Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6 


GAL 1:1     Alignment score: 0.435
Paul , an apostle not an apostle from men nor by human agency , but through Jesus Christ and God the Father , who raised him from the dead
Wannan Bulus manzo ne . Manzancina kuwa , bai zo daga mutane ba ko mutum , amma ta wurin Yesu Almasihu da Allah Uba wanda da ya tashe
shi daga matattu .


GAL 1:2     Alignment score: 0.355 → 0.354
and all the brothers with me , to the churches of Galatia :
Ni da dukan
' yan'uwa da nake tare da su a nan , ina rubuto maku ku iklisiyoyi da ke a Galatiya .
GAL 1:3     Alignment score: 0.543
Grace to you and peace from God our Father and the Lord Jesus Christ ,
Alheri zuwa gare ku da salama daga Allah Ubanmu da kuma Ubangjinmu
Yesu Almasihu ,
GAL 1:4     Alignment score: 0.294 → 0.293
who gave
himself for our sins so that he might deliver us from this present evil age , according to the will of our God and Father ,
wanda ya ba da kansa domin zunubanmu saboda ya kubutar da mu daga wannan mugun zamani , bisa ga nufin Allah da Ubanmu .
GAL 1:5     Alignment score: 0.236 → 0.274
to him be the glory forever and ever . Amen .
Daukaka ta tabbata
a gare shi har abada abadin .
GAL 1:6     Alignment score: 0.384 → 0.394
I am amazed that you are turning away so quickly from him who called you by the grace of Christ . I am amazed that you are turning to a different gospel .
Na yi mamaki kwarai yadda kuka juya da sauri zuwa wata bishara daban . Na yi mamakin cewa kuna juyawa daga shi wanda ya kira ku ta wurin alherin Almasihu .
GAL 1:7     Alignment score: 0.388
This
is not to say that there is another gospel , but there are some men who cause you trouble and want to change the gospel of Christ .
Ba wata bishara , amma akwai wadansu mutane da suke kawo maku rudani kuma suna so su gurbata bisharar Almasihu .
GAL 1:8     Alignment score: 0.343 → 0.343
But even if we or an angel from heaven should proclaim to you a gospel other than the one we proclaimed to you , let him be cursed .
Amma , ko da mu ne ko mala'ika daga sama ya yi maku
shelar wata bishara ta daban da wadda muka yi shelar ta , la'ananne ne .
GAL 1:9     Alignment score: 0.321
As we have said before , so now I say again , " If someone proclaims
to you a gospel other than the one you received , let him be cursed . "
Kamar yadda muka fadi maku a da , yanzu kuma ina sake fada , " Idan wani ya yi maku shelar wata bishara ta daban da wadda kuka karba , la'ananne ne . "
GAL 1:10     Alignment score: 0.36
For am I now seeking the approval of men or God ? Am I seeking to please men ? If I am still trying to please men , I am not a servant of Christ .
To yanzu ina neman shaidar
mutane ne ko Allah ? Ina neman in gamshi mutane ne ? Idan har yanzu ina kokarin in gamshi mutane ne , ni ba bawan Almasihu ba ne .
GAL 1:11     Alignment score: 0.278 → 0.278
For I want you to know , brothers , that the gospel I proclaimed is not man 's gospel .
Ina son ku sani fa ' yan'uwa , cewa bisharar
da nake shelar ta ba daga mutane take ba .
GAL 1:12     Alignment score: 0.408 → 0.411
I did not receive it from any man , nor was I taught it . Instead , it was by revelation of Jesus Christ to me .
Ban karbe
ta daga mutum ba , ba ma wanda ya koyar mani A maimakon haka , ta wurin wahayin Yesu Almasihu ne zuwa gare ni .
GAL 1:13     Alignment score: 0.228
You have heard about my former life
in Judaism , how I was persecuting the church of God beyond measure and that I was trying to destroy it .
Kun riga kun ji game da rayuwa ta a da cikin Yahudanci , yadda da nake da kwazon tsananta wa iklisiyar Allah fiye da misali kuma ina lalatar da ita .
GAL 1:14     Alignment score: 0.155 → 0.157
I advanced in Judaism beyond many of those
who were my own age , from out of my own people . That is how extremely zealous I was for the traditions of my fathers .
Ina gaba - gaba cikin Yahudanci fiye da yawancin tsararrakina . A kwazo kuwa fiye da kima game da al'adun ubannina .
GAL 1:15     Alignment score: 0.362
But when God , who had set me apart from my mother 's womb , and who called me through his grace ,
Amma ya gamshi
Allah ya zabe ni daga cikin mahaifiyata . Ya kira ni ta wurin alherinsa .
GAL 1:16     Alignment score: 0.248 → 0.264
was pleased to reveal his Son in me , so that I would proclaim him among the Gentiles , I did not immediately consult with flesh and blood .
Ya bayyana dansa a gareni , saboda in yi shelar sa cikin al'ummai . Nan da nan , ban nemi shawarar
nama da jini ba
GAL 1:17     Alignment score: 0.452
I did not go up to Jerusalem to those who had become apostles before me . Instead , I went to Arabia and then returned to Damascus .
kuma ban tafi Urushalima ba wurin wadanda suka zama manzanni kafin ni . Maimakon haka sai na tafi Arebiya , daga nan sai na dawo Dimashku .
GAL 1:18     Alignment score: 0.438 → 0.461
Then after three years I went up to Jerusalem to get to know Cephas and I stayed with him fifteen days .
Bayan shekara
uku na je Urushalima don in san Kefas , na zauna da shi na kwana goma sha biyar .
GAL 1:19     Alignment score: 0.398
But I saw none of the other apostles except James , the Lord 's brother .
Amma ban ga ko daya daga cikin manzannin
ba sai Yakubu kadai , dan'uwan Ubangiji .
GAL 1:20     Alignment score: 0.269 → 0.272
In what I write to you , I assure you before God , that I am not lying .
Duba , a gaban Allah , ba karya nake yi ba cikin abin da na rubuta maku
.
GAL 1:21     Alignment score: 0.534 → 0.537
Then I went to the regions of Syria and Cilicia .
Daga nan sai na je lardin Suriya da Kilikiya .
GAL 1:22     Alignment score: 0.38 → 0.38
I was still not personally known to the churches of Judea that are in Christ .
Har a lokacin babu wanda ya san ni a fuska a iklisiyoyin
Yahudiya da suke cikin Almasihu ,
GAL 1:23     Alignment score: 0.259 → 0.267
They only heard it being said , " The man who once persecuted us is now proclaiming the faith he once tried to destroy . "
amma sai labari kawai suke
ji , " Wanda a da yake tsananta mana yanzu yana shelar bangaskiyar da a da yake rusarwa . "
GAL 1:24     Alignment score: 0.483
So they glorified God because of me .
Suna ta daukaka Allah saboda ni .
GAL 1     Average alignment score: 0.348 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6