kabilun a Isra'ila .
NUM 1:17     Alignment score: 0.498
Moses and Aaron took
these men , who were recorded by name ,
Musa da Haruna suka ɗauki waɗannan mutane , waɗanda aka lissafa da sunayensu ,
NUM 1:18     Alignment score: 0.372
and along with these men they assembled all the men of Israel on the first day of the second month . Then each man twenty years old and older identified his ancestry . He had to name the clans and families descended from his ancestors .
tare da waɗannan mutanen tattaro
dukkan mutanen Isra'ila a rana ta farko na wata na biyu . Daga nan kowanne mutum ɗan shekaru ashirin da sama ya tantance asalinsa . Dole ya bada suna ga dangi da iyalan zuriyar daga kakanninsa .
NUM 1:19     Alignment score: 0.53
Then Moses recorded their numbers in the wilderness of Sinai , as Yahweh had commanded him to do .
Daga nan Musa ya rubuta lissafinsu a cikin jejin Sinai , kamar yadda Yahweh ya umarce shi ya yi .
NUM 1:20     Alignment score: 0.5
From the descendants of Reuben , Israel 's firstborn , were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Ruben , haihuwar fãrin Isra'ila , an yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum kuma ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:21     Alignment score: 0.717
They counted 46,500 men from the tribe of Reuben .
Suka ƙidaya mutane 46,500 daga kabilar Ruben .
NUM 1:22     Alignment score: 0.482 → 0.487
From the descendants of Simeon were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Simiyon kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum kuma ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen kabilun kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:23     Alignment score: 0.683
They counted 59,300 men from the tribe of Simeon .
Suka ƙidaya mutane 59,300 daga kabilar Simiyon .
NUM 1:24     Alignment score: 0.494
From the descendants of Gad were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Gad kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum kuma ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:25     Alignment score: 0.718
They counted 45,650 men from the tribe of Gad .
Suka ƙidaya mutane 45,650 daga kabilar Gad .
NUM 1:26     Alignment score: 0.494
From the descendants of Judah were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Yahuda kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum kuma ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:27     Alignment score: 0.716
They counted 74,600 men from the tribe of Judah .
Suka ƙidaya mutane 74,600 daga kabilar Yahuda .
NUM 1:28     Alignment score: 0.495
From the descendants of Issachar were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Issaka kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:29     Alignment score: 0.713
They counted 54,400 men from the tribe of Issachar .
Suka ƙidaya mutane 54,400 daga kabilar Issaka .
NUM 1:30     Alignment score: 0.49
From the descendants of Zebulun were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Zebulun kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:31     Alignment score: 0.697
They counted 57,400 men from the tribe of Zebulun .
Suka ƙidaya mutane 57,400 daga kabilar Zebulun .
NUM 1:32     Alignment score: 0.496 → 0.496
From the descendants of Ephraim son of Joseph were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Ifraim kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:33     Alignment score: 0.706
They counted 40,500 men from the tribe of Ephraim .
Suka ƙidaya mutane 40,500 daga kabilar Ifraim .
NUM 1:34     Alignment score: 0.497 → 0.497
From the descendants of Manasseh son of Joseph were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Manasse kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen dangin kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:35     Alignment score: 0.708
They counted 32,200 men from the tribe of Manasseh .
Suka ƙidaya mutane 32,200 daga kabilar Manasse .
NUM 1:36     Alignment score: 0.501 → 0.5
From the descendants of Benjamin were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Benyamin kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen kabilun kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:37     Alignment score: 0.709
They counted 35,400 men from the tribe of Benjamin .
Suka ƙidaya mutane 35,400 daga kabilar Benyamin .
NUM 1:38     Alignment score: 0.481 → 0.48
From the descendants of Dan were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Dan kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen kabilun kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:39     Alignment score: 0.567
They counted 62,700 from the tribe of Dan .
Suka ƙidaya mutane 62,700 daga kabilar Dan .
NUM 1:40     Alignment score: 0.498 → 0.497
From the descendants of Asher were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Asha kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen kabilun kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:41     Alignment score: 0.697
They counted 41,500 men from the tribe of Asher .
Suka ƙidaya mutane 41,500 daga kabilar Asha .
NUM 1:42     Alignment score: 0.503 → 0.502
From the descendants of Naphtali were counted all the names of each and every man twenty years old or older able to go to war , from the records of their ancestor
's clans and families .
Daga zuriyar Naftali kuma aka yi ƙidayar dukkan sunayen kowanne mutum ɗan shekaru ashirin ko sama wanda ke iya zuwa yaƙi , daga rubuce - rubucen kabilun kakanninsu da iyalansu .
NUM 1:43     Alignment score: 0.693
They counted 53,400 from the tribe of Naphtali .
Suka ƙidaya mutane 53,400 daga kabilar Naftali .
NUM 1:44     Alignment score: 0.572
Moses and Aaron counted all these men , together with the twelve men who were leading the twelve tribes of Israel .
Musa da Haruna suka
ƙidaya dukkan waɗannan mutane , tare da mutanen sha biyu waɗanda ke shugabancin kabilun sha biyu na Isra'ila .
NUM 1:45     Alignment score: 0.493
So all the men of Israel from twenty years old and older , all who could fight in war , were counted in each of their families .
Haka dukkan mazajen Isra'ila daga ' yan shekaru ashirin zuwa sama , dukkan waɗanda ke iya faɗa a yaƙi , aka ƙidaya su a kowanne iyalansu .
NUM 1:46     Alignment score: 0.503
They counted 603,550 men .
Suka ƙidaya mutane 603,550 .
NUM 1:47     Alignment score: 0.507
But the men who were descended from Levi were not counted ,
Amma mazajen da suka fito daga zuriyar Lebi ba a ƙidaya su ba ,
NUM 1:48     Alignment score: 0.812
because Yahweh had said to Moses ,
saboda Yahweh ya cewa Musa ,
NUM 1:49     Alignment score: 0.454 → 0.484
" You must not count the tribe of Levi or include them in the total of the people of Israel .
" Tilas baza
ka ƙidaya kabilar Lebi ba ko ka haɗa da su cikin jimillar mutanen Isra'ila .
NUM 1:50     Alignment score: 0.338
Instead , assign the Levites to care for the tabernacle of the covenant decrees , and to care for all the furnishings in the tabernacle and for everything in it . The Levites must carry the tabernacle , and they must carry the tabernacle 's furnishings . They must care for the tabernacle and make their camp around it .
A maimakon haka , ka sa Lebiyawa lura da runfar
alƙawarin dokoki , su kuma lura da dukkan kayayyakin adon runfar da kowanne abu dake cikinta . Tilas Lebiyawa su ɗauki runfar , kuma tilas su ɗauki kayayyakin adon runfar . Tilas su lura da runfar , su kuma yi wa kansu sansani kewaye da ita .
NUM 1:51     Alignment score: 0.355
When the tabernacle is to move to another place , the Levites must take
it down . When the tabernacle is to be set up , the Levites must set it up . Any stranger who comes near the tabernacle must be killed .
Sa ' ad da za a matsa da runfar zuwa wani wuri , tilas Lebiyawa su sauke ta . Sa ' ad da za a kafa runfar , tilas Lebiyawa su kafa ta . Duk wani baƙo da ya zo kusa da runfar tilas a kashe shi .
NUM 1:52     Alignment score: 0.344
When the people of Israel set up their tents , each man must do so near the banner that belongs to his armed group .
Sa ' ad da mutanen Isra'ila zasu kafa runfunansu
, kowanne mutum tillas ya yi haka kusa da tutar da take ta ƙungiyar mayaƙansa .
NUM 1:53     Alignment score: 0.41 → 0.41
However , the Levites must set up their tents around the tabernacle of the covenant decrees so that my anger does not come
upon the people of Israel . The Levites must care for the tabernacle of the covenant decrees . "
Duk da haka , Lebiyawa tilas su kafa runfunansu kewaye da runfar alƙawarin dokoki kada fushina ya sauko bisa mutanen Isra'ila . Tilas Lebiyawa su lura da runfar alƙawarin dokoki . "
NUM 1:54     Alignment score: 0.602
The people of Israel did all these things . They did everything that Yahweh commanded through Moses .
Mutanen Isra'ila suka yi dukkan waɗannan abubuwa . Suka yi kowanne abin da Yahweh ya umarta ta wurin Musa .
NUM 1     Average alignment score: 0.521 for 54 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NUM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28  29  30  31  32  33  34  35  36