Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:58
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JDG 1:1     Alignment score: 0.47 → 0.529
After the death of Joshua , the people of Israel asked Yahweh , saying , " Who first will attack the Canaanites for us , to fight against them ? "
Bayan mutuwar
Yoshuwa , mutanen Isra'ila suka tambayi Yahweh cewa , " Wane ne zai fara kai wa kan'aniyawa hari domin mu , don yin faɗa da su ? "


JDG 1:2     Alignment score: 0.544 → 0.55
Yahweh said , " Judah will attack . See , I have given them control of this
land . "
Sai Yahweh yace " Yahuda zai kai hari , Duba , na ba su iko a kan ƙasar . "
JDG 1:3     Alignment score: 0.374 → 0.374
The men of Judah said to men of Simeon , their brothers , " Come up with us into our territory that was assigned to us that together we may fight against the Canaanites . We will likewise go with you to the territory that was assigned to you . " So the tribe of Simeon went with them .
Mutanen Yahuda suka ce da mutanen Simiyon , ' yan'uwansu
, " Ku zo tare da mu a yankin da aka ɗebo mana don mu je tare mu yi yaƙi da Ka'aniyawa . Mu ma za mu je tare da ku a yankin da aka ɗiba maku " . Sai kabilar Simiyon ta tafi tare da su .
JDG 1:4     Alignment score: 0.593
The men of Judah attacked , and Yahweh gave
them victory over the Canaanites and the Perizzites . They killed ten thousand of them at Bezek .
Mutanen Yahuda suka kai hari kuma Yahweh ya ba su nasara a kan Ka'aniyawa , da Feriziyawa . Suka kashe masu mutum dubu goma a Bezek .
JDG 1:5     Alignment score: 0.509 → 0.483
They found Adoni - Bezek at Bezek , and they fought
against him and defeated the Canaanites and the Perizzites .
Suka sami Adoni - Bezek a Bazek , sai suka yi yaƙi da shi suka kuma cinye Kan'aniyawa da Feriziyawa a yaƙi .
JDG 1:6     Alignment score: 0.39 → 0.367
But Adoni - Bezek fled , and they pursued him and caught him , and they cut off his thumbs and his big toes .
Amma Adoni - Bezek ya gudu , sai suka fafare
shi suka kamo shi suka yanke yatsunsa da tafin ƙafafunsa .
JDG 1:7     Alignment score: 0.394 → 0.382
Adoni - Bezek said , " Seventy kings , who had their thumbs and their big toes cut off , gathered their food from under my table . As I have done , even so God has done to me . " They brought him to Jerusalem , and he died
there .
Adoni - Bezek yace " Sarakuna saba'in da aka yanke masu yatsunsu da tafin ƙafafunsu suna neman abincinsu a ƙarƙashin teburina . " Kamar yadda na yi haka nima Allah ya yi mani . " Sai suka kawo shi Yerusalem , ya kuma mutu a can .
JDG 1:8     Alignment score: 0.474
The men of Judah fought
against the city of Jerusalem and took it . They attacked it with the edge of the sword and they set the city on fire .
Mutanen Yahuda sun yaƙi birnin Yerusalem suka kuma ɗauke ta . Sun kai hari da kaifin takobi kuma suka banka wa garin wuta .
JDG 1:9     Alignment score: 0.307
After that , the men of Judah went down to fight against the Canaanites who lived in the hill country , in the Negev , and the western foothills .
Bayan haka mutanen Yahuda suka je suyi faɗa da Ka'aniyawa da ke zaune
a bisan tsibirin ƙasar , a cikin Negeb , da cikin tsibirin duwatsun yammacin .
JDG 1:10     Alignment score: 0.59
Judah advanced against the Canaanites who lived in Hebron ( the name of Hebron was previously Kiriath Arba ) , and they defeated Sheshai , Ahiman , and Talmai .
Yahuda ya haura
gãba da Ka'aniyawa da ke zaune a Hebiron ( sunan Hebiron a shi ne Kiriyat Arba ) , suka kuma buge Sheshai , da Ahiman , da Talmaye .
JDG 1:11     Alignment score: 0.65
From there the men of Judah advanced against the inhabitants of Debir ( the name of Debir was previously Kiriath Sepher ) .
Daga can sai mutanen Yahuda suka nausa
gãba da mazaunan Debir ( sunan Debir a shi ne Kiriyat Sefa ) .
JDG 1:12     Alignment score: 0.554 → 0.551
Caleb said , " Whoever attacks Kiriath Sepher and takes it , I will give
him Aksah , my daughter , to be his wife . "
Kalibu ya ce , " Duk wanda ya kai wa Kiriyat Sefa hari ya kuma ɗauke ta , Zan ba shi Aksa , ɗiyata , ta zama matarsa . "
JDG 1:13     Alignment score: 0.681 → 0.696
Othniel , son of Kenaz ( Caleb 's younger brother ) captured Debir , so Caleb gave
him Aksah , his daughter , to be his wife .
Otniyel ɗan Kenaz ( ƙanin Kaleb ) ya yi nasara a kan Debir , sai Kaleb ya ba shi Aksa , ɗiyarsa , ta zama matarsa .
JDG 1:14     Alignment score: 0.323
Soon Aksah came to Othniel , and she urged him to ask her father to give
her a field . As she was getting off her donkey , Caleb asked her , " What can I do for you ? "
Da sauri Aksa ta zo wurin Otniyel , sai ta iza shi ya sa mahaifinta ya bata fili . Da ta ke saukowa a kan jaki , Kaleb ya tambaye ta , " Mene ne zan yi maki ? "
JDG 1:15     Alignment score: 0.414
She said to him , " Give
me a blessing . Since you have given me the land of the Negev , also give me springs of water . " So Caleb gave her the upper springs and the lower springs .
Ta ce da shi , " Ba ni albarka . Tun da ka ba ni ƙasar Negeb , ka kuma ba ni maɓulɓullan ruwa . " Sai Kaleb ya ba ta maɓulɓullan tudu da na fadama .
JDG 1:16     Alignment score: 0.579 → 0.58
The descendants of Moses ' father-in-law the Kenite went up from the City of Palms with the people of Judah , into the wilderness of Judah , which is in the Negev , to live with the people of Judah near Arad .
Zuriyar surukin Musa Bakenine sun hauro daga Birnin Dabino tare da mutanen Yahuda , zuwa ga tsibirin Yahuda , wanda ke cikin Negeb , su zauna tare da mutanen Yahuda kusa da Arad .
JDG 1:17     Alignment score: 0.446 → 0.461
The men of Judah went with the men of Simeon their brothers and they attacked the Canaanites who inhabited Zephath and they completely destroyed it . The name of the city was called Hormah .
Mutanen Yahuda suka tafi tare da mutanen Simiyon ' yan'uwansu
sai suka tunkari Kan'aniyawan da ke zaune a Zefat suka hallakar da su kakaf . Sunan birnin Hormah .
JDG 1:18     Alignment score: 0.483
The people of Judah also captured Gaza and the land around it , Ashkelon and the land around it , and Ekron and the land around it .
Mutanen Yahuda suka
kuma kame Gaza da ƙasashen da ke kewaye da ita , Ashkelon da ƙasar da ke maƙwabtaka da ita , da kuma Ekron tare da ƙasar da ke kewaye da ita .
JDG 1:19     Alignment score: 0.436
Yahweh was with the people of Judah and they took
possession of the hill country , but they could not drive out the inhabitants of the plains because they had iron chariots .
Yahweh na tare da mutanen Yahuda suka kuma ɗauki mallakar ƙasar kan tudu , amma ba su iya korar mazaunan ƙasar kan tudun ba don su masu karusan ƙarfe ne .
JDG 1:20     Alignment score: 0.641
Hebron was given to Caleb ( like Moses had said ) , and he drove
out from there the three sons of Anak .
Hebron kuwa Kaleb aka baiwa ( kamar yarda Musa yace ) , ya kuma kori ' ya'yan Anak uku daga wurin .
JDG 1:21     Alignment score: 0.536
But the people of Benjamin did not drive out the Jebusites who inhabited Jerusalem . So the Jebusites have lived with the people of Benjamin in Jerusalem to this day .
Amma mutanen Benyamin ba su kori
Yebusiyawan da ke zaune a Yerusalem ba . Sai Yebusiyawan suka zauna tare da mutanen Benyamin a Yerusalem har ranar nan .
JDG 1:22     Alignment score: 0.635 → 0.633
The house of Joseph prepared to attack Bethel , and Yahweh was with them .
Gidan Yosef suka
yi shirin kai wa Betel hari , kuma Yahweh na tare da su .
JDG 1:23     Alignment score: 0.55
They sent out men to spy on Bethel ( the city that was formerly called Luz ) .
Suka aiki
maza su leƙo asirin Betel ( Birnin da ake kira Luz ) .
JDG 1:24     Alignment score: 0.384 → 0.385
The spies saw a man coming out of the city , and they said to him , " Show us , please , how to get into the city , and we will be kind to you . "
Masu leken asirin suka
ga wani mutum na fitowa daga birnin , sai suka ce da shi , " In ka yarda , nuna mana yadda za a shiga cikin birnin nan , kuma za mu yi maka alheri . "
JDG 1:25     Alignment score: 0.517 → 0.516
He showed them a way into the city , and so they attacked the city with the edge of the sword , but they let the man and all his family get away .
Ya nuna masu hanyar zuwa cikin birnin , sai suka kai wa birnin hari da kaifin takobi , amma suka bar mutumin da dukkan iyalinsa suka
kuɓuta .
JDG 1:26     Alignment score: 0.57 → 0.567
Then the man went to the land of the Hittites and built a city and called it Luz , which is its name to this day .
Sai mutumin ya je ƙasar Hitiyawa
ya gina wani birnin da ya kira shi Luz , shi ne kuwa sunansa har wa yau .
JDG 1:27     Alignment score: 0.499 → 0.534
The people of Manasseh did not drive out the people living in the cities of Beth Shan and its villages , or Taanach and its villages , or those who lived in Dor and its villages , or those who lived in Ibleam and its villages , or those who lived in Megiddo and its villages , because the Canaanites were determined to live in that land .
Mutanen Manasse ba su kori
mutanen da ke zama a biranen Bet Shan da ƙauyukansu ba , ko Ta'anak da ƙauyukansu , ko waɗanda suka zauna a Dor da ƙauyukansu , ko waɗanda suka zauna a Ibilim da ƙauyukansu , ko waɗanda suka zauna a Megiddo da ƙauyukansu ba , domin Ka'aniyawan sun bugi ƙirjinsu don zama a cikin ƙasar .
JDG 1:28     Alignment score: 0.386 → 0.386
When Israel became
strong , they forced the Canaanites to serve them with hard labor , but they never drove them out completely .
Da Isra'ila ta yi ƙarfi , suka tilasta wa Ka'aniyawa su yi masu bauta ta aiki mai tsanani , amma ba su taɓa korar su kakaf ba .
JDG 1:29     Alignment score: 0.502
Ephraim did not drive out the Canaanites who lived in Gezer , so the Canaanites continued to live in Gezer among them .
Ifraim bai kori
Ka'aniyawan da suka zauna a Gezer ba , don haka Ka'aniyawa suka ci gaba da zama a Gezer a cikin su .
JDG 1:30     Alignment score: 0.454
Zebulun did not drive out the people living in Kitron , or the people living in Nahalol , and so the Canaanites continued to live among them , but Zebulun forced the Canaanites to serve them with hard labor .
Zebulun bai tumɓuke mutanen da ke zama a Kitiron , ko mutanen da ke zama a Nahalol ba , saboda haka Ka'aniyawan suka
ci gaba da zama a cikinsu , amma Zebulun ya tilasta wa Ka'aniyawan su bauta masu tare da aiki mai tsanani .
JDG 1:31     Alignment score: 0.65
Asher did not drive out the people living in Akko , or the people living in Sidon , or those living in Ahlab , Akzib , Helbah , Aphek , or Rehob .
Asha bai tumɓuke mutanen da ke zama a Akko , ko mutanen da ke zama a Sidon , ko waɗanda ke zama a Alab , Akzib , Helba , Afek , ko Rehob ba .
JDG 1:32     Alignment score: 0.559
So the tribe of Asher lived among the Canaanites ( those who lived in the land ) , because they did not drive them out .
Don haka kabilar Asha ta zauna cikin Ka'aniyawan ( waɗanda ke zaune
a ƙasar ) , saboda ba su kore su ba .
JDG 1:33     Alignment score: 0.462 → 0.678
The tribe of Naphtali did not drive out those who were living in Beth Shemesh , or those living in Beth Anath . So the tribe of Naphtali lived among the Canaanites ( the people who were living in that land ) . However , the inhabitants of Beth Shemesh and Beth Anath were forced into hard labor for Naphthali
.
Kabilar Naftali ba su kori waɗanda ke zaune a Bet Shemesha , ko waɗanda ke zaune a Bet Anat ba . Don haka kabilar Naftali ta zauna cikin Ka'aniyawa ( mutanen da tun asali ke zaune a ƙasar ) . Duk da haka , aka nawaita wa mazaunan Bet Shemesha da Bet Anata aikin bauta ga Naftali
JDG 1:34     Alignment score: 0.364 → 0.39
The Amorites forced the tribe of Dan to live in the hill country , not allowing them to come
down to the plain .
Amoriyawa suka tilasta wa kabilar Dan su zauna a ƙasar kan tudu , ba su kuma ba su damar saukowa kwari ba .
JDG 1:35     Alignment score: 0.504
So the Amorites lived at Mount Heres , in Aijalon , and in Shaalbim , but the military might of the house of Joseph conquered them , and they were forced to serve them with hard labor .
Don haka Amoriyawa suka
zauna a Tsaunin Heres , a Aijalon , da Sha'albim , amma ƙarfin mayaƙan gidan Yosef ya mamaye su , ya kuma sa aka tilasta masu su bauta masu da aiki mai tsanani .
JDG 1:36     Alignment score: 0.515 → 0.558
The border of the Amorites ran from the hill of Akrabbim at Sela up into the hill country .
Iyakar Amoriyawa ta kama
daga tudun Akrabbim a Sela zuwa cikin ƙasar kan tudu .
JDG 1     Average alignment score: 0.507 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JDG:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21