Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of OBA:1 


OBA 1:1     Alignment score: 0.522
The vision of Obadiah . The Lord Yahweh says this concerning Edom : We have heard a report from Yahweh and an ambassador has been sent among the nations , saying , " Rise up ! Let us rise up against her for battle ! "
Wahayin Obadiya . Ubangiji Yahweh ya faɗi haka a kan Idom : Mun ji bayani
daga wurin Yahweh cewa an aika da jakada a cikin al'ummai , da cewa , " Tashi tsaye ! Bari mu tashi mu kai mata hari ! "


OBA 1:2     Alignment score: 0.271
Behold , I will make you small among the nations , you will be greatly despised .
Ga shi zan mayar dake ' yar ƙarama
a cikin al'ummai , za a rena ki ƙwarai .
OBA 1:3     Alignment score: 0.229 → 0.24
The pride of your heart has deceived you , you who live in the clefts of the rock , in your lofty home ; who say in your heart , " Who will bring me down to the ground ? "
Girman kai na zuciyarki
ya ruɗe ki , ke da ki ke zaune a can cikin kogunan dutse , cikin ƙayataccen gidanki ; a cikin zuciyarki , kin ce , " Wane ne zai saukar da ni can ƙasa ? "
OBA 1:4     Alignment score: 0.276 → 0.305
Though you soar high like the eagle and though your nest is set among the stars , I will bring you down from there , says Yahweh .
Ko da zaki tashi sama kamar gaggafa , ko da zaki kai sheƙarki cikin taurari , zan sauko dake ƙasa , inji Yahweh .
OBA 1:5     Alignment score: 0.281 → 0.297
If thieves came to you , if robbers came by night how you will be ruined ! would they not steal only as much as they needed ? If grape gatherers came to you , would they not leave the gleanings ?
Idan ɓarayi suka
zo wurinki , idan ' yan fashi suka zo wurinki da daddare - dubi yadda za a maishe ki kufai ! - ba za su saci abin da suke buƙata ba ne kawai ? Idan masu tattara inabi suka zo , ba zasu rage kala ba ?
OBA 1:6     Alignment score: 0.226
How Esau has been ransacked , his hidden treasures
will be searched out !
Yadda aka bincike Isuwa , harma da abin da ya ɓoye dukka an bincike !
OBA 1:7     Alignment score: 0.194 → 0.209
All the men of your alliance will send
you on your way to the border . The men who were at peace with you have deceived you , and prevailed against you . They who eat your bread have set a trap under you . There is no understanding in him .
Dukkan mazajen da suka ƙulla amana da ke zasu kore ki har kan iyaka , mazajen da suke zaune lafiya da ke sun ruɗe ki , sun ci nasara a kan ki . Waɗanda suka ci abincinki sun ɗana maki tarko . Babu fahimta a cikinsa .
OBA 1:8     Alignment score: 0.476 → 0.476
" Will I not on that day , " says Yahweh , " destroy the wise men from Edom and understanding out of the mountain of Esau ?
Yahweh yace a waccan rana , " Ba zan ce a hallaka ma su hikima daga cikin Idom ba , da masu ganewa daga cikin dutsen Isuwa ba ? "
OBA 1:9     Alignment score: 0.472
Your mighty men will be dismayed , Teman , so that every man may be cut off from the mountain of Esau by slaughter .
Jarumawanki zasu karaya , Teman , domin a datse kowanne mutum daga dutsen Isuwa ta wurin yankawa .
OBA 1:10     Alignment score: 0.488 → 0.497
Because of the violence done to your brother Jacob , you will be covered with shame , and you will be cut off forever .
Saboda ta'addancin da aka yi wa ɗan'uwanki
Yakubu , kunya za ta rufe ki , za a datse ki har abada .
OBA 1:11     Alignment score: 0.316
On the day you stood aloof , on the day strangers carried away his wealth , and foreigners entered into his gates , and cast lots for Jerusalem , you were like one of them .
A ranar da ki ka tsaya a ware ke kaɗai , a ranar da bãƙi suka
kwashe dukiyarsa , bãƙi suka shiga ƙofofinsa , suka jefa ƙuri'a a kan Yerusalem , kema ki na kamar su .
OBA 1:12     Alignment score: 0.382
But do not gloat
over your brother 's day , in the day of his misfortune , and do not rejoice over the people of Judah in the day of their destruction ; do not boast in the day of their distress .
Amma kada ki yi murna a cikin ranar ɗan'uwanki , a ranar da ya yi asara , kuma kada ki yi farinciki a kan mutanen Yahuda a ranar hallakarsu ; kada ki yi fahariya a ranar baƙincikinsu .
OBA 1:13     Alignment score: 0.262
Do not enter my people 's gate in the day of their calamity ; do not gloat
over their affliction in the day of their disaster , do not loot their wealth in the day of their ruin .
Kada ki shiga ƙofar mutanena a ranar masifarsu ; kada ki yi murna a cikin ƙuncinsu a ranar bala'insu ; kada ki washe dukiyarsu a ranar rushewarsu .
OBA 1:14     Alignment score: 0.267 → 0.283
Do not stand at the crossroads to cut down his fugitives , and do not deliver up his survivors in the day of distress .
Kada ki tsaya a mararrabar hanyoyi , domin ki datse masu neman tsira da miƙa kuɓutattun mutanensa a ranar ƙuncinsu .
OBA 1:15     Alignment score: 0.32
For the day of Yahweh is near upon all the nations . As you have done , it will be done to you ; your deeds will return on your own head .
Gama ranar Yahweh ta kusa a kan dukkan al'ummai . Kamar yadda ki ka yi , haka za a yi maki , abin da kika
yi zai dawo kanki .
OBA 1:16     Alignment score: 0.304 → 0.306
For as you have drunk on my holy mountain , so will all the nations drink continually . They will drink and swallow and it will be as though they had never existed .
Kamar yadda kika
sha a kan dutsena mai tsarki , haka dukkan al'ummai za suyi ta sha . Za su sha su haɗiye su zama kamar basu taɓa kasancewa ba .
OBA 1:17     Alignment score: 0.494
But in Mount Zion there will be those that escape and it will be holy ; and the house of Jacob shall possess their own possessions .
Amma a Dutsen Sihiyona za a sami waɗanda suka
tsira , kuma zai zama da tsarki ; gidan Yakubu kuma zasu mallaki mallakarsu .
OBA 1:18     Alignment score: 0.566
The house of Jacob will be a fire , and the house of Joseph a flame , and the house of Esau will be stubble , and they will burn them , and consume them . There will be no survivors to the house of Esau , for Yahweh has spoken it . "
Gidan Yakubu zai zama wuta , gidan Yosef kuma zai zama harshen wuta mai ci , gidan Isuwa kuma zai zama tattaka , za a ƙone
su a hallakar da su . Ba wanda zai tsira daga gidan Isuwa , gama Yahweh ya faɗi . "
OBA 1:19     Alignment score: 0.621 → 0.621
Those from the Negev will possess the mount of Esau and those
of the Shepelah will possess the land of the Philistines . They will possess the land of Ephraim and the land of Samaria ; and Benjamin will possess Gilead .
Waɗanda suke daga Negeb zasu mallaki dutsen Isuwa , na Sefilah kuma za su mallake ƙasar Filistiyawa . Za su mallaki ƙasar Ifraim da ƙasar Samariya ; shi kuma Benyamin zai mallaki Giliyad .
OBA 1:20     Alignment score: 0.503 → 0.503
The exiles of this
host of the people of Israel will possess the land of Canaan as far as Zarephath . The exiles of Jerusalem , who are in Sepharad , will possess the cities of the Negev .
Masu zaman bauta na mutanen Isra'ila masu yawa zasu mallaki ƙasar Kan'ana har zuwa Zerefat . Masu zaman bauta na Yerusalem , waɗanda ke Sefarad zasu mallaki biranen Negeb .
OBA 1:21     Alignment score: 0.462 → 0.461
Deliverers will go up to Mount Zion to rule over the hill country of Esau , and the kingdom will belong to Yahweh .
Masu kuɓutarwa za su hau zuwa Dutsen Sihiyona za su yi mulki a ƙasar kan tudu ta Isuwa , mulkin kuma zai zama na Yahweh .
OBA 1     Average alignment score: 0.39 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of OBA:1