Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 3JN:1 


3JN 1:1     Alignment score: 0.333
The elder to beloved Gaius , whom I love in truth .
Daga dattijon zuwa ga Gayus , wanda nake kauna da gaske .


3JN 1:2     Alignment score: 0.225 → 0.225
Beloved , I pray that all may go well with you and that you may be healthy
, just as it is well with your soul .
Ya kaunatace na , ina addu'a domin ka samu albarka cikin kowanne al'amari , da kuma koshin lafiya , kamar yadda ruhun ka yake lafiya .
3JN 1:3     Alignment score: 0.195 → 0.241
For I rejoiced greatly when brothers came and bore witness to your truth , just as you walk in truth .
Na yi farin ciki kwarai sa'adda wadansu ' yan'uwa suka
zo suka ba da shaida a kan bangaskiyar ka , kamar yadda ka ke bin gaskiya .
3JN 1:4     Alignment score: 0.256
I have no greater joy than this
, to hear that my children walk in the truth .
Ba abin da ya fi faranta mani rai kamar in ji yayana suna tafiya cikin gaskiya .
3JN 1:5     Alignment score: 0.279 → 0.28
Beloved , you practice faithfulness whenever you work for the brothers and for strangers
Ya kaunatace
na , kana aiki da aminci zuwa ga ' yan'uwa da baki ,
3JN 1:6     Alignment score: 0.157 → 0.158
who have borne witness of your love in the presence of the church . You do well to send
them off on their journey in a manner worthy of God ,
wadanda suka shaida kaunar ka a gaban ikilisiya . Zai yi kyau ka yi masu taimako da kyakkyawar salama , ta hanyar da ta dace da masu ibada ,
3JN 1:7     Alignment score: 0.224
because it was for the sake of the name that they went out , taking nothing from the Gentiles .
domin sabili da sunan nan ne suka
fito , ba su kuma karbar kome a hannun al'ummai .
3JN 1:8     Alignment score: 0.213
We therefore should welcome such as these , so that we will be fellow workers for the truth .
Don haka ya kamata mu karbi
irin wadannan mutane , domin mu zama abokan aiki tare da su a kan gaskiya .
3JN 1:9     Alignment score: 0.302
I wrote something to the congregation , but Diotrephes , who loves to be first among them , does not receive us .
Na rubuta wasika zuwa ga ikilisiya , amma Diyotariffis , wanda ya fi kowa son girma a cikinsu , bai karbe
mu ba .
3JN 1:10     Alignment score: 0.154 → 0.16
So if I come , I will call attention to what he is doing , talking wicked nonsense against us . Not satisfied with that , he not only refused to welcome the brothers himself , but he also stops those who want to welcome them and puts them out of the church .
Saboda haka , idan na zo , zan tuna masa da irin ayukkan sa , da kuma yadda yake babbata sunayen mu a wurin jama'a
da miyagun kalmomi . Wannan ma bai ishe shi ba , har ma yana kin karbar ' yan'uwa . Ya kuma hana wadanda suke son su yin hakan , harma ya kan kore su daga ikilisiya .
3JN 1:11     Alignment score: 0.252
Beloved , do not imitate what is evil but what is good . The one who does good is of God ; the one who does evil has not seen God .
Ya kaunatace
na , kada ka yi koyi da mugun abu , sai dai abu mai kyau . Dukan wanda yake yin abu mai kyau na Allah ne ; mai aikata mugunta kuma bai san Allah ba .
3JN 1:12     Alignment score: 0.29
Demetrius is borne witness to by all and by the truth itself . We also bear witness , and you know that our testimony is true .
Dimitiriyas yana da kyakkyawar
shaida a gun kowa har a wurin gaskiyar da kanta . Mu ma mun shaida shi , ka kuma san shaidar mu gaskiya ce .
3JN 1:13     Alignment score: 0.418
I had many things to write to you , but I do not wish to write them to you with pen and ink .
Ina da abubuwa dayawa da zan rubuta maka , amma ban so in rubuta maka su da alkalami da tawada ba .
3JN 1:14     Alignment score: 0.13
But I expect to see you soon , and we will speak
face to face .
Ina sa zuciya mu sadu ba da dadewa ba , sa'annan mu yi magana ido da ido .
3JN 1:15     Alignment score: 0.217 → 0.242
May peace be with you . The friends greet you . Greet our friends there by name .
Bari salama ta kasance tare da kai . Abokanmu suna gaishe ka , kuma ka isadda sakon gaisuwar
mu ga sauran abokai da sunayen su .
3JN 1     Average alignment score: 0.24 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 3JN:1