Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:59
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


2SA 1:1     Alignment score: 0.538
After the death of Saul , David returned from attacking the Amalekites and remained in Ziklag for two days .
Bayan mutuwar
Saul , Dauda ya dawo daga harin Amelikawa ya kuma zauna a Ziglak kwana biyu .


2SA 1:2     Alignment score: 0.373 → 0.375
On the third day , a man came from Saul 's camp with his clothes torn and with dirt on his head . When he came to David he lay facedown on the ground and prostrated himself .
A rana ta uku , wani mutum ya zo daga sansanin Saul da tufafinsa a yage da ƙura a kansa . Da ya zo wurin Dauda sai ya kwanta rub da ciki a ƙasa ya miƙe jikinsa
ya yi ruku'u a gabansa .
2SA 1:3     Alignment score: 0.507
David said to him , " Where did you come
from ? " He answered , " I escaped from the camp of Israel . "
Dauda ya ce masa , " Daga ina ka fito ? " Ya amsa , " Na kubce daga sansanin Isra'ila ne . "
2SA 1:4     Alignment score: 0.477
David said to him , " Please tell me how things went . " He answered , " The people fled from the battle . Many have fallen and many are dead
. Saul and Jonathan his son are also dead . "
Dauda ya ce masa , Idan ka yarda ka gaya mani yadda abubuwa suka kasance . " Ya amsa , " Mutane sun gudu daga yaƙi . Da yawa sun faɗi kuma da yawa sun mutu . Saul da Yonatan ɗansa su ma sun mutu . "
2SA 1:5     Alignment score: 0.633
David said to the young man , " How do you know that Saul and Jonathan his son are dead
? "
Dauda ya ce ma saurayin , " Yaya ka sani cewa Saul da Yonatan ɗansa sun mutu ? "
2SA 1:6     Alignment score: 0.36
The young man replied , " By chance I happened to be on Mount Gilboa , and there Saul was leaning on his spear , and chariots and riders
were about to catch up with him .
Saurayin ya amsa , " Sa'a ce na ci . ya zamana ne ina kan Dutsen Gilbowa , sai ga Saul yana jingine akan mashinsa , karusai da mahaya suka kusa rutsasu .
2SA 1:7     Alignment score: 0.457 → 0.457
Saul turned around and saw me and called out to me . I answered , ' Here I am . '
Saul ya juya ya gan ni ya kuma kira ni da murya
. Na amsa , ' Ga ni . '
2SA 1:8     Alignment score: 0.33
He said to me , ' Who are you ? ' I answered him , ' I am an Amalekite . '
Ya ce mani , " Waye kai ? " Na amsa masa , ' Ni Ba - amelike
ne . '
2SA 1:9     Alignment score: 0.201 → 0.227
He said to me , ' Please stand over me and kill me , for great suffering has taken hold of me , but life is still in me . '
Ya ce mani , ' Idan ka yarda ka tsaya a kaina ka kasheni , gama zafin azaba
ya sha kaina , amma duk da haka rai yana ciki na '
2SA 1:10     Alignment score: 0.293 → 0.316
So I stood over him and killed him , because I knew
that he would not live after he had fallen . Then I took the crown that was on his head and the band that was on his arm , and brought them here to you , my master . "
Saboda haka na tsaya a kansa na kasheshi , domin na sani ba zai rayu ba bayan ya faɗi . Sa'an nan na ɗauki kambin da ke kansa da ɗamarar da ke damtsensa kuma , na kawo su nan gunka , ubangidana . "
2SA 1:11     Alignment score: 0.397
Then David tore
his clothes , and all the men with him did the same .
Sai Dauda ya ƙeƙƙece tufafinsa dukkan mutanen da ke tare da shi suka yi haka su ma .
2SA 1:12     Alignment score: 0.583
They mourned , wept , and fasted until evening for Saul , for Jonathan his son , for the people of Yahweh , and for the house of Israel because they had fallen by the sword .
Suka yi makoki , da kuka , kuma suka
yi azumi har yamma saboda Saul , domin ɗansa Yonatan , domin mutanen Yahweh , domin kuma gidan Isra'ila sabili da sun faɗi ta hannun takobi .
2SA 1:13     Alignment score: 0.482 → 0.486
David said to the young man , " Where are you from ? " He answered , " I am the son of a foreigner in the land , an Amalekite . "
Dauda ya cewa saurayin , ' Daga ina ka ke ? ' Ya amsa , ' Ni yaron wani baƙo ne a ƙasar , Ba - amaleke
. "
2SA 1:14     Alignment score: 0.538 → 0.539
David said to him , " Why were you not afraid to kill Yahweh 's anointed king with your own hand ? "
Dauda ya ce masa , " Me ya sa ba ka ji tsoron kashe shafaffen sarki na Yahweh da hannunka ba ? "
2SA 1:15     Alignment score: 0.441
David called one of the young men and said , " Go and kill him . " So that man went and struck him down , and the Amalekite died
.
Dauda ya kira ɗaya daga cikin samarin ya ce , " Tafi ka kashe shi . " Sai wannan mutumin ya tafi ya buga shi ƙasa . Sai Ba - ameliken ya mutu .
2SA 1:16     Alignment score: 0.417 → 0.426
Then David said to the dead Amalekite , " Your blood is on your head because your own mouth has testified against you and said , ' I have killed Yahweh 's anointed king . ' "
Sai Dauda ya cewa mataccen Ba'ameliken , ' " Alhakin jininka na kanka
domin bakinka da kansa yana shaida gãba da kai ya ce , ' Na kashe shafaffen sarki na Yahweh . ' "
2SA 1:17     Alignment score: 0.533 → 0.532
Then David sung
this funeral song about Saul and Jonathan his son .
Sa'an nan Dauda ya yi wannan waƙar makoki game da Saul da Yonatan ɗansa .
2SA 1:18     Alignment score: 0.399 → 0.406
He commanded the people to teach this
Song of the Bow to the sons of Judah , which has been written in the Book of Jashar .
Ya bada doka ga mutane su koyar da Waƙar Bãka ga ' ya'yan Yahuda , wanda aka rubuta a Littafin Yashar .
2SA 1:19     Alignment score: 0.339 → 0.348
" Your glory , Israel , is dead
, killed on your high places ! How the mighty have fallen !
" Ɗ‌aukakarki , Isra'ila , ya mutu , an yi kisa a tuddanki ! Aiya jarumawa sun faɗi !
2SA 1:20     Alignment score: 0.433 → 0.435
Do not tell it in Gath , do not proclaim it in the streets of Ashkelon , so that the daughters of the Philistines may not rejoice , so that the daughters of the uncircumcised may not celebrate .
Kada ku faɗa a Gat , kada ku yi shelarsa a titunan Askelon
, domin kada ' yan'matan Filistiyawa su yi farinciki , domin kada ' yan'matan marasa kaciya su yi biki .
2SA 1:21     Alignment score: 0.341
Mountains of Gilboa , let there not be dew or rain on you , nor fields giving grain for offerings , for there the shield of the mighty was defiled . The shield of Saul is no longer anointed with oil .
Duwatsun Gilbowa , kada raɓa ko ruwan sama su kasance a kanku
, ko gonaki masu bada hatsi domin baiko , gama a nan aka lalata garkuwar ƙarfafa . Garkuwar Saul ba a ƙara shafe ta da mai ba .
2SA 1:22     Alignment score: 0.39 → 0.399
From the blood of those who have been killed , from the bodies of the mighty , the bow of Jonathan did not turn back , and the sword of Saul did not return empty .
Daga jinin waɗanda aka kashe , daga jikin ƙaƙƙarfa , bãkan Yonatan bai juya ba , kuma takobin Saul bata dawo wofi ba .
2SA 1:23     Alignment score: 0.287 → 0.3
Saul and Jonathan were loved and gracious in life
, and in their death they were not separated . They were swifter than eagles , they were stronger than lions .
Saul da Yonathan ƙaunatattu ne masu alheri a rayuwa , a mutuwarsu ba a raba su ba . Sun fi gaggafai zafin gudu , sun fi zakoki ƙarfi .
2SA 1:24     Alignment score: 0.349 → 0.35
You daughters of Israel , weep over Saul , who clothed you in scarlet as well as jewels , and who put ornaments of gold on your clothing .
Ku ' yan'matan Isra'ila , ku yi kuka domin Saul , wanda ya suturtar
daku cikin shunayya da duwatsu masu daraja da kayan zinariya masu ƙayatarwa a tufafinku .
2SA 1:25     Alignment score: 0.443
How the mighty have fallen in the midst of the battle ! Jonathan is killed on your high places .
Aiya
jarumawa sun faɗi tsakiyar yaƙi ! An kashe Yonatan a tuddanki ,
2SA 1:26     Alignment score: 0.227 → 0.273
I am distressed for you , my brother Jonathan . You were very dear to me . Your love to me was wonderful , exceeding the love of women .
Ina da damuwa domin ka , ɗan'uwana
Yonatan . Amintacce kake a gare ni . Ƙaunarka a gare ni abin al'ajibi ne , ya zarce ƙaunar mata .
2SA 1:27     Alignment score: 0.257 → 0.259
How the mighty have fallen , and the weapons of war perished ! "
Aiya
jarumawa sun faɗi , makaman yaƙi kuma sun lalace ! "
2SA 1     Average alignment score: 0.409 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2SA:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24