Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:01
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12 


ECC 1:1     Alignment score: 0.657
These are the words of the Teacher , the descendant
of David and king in Jerusalem .
Waɗannan ne maganganun malami , zuriyar Dauda kuma sarki a Yerusalem .


ECC 1:2     Alignment score: 0.387 → 0.382
The Teacher says this . " Like a vapor of mist , like a breeze in the wind , everything vanishes , leaving many questions .
Malami
ya faɗi wannan . " Kamar turirin hayakin raɓa , kamar hurawa a cikin iska , komai na ɓacewa , su na barin tambayoyi masu yawa .
ECC 1:3     Alignment score: 0.279 → 0.278
What profit does mankind gain from all the work that they labor at under the sun ?
Wacce riba ce ' yan'adam suke
samu daga dukkan aikin da suke yin aiki tuƙuru akai a ƙarƙashin rana ?
ECC 1:4     Alignment score: 0.484
One generation goes , and another generation comes , but the earth remains forever .
Tsara ɗaya ta tafi , wata tsarar
kuma ta zo , amma duniya ta tabbata har abada .
ECC 1:5     Alignment score: 0.117 → 0.125
The sun rises , and it goes down and hurries back to the place where it rises again .
Rana na fitowa , kuma tana faɗuwa , tana kuma sake saurin komawa wurin da ta fito .
ECC 1:6     Alignment score: 0.332
The wind blows south and circles around to the north , always going around along its pathway and coming back again .
Iska na hurawa kudu tana kuma zagayawa kewaye zuwa arewa , koyaushe ta na tafiya kewaye bisa tafarkinta ta kuma sake dawowa .
ECC 1:7     Alignment score: 0.427
All the rivers flow into the sea , but the sea is never full
. To the place where the rivers go , there they go again .
Dukkan koguna suna gangarawa zuwa teku , amma teku bai taɓa cika ba . Inda koguna su ke tafiya , a can kuma suke sake tafiya .
ECC 1:8     Alignment score: 0.188
Everything becomes wearisome , and no one can explain it . The eye is not satisfied by what it sees , nor is the ear fulfilled by what it hears .
Komai ya zama a gajiye , ba bu kuma wanda zai iya yin bayani
. Ido bai ƙoshi da abin da ya ke gani ba , ko kuma kunne ya wadatu da abin da ya ke ji ba .
ECC 1:9     Alignment score: 0.202
Whatever has been is what will be , and whatever has been done is what will be done . There is nothing new under the sun .
Duk abin da ya kasance shi ne zai kasance , duk kuma abin da aka taɓa yi shi ne za'a yi . Ba bu wani abu sabo a ƙarƙashin rana .
ECC 1:10     Alignment score: 0.229 → 0.228
Is there anything about which it may be said , ' Look , this is new ' ? Whatever exists has already existed for a long time , during ages which came long before us .
Akwai wani abu game da abin da za'a ce , ' Duba , wannan sabo ne ' ? Duk abin da ya wanzu ya riga
ya wanzu da daɗewa , a lokacin shekarun da suka zo da daɗewa kafin mu .
ECC 1:11     Alignment score: 0.259 → 0.273
No one seems to remember the things that happened in ancient times , and the things that happened much later and that will happen in the future will not likely be remembered either . "
Babu wanda ya ke kamar ya tuna da abubuwan da suka
faru a zamanin , da abubuwan da suka faru daga bisani sosai da abin da zai faru a nan gaba bai yi kama da za'a tuna da shi ba ma . "
ECC 1:12     Alignment score: 0.63
I am the Teacher , and I have been king over Israel in Jerusalem .
Ni ne Malamin , kuma ni ne nake sarki a bisa Isra'ila a Yerusalem .
ECC 1:13     Alignment score: 0.234 → 0.232
I applied my mind to study and to search out by wisdom everything that is done under heaven . That search is a burdensome task that God has given to the children of mankind to be busy with .
Na miƙa raina ga bincike da nemowa ta wurin hikima duk abin da ake yi a ƙarƙashin sama . Cewa nema
gajiyayyen aiki ne da Allah ya ba ' ya'yan ɗan'adam suyi ta aiki da shi .
ECC 1:14     Alignment score: 0.397
I have seen all the deeds that are done under the sun , and look , they all amount to vapor and chasing the wind .
Naga dukkan ayyukan da ake yi a ƙarƙashin rana , kuma duba , dukkan su ɗungum turirin hayaƙi ne da bin iska .
ECC 1:15     Alignment score: 0.236
The twisted can not be straightened ! The missing can not be counted !
Murɗaɗɗe ba za a iya miƙar da shi ba ! Abin da ya ɓace ba za a iya ƙidaya wa ba !
ECC 1:16     Alignment score: 0.371
I have spoken to my heart saying , " Look , I have acquired greater wisdom than all who were before me in Jerusalem . My mind has seen great wisdom and knowledge . "
Nayi magana da zuciyata cewa , " Duba , na sami hikima fiye da waɗanda suke kafin ni a Yerusalem . Raina yaga
babbar hikima da ilimi . "
ECC 1:17     Alignment score: 0.386
So I applied my heart to know wisdom and also madness and folly . I came
to understand that this also was an attempt to shepherd the wind .
Sai na miƙa zuciyata in san hikima da kuma hauka da wawanci . Sai na kai ga fahimtar cewa wannan ma wani yunƙuri ne na kiwon iska .
ECC 1:18     Alignment score: 0.301
For in the abundance of wisdom there is much frustration , and he who increases knowledge increases sorrow .
Gama a cikin yalwar hikima akwai ruɗewa sosai , shi kuma wanda ke ƙara ilimi yana ƙara baƙinciki .
ECC 1     Average alignment score: 0.324 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ECC:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12