Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:00
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


NEH 1:1     Alignment score: 0.453
The words of Nehemiah son of Hakaliah : Now it happened in the month of Kislev , in the twentieth year , as I was in the fortress of Susa ,
Maganar Nehemiya ɗan Hakaliya ke nan : A wata na Kislif , a shekara ta ashirin , a lokacin da nake a fãdar Shusha ,


NEH 1:2     Alignment score: 0.457 → 0.457
that one of my brothers , Hanani , came with some people from Judah , and I asked them about the Jews who had escaped , the remnant of the Jews who were there , and about Jerusalem .
Sai wani daga cikin ' yan'uwana mai suna Hanani ya zo tare da waɗansu mutane daga Yahuda , sai na tambaye su labarin Yahudawan da suka tsira , da kuma sauran Yahudawan da ke a can , waɗanda ke a Yerusalem .
NEH 1:3     Alignment score: 0.292 → 0.292
They said to me , " Those in the province who survived the captivity are in great trouble and disgrace because the wall of Jerusalem has been broken open , and its gates have been set on fire . "
Suka ce da ni " waɗanda suka
kuɓuta daga zaman bauta suna cikin babbar damuwa da wulaƙanci , saboda ganuwar Yerusalem ta karye ta faɗi , an kuma ƙone ƙofofinta da wuta "
NEH 1:4     Alignment score: 0.313
As soon as I heard these words , I sat down and wept , and for days I continued grieving and fasting and praying before the God of heaven .
Nan da nan bayan na ji waɗannan maganganu sai na zauna na yi kuka , har tsawon kwanaki ina damuwa da azumi a gaban Yahweh na sama .
NEH 1:5     Alignment score: 0.391
Then I said , " You are Yahweh , God of heaven , the God who is great and awesome , who keeps the covenant and steadfast love with those who love him and keep his commandments .
Sai na ce Yahweh " kai ne Ubangiji Allah na sama , Allah wanda ya ke da girma da nagarta , mai cika
alƙawari , mai kuma madawammiyar ƙauna ga masu ƙaunarsa da kuma kiyaye dokokinsa .
NEH 1:6     Alignment score: 0.377 → 0.386
Listen to my prayer and open your eyes , so you may hear the prayer of your servant that I now pray before you day and night for the people of Israel your servants . I am confessing the sins of the people of Israel , which we have sinned against you . Both I and my father 's house have sinned .
Ka ji addu'ata ka kuma buɗe idanunka , don ka ji addu'o'in
bayinka da nake yi a gare ka dare da rana , don mutaten Isra'ila bayinka . Ina furta zunuban mutanen Isra'ila , waɗanda suka yi maka . Duk da ni da gidan ubana mun yi zunubi .
NEH 1:7     Alignment score: 0.341 → 0.341
We have acted very wickedly against you , and we have not kept the commandments , the statutes , and the rules you commanded your servant Moses .
Mun yi aikin mugunta sosai a gabanka
kuma bamu kiyaye dokokinka da farillanka waɗanda ka ba mu ba , da kuma ƙa'idojin da ka umarci bawanka Musa .
NEH 1:8     Alignment score: 0.39
Please call to mind the word you commanded your servant Moses , ' If you act unfaithfully
, I will scatter you among the nations ,
Ka tuna da abin da ka umarci bawanka Musa , cewa " In kun yi rashin biyayya , zan warwatsa ku cikin al'ummai ,
NEH 1:9     Alignment score: 0.248
but if you return to me and follow my commandments and do them , though your people were scattered under the farthest skies , I will gather them from there and bring them to that place where I have chosen to make my name remain . '
amma in kun komo
gare ni kuka kuma bi umarnina kuka aikata su , to ko da ya ke an warwatsa mutanenku a faɗin duniya , zan tattaro su daga can zan kuma kawo su wurin nan da na zaɓa domin sunana ya zauna . "
NEH 1:10     Alignment score: 0.315 → 0.313
Now they are your servants and your people , whom you have rescued by your great power and by your strong hand .
Yanzu su bayinka ne da kuma mutanenka , waɗanda ka kuɓutar da ƙarfin ikonka da kuma ƙarfin dantsenka .
NEH 1:11     Alignment score: 0.335
Yahweh , I beg you , listen now to the prayer of your servant and to the prayer of your servants who delight to honor your name . Now give
success to your servant today , and grant him mercy in the sight of this man . " I served as cupbearer to the king .
Yahweh ina roƙon ka , ka saurari addu'ar bayinka yanzu , kuma addu'ar bayinka waɗanda ke son yi maka biyayya , yanzu ka ba bawanka nasara , ka kuma ba shi tagomashi a gaban wannan mutum . " Ni mai aikin shayar da sarki ne .
NEH 1     Average alignment score: 0.354 for 11 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NEH:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13