Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14 


ZEC 1:1     Alignment score: 0.639 → 0.64
In the eighth
month of the second year of Darius ' reign , the word of Yahweh came to Zechariah son of Berechiah son of Iddo , the prophet , saying ,
A cikin wata na takwas na shekara ta biyu na mulkin Dariyos maganar Yahweh ta zo ga Zakariya ɗan Berekaya ɗan Iddo , annabi , yana cewa ,


ZEC 1:2     Alignment score: 0.485
" Yahweh was exceedingly angry with your fathers !
" Yahweh ya ji haushin
ubanninku ƙwarai !
ZEC 1:3     Alignment score: 0.577
Say to them , ' Yahweh of hosts says this : Turn to me ! this is the declaration of Yahweh of hosts and I will return to you , says Yahweh of hosts .
Ka faɗi masu , ' Yahweh mai runduna ya faɗi haka : ku juyo
gare ni ! - wannan furcin Yahweh mai runduna ne - ni ma zan dawo gare ku , Yahweh mai runduna ya faɗa .
ZEC 1:4     Alignment score: 0.439
Do not be like your fathers to whom the prophets cried out previously , saying , " Yahweh of hosts says this : Turn from your evil ways and wicked practices ! " But they would not hear and did not pay attention to me this is Yahweh 's declaration . '
Kada ku zama kamar ubanninku waɗanda Annabawa suka
yi wa shela a lokatan baya , suna cewa , " Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Ku juyo daga miyagun hanyoyinku da ayyukanku na mugunta ! " Amma basu ji ba ko kuma su saurare ni - wannan ne furcin Yahweh . '
ZEC 1:5     Alignment score: 0.447
Your fathers , where are they ? Where are the prophets , are they here forever ?
Ubanninku , ina suke ? Ina Annabawan , suna nan ne har abada ?
ZEC 1:6     Alignment score: 0.433 → 0.444
But my words and my decrees that I commanded my servants the prophets , have they not overtaken your fathers ? So they repented and said , ' Just as Yahweh of hosts planned to do to us what our ways and actions deserved , so he has dealt with us . ' "
Amma maganganuna
da dokokina da na umarci bayina Annabawa , ba sun zarce ubanninku ba ? Sai suka tuba suka ce , ' Kamar yadda Yahweh mai runduna ya shirya ya yi mana abin da ya yi wa hanyoyinmu da ayyukanmu dai - dai , hakanan ya yi da mu . ' "
ZEC 1:7     Alignment score: 0.587 → 0.631
On the twenty - fourth day of the eleventh month , which is the month of Shebat , in the second year of Darius ' reign , the word of Yahweh came to Zechariah son of Berechiah
son of Iddo , the prophet , saying ,
A cikin rana ta ashirin da huɗu na watan sha ɗaya , wanda shi ne watan Shibat , cikin shekara ta biyu na mulkin Dariyos , maganar Yahweh tazo wurin Annabi Zakariya ɗan Berekaya ɗan Iddo , cewa ,
ZEC 1:8     Alignment score: 0.387 → 0.387
" I saw in the night , and , look ! a man was riding on a red horse , and he was among the myrtle trees that are in the valley ; and behind him there were red , reddish - brown , and white horses . "
" Da dare na gani , na duba kuma ! ga mutum na sukuwa
bisa jan doki , yana tsakiyar itatuwan cizaƙi dake cikin kwari ; bayan shi kuma akwai dawakai da ja da jaja - jaja - ruwan ƙasa - ƙasa da kuma farare . "
ZEC 1:9     Alignment score: 0.506
I said , " What are these things , Lord ? " Then the angel who talked with me said to me , " I will show you what these things are . "
Na ce , " Ubangiji mene ne waɗannan ? " Sai mala'ikan da ke magana da ni yace mani , " zan nuna maka ko mene ne waɗannan . "
ZEC 1:10     Alignment score: 0.427 → 0.433
Then the man who stood among the myrtle trees answered and said , " These are those
Yahweh has sent out to roam throughout the earth . "
Sai mutumin dake tsaye tsakiyar itatuwan cizaƙi ya amsa yace , " Waɗannan su ne Yahweh ya aika su yi yawo cikin duniya duka . "
ZEC 1:11     Alignment score: 0.44
They answered the angel of Yahweh who stood among the myrtle trees ; they said to him , " We have been roaming throughout the earth ; see , all the earth sits still and is at rest . "
Suna ba da amsa ga mala'ikan Yahweh wanda ke tsaye
a tsakiyar itatuwan cizaƙi ; suna ce masa , " Muna ta yawatawa cikin duniya dukka ; duba , dukkan duniya na zaune tsit kuma cikin hutawa . "
ZEC 1:12     Alignment score: 0.587
Then the angel of Yahweh answered and said , " Yahweh of hosts , how long will you show no compassion to Jerusalem and to the cities of Judah , which you have been angry
with these seventy years ? "
Sai mala'ikan Yahweh ya amsa yace , " Yahweh mai runduna , har yaushe ne ba za ka nuna tausayi ga Yerusalem ba da kuma biranen Yahuda da suka sha wahalar zafin fushi shekarun nan saba'in ? "
ZEC 1:13     Alignment score: 0.509
Yahweh answered the angel who had talked with me , with good words , words of comfort .
Yahweh ya amsa wa mala'ikan da ya yi magana da shi , da kalmomi masu daɗi , kalmomin ta'aziya .
ZEC 1:14     Alignment score: 0.479
So the angel who had talked with me said to me , " Call out and say , ' Yahweh of hosts says this : I have been jealous
for Jerusalem and for Zion with a great passion !
Sai mala'ikan dake magana da ni yace mani , " Ka yi kira ka ce , ' Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Ina kishi game da Yerusalem da Sihiyona da babban kishi !
ZEC 1:15     Alignment score: 0.211 → 0.211
I am very angry with the nations that are at ease . When I was only a little angry with them , they made the disaster worse .
Ina jin haushi ƙwarai game da al'umman dake zaune
cikin hutu . Yayin da haushina kaɗan ne game da su , sai suka maida bala'in ya zama da tsanani .
ZEC 1:16     Alignment score: 0.49
Therefore Yahweh of hosts says this : I have returned to Jerusalem with mercies . My house will be built within her this is the declaration of Yahweh of hosts and the measuring line will be stretched out over Jerusalem ! '
Saboda haka Yahweh mai runduna ya faɗi wannan : Na komo
ga Yerusalem tare da jinkai . Za a sake gina gidana cikinta - wannan furcin Yahweh mai runduna ne - kuma za a ja layin gwaji bisa Yerusalem ! '
ZEC 1:17     Alignment score: 0.464 → 0.485
Again call out , saying , ' Yahweh of hosts says this : My cities will once again overflow with goodness , and Yahweh will again comfort Zion , and he will once again choose Jerusalem . ' "
Ka sake kira , kuma , ka ce , ' Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Biranena zasu sake malala
da nagarta , Yahweh kuma zai sake yi wa Sihiyona ta'aziya , zai kuma sake zaɓen Yerusalem . ' "
ZEC 1     Average alignment score: 0.484 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ZEC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14