Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28 


ACT 1:1     Alignment score: 0.393 → 0.421
The former book I wrote
, Theophilus , told all that Jesus began to do and to teach ,
Littafin da na rubuta da farko , Tiyofilos , ya fadi abubuwan da Yesu ya fara yi ya kuma koyar ,


ACT 1:2     Alignment score: 0.3 → 0.337
until the day that he was taken up , after he had given commands through the Holy Spirit to the apostles he had chosen .
har zuwa ranar da aka karbe
shi zuwa sama . Wannan kuwa bayan da ya ba da umarni ga zababbun manzanninsa ta wurin Ruhu Mai Tsarki .
ACT 1:3     Alignment score: 0.297 → 0.298
After his suffering , he presented himself alive to them with many convincing proofs . For forty days he appeared to them , and he spoke about the kingdom of God .
Bayan ya sha wahala , ya bayyana
kan sa da rai a garesu , da alamu da dama masu gamsarwa . Kwana arba'in ya baiyana kansa a garesu yana yi masu magana game da mulkin Allah .
ACT 1:4     Alignment score: 0.326 → 0.324
When he was meeting together with them , he commanded them not to leave Jerusalem , but to wait for the promise of the Father , about which , he said , " You heard from me
Yayin da yana zaune
tare da su ya basu umarni cewa kada su bar Urushalima , amma su jira alkawarin Uban , wanda ya ce , " Kun ji daga gare ni ,
ACT 1:5     Alignment score: 0.517
that John indeed baptized with water , but you shall be baptized in the Holy Spirit in a few days . "
cewa Yahaya babu shakka ya yi baftisma da ruwa , amma ku za a yi maku
baftisma da Ruhu Mai Tsarki nan da kwanaki kadan . "
ACT 1:6     Alignment score: 0.436
When they were assembled together they asked him , " Lord , is this the time you will restore the kingdom to Israel ? "
Sa'adda suna tare
suka tambaye shi , " Ubangiji , a wannan lokaci ne za ka maido da mulki ga Isra'ila ? "
ACT 1:7     Alignment score: 0.172
He said to them , " It is not for you to know the times or the seasons which the Father has determined by his own authority .
Ya ce masu , " Ba naku
bane ku san lokaci ko sa'a wanda Uba ya shirya ta wurin ikonsa .
ACT 1:8     Alignment score: 0.498
But you will receive power , when the Holy Spirit comes upon you , and you will be my witnesses both in Jerusalem and in all Judea and Samaria , and to the ends of the earth . "
Amma za ku karbi iko , idan Ruhu Mai Tsarki ya zo bisanku , sa'annan za ku zama shaidu na cikin Urushalima da kuma cikin dukan
Yahudiya da Samariya , har ya zuwa karshen duniya . "
ACT 1:9     Alignment score: 0.41
When the Lord Jesus had said these things , as they were looking up , he was raised up , and a cloud hid him from their eyes .
Lokacin da Ubangiji Yesu ya fadi
wadannan abubuwa , yayin da suna kallon sama , sai aka dauke shi zuwa sama , kuma girgije ya boye shi daga idanunsu .
ACT 1:10     Alignment score: 0.284
While they were looking intensely to heaven as he went , suddenly , two men stood by them in white clothing .
Da suka dinga kallon sama yayin da ya tafi , nan da nan , mazaje biyu suka
tsaya a gabansu cikin fararen tufafi .
ACT 1:11     Alignment score: 0.309
They said , " You men of Galilee , why do you stand here looking into heaven ? This Jesus who has been taken up from you into heaven , will return in the same manner as you saw him going into heaven . "
Suka ce , " Ku mazajen Galili me yasa ku ke tsaye
a nan kuna kallon sama ? Wannan Yesu wanda ya hau zuwa sama zai dawo kamar yadda kuka gan shi yana tafiya zuwa sama . "
ACT 1:12     Alignment score: 0.402
Then they returned to Jerusalem from the Mount of Olives , which is near to Jerusalem , a Sabbath day 's journey .
Da suka dawo Urushalima daga dutsen Zaitun , wanda ke kusa da Urushalima , tafiyar Asabaci daya ne .
ACT 1:13     Alignment score: 0.521 → 0.549
When they arrived , they went up into the upper chamber , where they were staying
. They were Peter , John , James , Andrew , Philip , Thomas , Bartholomew , Matthew , James son of Alphaeus , Simon the Zealot , and Judas son of James .
Da suka iso , sai suka haye zuwa cikin bene inda suke da zama . Sune su Bitrus , Yahaya , Yakubu , Andarawus , Filibus , Toma , Bartalamawus , Matiyu , Yakubu dan Alfa , Siman mai tsattsauran ra'ayi , kuma da Yahuza dan Yakubu .
ACT 1:14     Alignment score: 0.327 → 0.327
They were all united as one , as they diligently continued in prayer . Included were the women , Mary the mother of Jesus , and his brothers .
Dukansu
kuwa suka hada kai gaba daya , yayin da suka ci gaba da naciya cikin addu'a . Tare da su kuma akwai mata , Maryamu mahaifiyar Yesu , da kuma ' yan'uwansa .
ACT 1:15     Alignment score: 0.355 → 0.359
In those
days Peter stood up in the midst of the brothers , about 120 people , and said ,
A cikin wadannan kwanaki Bitrus ya tashi tsaye a tsakiyar ' yan'uwa , kimanin mutane dari da ashirin , ya ce ,
ACT 1:16     Alignment score: 0.425 → 0.425
" Brothers , it was necessary that the scripture should be fulfilled , that the Holy Spirit spoke
before by the mouth of David concerning Judas , who guided the ones who arrested Jesus .
" ' Yan'uwa , akwai bukatar Nassi ya cika , wanda Ruhu Mai Tsarki ya fada a baya ta bakin Dauda game da Yahuza , wanda ya jagoranci wadanda suka kama Yesu
ACT 1:17     Alignment score: 0.203
For he was one of us and received his share of the benefits of this ministry . "
Domin yana daya daga cikinmu kuma ya karbi rabonsa na ladan wannan hidima , "
ACT 1:18     Alignment score: 0.275 → 0.295
( Now this man bought a field with the earnings he received for his wickedness , and there he fell
headfirst , and his body burst open , and all his intestines poured out .
( Wannan mutum fa ya sai wa kansa fili da cinikin da ya yi na muguntarsa , kuma a nan ya fado da ka , cikinsa ya fashe , hanjinsa suka zubo waje .
ACT 1:19     Alignment score: 0.457
All those
living in Jerusalem heard about this , so they called that field in their language " Akeldama , " that is , " Field of Blood . " )
Duka mazaunan Urushalima suka ji wannan , saboda haka suka kira wannan fili da harshensu " Akeldama " wato , " Filin Jini . " )
ACT 1:20     Alignment score: 0.316 → 0.316
" For it is written in the Book of Psalms , ' Let his field
be made desolate , and do not let even one person live there ' ; ' Let someone else take his position of leadership . '
" Domin an rubuta a littafin Zabura , ' Bari filinsa ya zama kufai , kada a bar kowa ya zauna wurin,'kuma , ' Bari wani ya dauki matsayinsa na shugabanci . '
ACT 1:21     Alignment score: 0.309 → 0.309
It is necessary , therefore , that one of the men who accompanied us all the time the Lord Jesus went in and out among us ,
Saboda haka ya zama dole , daya daga cikin wadanda suke
tare da mu tun lokacin da Ubangiji Yesu yana shiga da fita , a tsakaninmu ,
ACT 1:22     Alignment score: 0.395
beginning from the baptism of John to the day that he was taken up from us , must be a witness with us of his resurrection . "
farawa daga baftismar yahaya har zuwa ranar da aka dauke
shi daga wurinmu zuwa sama , ya zama daya daga cikin mu wurin shaidar tashinsa . "
ACT 1:23     Alignment score: 0.511
They put forward two men , Joseph called Barsabbas , who was also named Justus , and Matthias .
Suka gabatar da mutum biyu , Yusufu
wanda ake kira Barsabbas , wanda kuma aka yiwa suna Justus , da kuma Matayas .
ACT 1:24     Alignment score: 0.352
They prayed and said , " You , Lord , know the hearts of all people , so reveal which of these two is the one whom you have chosen
Su ka yi addu'a suka
ce , " Ubangiji , kai ka san zuciyar dukan mutane , ka bayyana mana wanda ka zaba cikin su biyun nan
ACT 1:25     Alignment score: 0.225
to take
the place in this ministry and apostleship from which Judas turned away to go to his own place . "
Domin ya dauki gurbin da kuma manzancin daga inda Yahuza ya kauce zuwa nashi waje "
ACT 1:26     Alignment score: 0.245 → 0.255
They cast lots for them , and the lot fell
to Matthias , and he was numbered with the eleven apostles .
suka jefa kuri'a a kansu ; zabe ya fada kan Matayas kuma suka lissafta shi tare da manzanni sha dayan .
ACT 1     Average alignment score: 0.373 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ACT:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27  28