Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEP:1  2  3 


ZEP 1:1     Alignment score: 0.75
This is the word of Yahweh that came to Zephaniah son of Cushi son of Gedaliah son of Amariah son of Hezekiah , in the days of Josiah son of Amon
, king of Judah .
Wannan maganar Yahweh ce da ta zo ga Zafaniya ɗan Kushi ɗan Gedaliya ɗan Amariya ɗan Hezekiya , a kwanakin Yosiya ɗan Amon , sarkin Yahuda .


ZEP 1:2     Alignment score: 0.465 → 0.466
" I will utterly destroy everything from off the surface of the earth this is Yahweh 's declaration .
" Zan hallakar
da kome da kome daga doron duniya - wannan furcin Yahweh ne .
ZEP 1:3     Alignment score: 0.528 → 0.531
I will destroy man and beast ; I will destroy the birds of the heavens and the fish of the sea , the ruins along with the wicked . For I will cut off man from the surface of the earth this is Yahweh 's declaration .
Zan hallakar
da mutum da dabba ; Zan hallakar da tsuntsayen sammai da kuma kifayen teku , rusasssun wurare tare da miyagu . Domin zan datse mutum daga sararin duniya - wannan furcin Yahweh ne .
ZEP 1:4     Alignment score: 0.557 → 0.558
I will reach out with my hand over Judah and all the inhabitants of Jerusalem . I will cut off every remnant of Baal from this place and the names of the idolatrous
people among the priests ,
Zan miƙa hannuna kan Yahuda da dukkan mazaunan Yerusalem . Zan datse kowanne ragowar Ba'al daga wannan wurin da kuma sunayen masu bautar gumaka daga cikin firistoci ,
ZEP 1:5     Alignment score: 0.365
the people who on the housetops worship the heavenly bodies , and the people who worship and swear
to Yahweh but who also swear by their king .
mutanen da a saman gidaje suke bautawa hallitun sammai , da mutanen da ke sujada da rantsuwa ga Yahweh amma kuma suna rantsuwa ta wurin sarkinsu .
ZEP 1:6     Alignment score: 0.394
I will also cut off those who have turned away from following Yahweh , those who neither seek Yahweh nor ask for his guidance . "
Zan kuma datse waɗanda suka
juye baya daga bin Yahweh , waɗanda basu neman Yahweh basu kuma neman bishewarsa . "
ZEP 1:7     Alignment score: 0.562
Be silent before the Lord Yahweh ! For the day of Yahweh is near ; Yahweh has prepared the sacrifice and set apart his guests .
Ku yi shiru a gaban Ubangiji Yahweh ! Gama ranar Yahweh ta kusato ; Yahweh ya shirya hadaya ya kuma keɓe baƙinsa .
ZEP 1:8     Alignment score: 0.289 → 0.29
" It will come
about on the day of Yahweh 's sacrifice , that I will punish the princes and the king 's sons , and everyone dressed in foreign clothes .
" Zai zama kuma a ranar hadayar Yahweh , zan hori hakimai da ' ya'yan sarakuna , da duk wanda ke sanye da baƙin tufafi .
ZEP 1:9     Alignment score: 0.402
On that day I will punish all those who leap over the threshold , those who fill
their master 's house with violence and deceit .
A ranan nan zan hukunta masu tsallake dankarin ƙofa , masu cika gidan shugabansu da ta'addanci da yaudara .
ZEP 1:10     Alignment score: 0.403 → 0.403
So it will be on that day this is Yahweh 's declaration that a cry of distress will come
from the Fish Gate , wailing from the Second District , and a great crashing sound from the hills .
Haka zai zama a ranar nan - wannan furcin Yahweh ne - lallai za a ji kukan baƙinciki daga Kofar Kifi , da ƙarar kuka daga Gundumar Biyu , da gagarumar ƙarar farfashewa daga tuddai .
ZEP 1:11     Alignment score: 0.383
Wail , inhabitants of the Market District , for all the merchants will be ruined ; all those who weigh out silver will be cut off .
Kuyi kuka da ƙarfi , ku mazaunan Gundumar Kasuwa , gama za a rugurguje dukkan fatake ; za a datse dukkan masu awon azurfa .
ZEP 1:12     Alignment score: 0.324 → 0.331
It will come
about at that time that I will search Jerusalem with lamps and punish the men who have settled into their wine and say in their heart , ' Yahweh will not do anything , either good or evil . '
Zai zama a gabatowar lokacin nan ne zan binciki Yerusalem da fitilu in kuma hukunta mutanen da suka kafu a kan ruwan inabinsu suka ce a zuciyarsu , ' Yahweh ba zai yi kome ba , ko nagari ko mugu . '
ZEP 1:13     Alignment score: 0.3 → 0.3
Their wealth will become plunder , and their houses will be an abandoned devastation ! They will build
houses but not live in them , and plant vineyards but not drink their wine .
Dukiyarsu zata zama ganima , kuma gidajensu za a maida su kufai da aka yi watsi da shi ! Zasu gina gidaje amma baza su zauna a cikinsu ba , zasu dasa gargunan inabi amma baza su sha ruwansu ba .
ZEP 1:14     Alignment score: 0.396 → 0.403
The great day of Yahweh is near , near and hurrying quickly ! The sound of the day of Yahweh will be that of a warrior crying bitterly !
Babbar ranar Yahweh ta yi kusa , tayi kuma kurkusa da sauri ! Ƙarar ranar Yahweh zata zama kukan
mayaƙi na ɓacin rai !
ZEP 1:15     Alignment score: 0.307 → 0.309
That day will be a day of fury , a day of distress and anguish , a day of storm and devastation , a day of darkness and gloom , a day of clouds and thick darkness .
Ranar nan zata zama ranar tsananin fushi , ranar damuwa da baƙinciki , ranar baƙin hadari da rushewa , ranar duhu da baƙin ƙunci , ranar giza
- gizai da baƙin duhu .
ZEP 1:16     Alignment score: 0.168 → 0.189
It will be a day of trumpets and alarms against the fortified cities and the high battlements .
Zata zama ranar hura kakaoki
da ƙararrawa gãba da ƙayatattun birane masu manya manyan wuraren ɓuya da ganuwoyi .
ZEP 1:17     Alignment score: 0.345 → 0.354
For I will bring distress upon mankind , so that they will walk about like blind men since they have sinned against Yahweh . Their blood will be poured out like dust , and their inner parts like dung .
Gama zan kawo ƙunci ga mutane , saboda suyi tafiya kamar makafin mutane tunda sun yiwa Yahweh zunubi . Za a zubar da jininsu
kamar ƙura , a kuma cire kayan cikinsu kamar kashin dabba .
ZEP 1:18     Alignment score: 0.343 → 0.354
Neither their silver nor their gold will be able to save them on the day of Yahweh 's fury . In the fire of his jealousy the whole earth will be consumed , for he will bring a complete , a terrible end of all the inhabitants of the earth . "
A ranar hasalar
Yahweh zinariyarsu ko azurfarsu ba zasu iya kuɓutar dasu ba . A cikin wutar kishinsa dukkan duniya zata hallaka , gama zai kawo cikakken mummunan ƙarshen dukkan mazaunan duniya . "
ZEP 1     Average alignment score: 0.413 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEP:1  2  3