Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21 


JHN 1:1     Alignment score: 0.409
In the beginning was the Word , and the Word was with God , and the Word was God .
A cikin farko akwai Kalma , Kalmar kuma tana tare da Allah , wannan Kalma kuwa Allah ne .


JHN 1:2     Alignment score: 0.328
This
one was in the beginning with God .
Shi kuwa tare da Allah yake tun farko .
JHN 1:3     Alignment score: 0.096
All things were made through him , and without him there was not one thing made that has been made .
Dukan
abu ta wurinsa aka yi su , babu abin da aka halitta sai ta wurin sa .
JHN 1:4     Alignment score: 0.323
In him was life , and the life was the light of men .
A cikinsa rai ya ke , kuma wannan rai ya zama haske ga dukan
mutane .
JHN 1:5     Alignment score: 0.342
The light shines in the darkness , and the darkness did not overcome it .
Hasken ya haskaka a cikin duhu , kuma duhun bai rinjaye
shi ba .
JHN 1:6     Alignment score: 0.433
There was a man who was sent from God , whose name was John .
Akwai wani mutum wanda Allah ya aiko
, mai suna Yahaya .
JHN 1:7     Alignment score: 0.22
He came as a witness to testify about the light , that all might believe through him .
Ya zo a matsayin mai ba da shaida game da hasken , domin kowa ya ba da gaskiya ta wurinsa .
JHN 1:8     Alignment score: 0.542
John was not the light , but came that he might testify about the light .
Ba Yahaya ne hasken ba , amma ya zo ne domin ya shaida hasken .
JHN 1:9     Alignment score: 0.35 → 0.35
The true light , which gives light to all men , was coming into the world .
Wannan shine haske na gaskiya mai ba da haske ga dukan
mutane , da ke zuwa cikin duniya .
JHN 1:10     Alignment score: 0.366
He was in the world , and the world was made through him , and the world did not know him .
Yana cikin duniya , kuma an halicci
duniya ta wurinsa , amma duniya bata san shi ba .
JHN 1:11     Alignment score: 0.189
He came to his own , and his own did not receive him .
Ya zo wurin nasa , amma nasa basu karbe
shi ba .
JHN 1:12     Alignment score: 0.269 → 0.292
But to as many as received him , who believed in his name , he gave
the right to become children of God .
Amma duk iyakar wadanda suka karbe shi , suka kuma ba da gaskiya ga sunansa , ya ba su ' yanci su zama ' ya'yan Allah .
JHN 1:13     Alignment score: 0.385
These were not born of blood , nor of the will of the flesh , nor of the will of man , but of God .
Wadanda aka haife
su ba ta wurin jini ba , ko ta wurin nufin jiki , ko nufin mutum , amma ta wurin Allah .
JHN 1:14     Alignment score: 0.345
The Word became
flesh and lived among us . We have seen his glory , glory as of the one and only who came from the Father , full of grace and truth .
Kalmar kuma ya zama jiki ya zauna cikin mu . Mun ga daukakarsa , daukaka irin ta makadaici shi kadai wanda ya zo daga Uban , cike da alheri da gaskiya .
JHN 1:15     Alignment score: 0.293
John testified about him and cried out , saying , " This was the one of whom I said , ' He who comes after me is greater than I am , for he was before me . ' "
Yahaya ya yi shaida akansa
yana kira da karfi , cewa , " Wannan shine wanda na yi magana a kansa cewa , ' Shi wanda ke zuwa bayana , ya fi ni , domin ya kasance kafin ni . ' "
JHN 1:16     Alignment score: 0.306
For from his fullness we have all received grace after grace .
Domin daga cikarsa ne muka karbi alheri akan alheri .
JHN 1:17     Alignment score: 0.54
For the law was given through Moses . Grace and truth came through Jesus Christ .
Gama shari'a ta zo daga wurin Musa . Alheri da gaskiya sun zo ta wurin Yesu Almasihu .
JHN 1:18     Alignment score: 0.219 → 0.219
No one has seen God at any time . The one and only God , who is at the side of the Father , he has made him known .
Babu lokacin da wani ya taba ganin Allah , shi wanda shi kadai ne Allah , wanda ke jingine da kirjin
Uba , shi ya bayyana shi .
JHN 1:19     Alignment score: 0.356 → 0.372
This is the testimony of John when the Jews sent priests and Levites to him from Jerusalem to ask him , " Who are you ? "
Wannan ita ce shaidar
Yahaya sa'adda Yahudawa suka aika da Firistoci da Lawiyawa zuwa gareshi don su tambaye shi , " Wanene kai ? "
JHN 1:20     Alignment score: 0.265 → 0.27
He confessed he did not deny , but confessed " I am not the Christ . "
Ya fada
dalla dalla , kuma bai musunta ba , yana amsa masu cewa , " ba nine Almasihu ba . "
JHN 1:21     Alignment score: 0.484 → 0.489
So they asked him , " What are you then ? Are you Elijah ? " He said , " I am not . " They said , " Are you the prophet ? " He answered , " No . "
Sai suka tambaye shi , " To kai wanene ? Kai Iliya ne ? " Yace , " Ba ni ba ne . " Suka ce , " Kai ne anabin
? " Ya amsa , " A'a " .
JHN 1:22     Alignment score: 0.339
Then they said to him , " Who are you , so that we may give an answer to those who sent us ? What do you say about yourself ? "
Sai suka ce masa , " Kai wanene , domin mu bada amsa ga wadanda suka
aiko mu ? Me kake fadi game da kanka ? "
JHN 1:23     Alignment score: 0.479
He said , " I am a voice , crying in the wilderness : ' Make the way of the Lord straight , ' just as Isaiah the prophet said . "
Yace , " Ni murya ne , da ke kira cikin jeji , ' Ku daidaita hanyar Ubangiji , ' kamar yadda annabi Ishaya ya fada . "
JHN 1:24     Alignment score: 0.236 → 0.338
Now some from the Pharisees were sent ,
Su wadanda aka aika daga wurin Farisawa suke . Sai suka
tambaye shi cewa ,
JHN 1:25     Alignment score: 0.431
and they asked him and said to him , " Why do you baptize then if you are not the Christ nor Elijah nor the prophet ? "
" To don me kake baftisma idan kai ba Almasihu bane , ko Iliya , ko annabin ? " .
JHN 1:26     Alignment score: 0.487
John answered them , saying , " I baptize with water . But among you stands someone you do not know .
Yahaya ya amsa masu , cewa , " Ina baftisma ne da ruwa . Amma a cikinku akwai wani tsaye
wanda ba ku sani ba ,
JHN 1:27     Alignment score: 0.255
He is the one who comes after me , the strap of whose sandal I am not worthy to untie . "
shi wanda ke zuwa bayana
, wanda ko igiyar takalminsa ban isa in kwance ba . "
JHN 1:28     Alignment score: 0.416
These things were done in Bethany on the other side of the Jordan , where John was baptizing .
Wadannan abubuwa sun faru ne a Baitanya
, a dayan ketaren Urdun , a wurin da Yahaya ke Baftisma .
JHN 1:29     Alignment score: 0.443 → 0.443
The next day John saw Jesus coming to him and said , " Look , there is the Lamb of God , who takes away the sin of the world !
Washegari , Yahaya ya ga Yesu yana zuwa wurinsa ya ce , " Duba , ga Dan Ragon Allah wanda ke dauke
zunubin duniya !
JHN 1:30     Alignment score: 0.218
This is the one of whom I said , ' The one who comes after me is more than me , for he was before me . '
Wannan shine wanda na fada maku
cewa , " Shi wanda ke zuwa bayana ya fi ni , domin ya kasance kafin ni . '
JHN 1:31     Alignment score: 0.493
I did not know him , but it was so that he could be revealed to Israel that I came
baptizing with water . "
Ban san shi ba , amma saboda a bayyana shi ga Isra'ila ne nazo ina baftisma da ruwa . "
JHN 1:32     Alignment score: 0.453
John testified , saying , " I saw the Spirit descending like a dove from heaven , and it stayed upon him .
Yahaya ya shaida , cewa , " Na ga Ruhu yana saukowa kamar kurciya daga sama , ya kuma zauna a kansa .
JHN 1:33     Alignment score: 0.328 → 0.376
I did not recognize him , but he who sent me to baptize in water said to me , ' Upon whom you shall see the Spirit descending and remaining on him , he is the one baptizing in the Holy Spirit . '
Ban gane shi ba , amma shi wanda ya aiko
ni in yi baftisma cikin ruwa ya fada mani cewa , ' duk wanda ka ga Ruhun ya sauka kuma ya zauna a kansa , shine wanda ke yin baftisma cikin Ruhu mai tsarki . '
JHN 1:34     Alignment score: 0.337 → 0.337
I have both seen and testified that this is the Son of God . "
Na gani , na kuma shaida cewa wannan shine Dan Allah . "
JHN 1:35     Alignment score: 0.612
Again , the next day , as John was standing with two of his disciples ,
Kuma , washegari , da Yahaya na tsaye da biyu daga cikin almajiransa ,
JHN 1:36     Alignment score: 0.467
they saw Jesus walking by , and John said , " Look , the Lamb of God ! "
suka ga Yesu na wucewa , sai Yahaya ya ce , " Duba , ga Dan rago na Allah ! "
JHN 1:37     Alignment score: 0.558
His two disciples heard him say this and they followed Jesus .
Sai almajiransa biyu suka
ji ya fadi haka , suka kuwa bi Yesu .
JHN 1:38     Alignment score: 0.37 → 0.396
Then Jesus turned and saw them following him and said to them , " What do you want ? " They replied , " Rabbi ( which translated means teacher ) , where are you staying
? "
Da Yesu ya waiwaya ya gan su suna bin sa , sai ya ce masu , " Me kuke so ? " Suka amsa , " Rabbi ( wato ' Mallam ' ) , ina kake da zama ? "
JHN 1:39     Alignment score: 0.335 → 0.338
He said to them , " Come and see . " Then they came and saw where he was staying
; they stayed with him that day , for it was about the tenth hour .
Yace masu , " Zo ku gani . " Sai suka zo suka ga inda yake zama ; suka zauna da shi ranan nan , gama wajen sa'a ta goma ne .
JHN 1:40     Alignment score: 0.514
One of the two who heard John speak
and then followed Jesus was Andrew , the brother of Simon Peter .
Daya daga cikin wadanda suka ji maganar Yahaya suka kuma bi Yesu shine Andarawus , dan'uwan Siman Bitrus .
JHN 1:41     Alignment score: 0.359 → 0.381
He first found
his own brother Simon and said to him , " We have found the Messiah " ( which translated is : Christ ) .
Ya fara neman dan'uwansa Siman yace masa , " Mun sami Almasihu " ( wanda ake kira ' Kristi ' ) .
JHN 1:42     Alignment score: 0.62
He brought him to Jesus , and Jesus looked at him and said , " You are Simon son of John . You will be called Cephas " ( which is translated Peter ) .
Ya kawo shi wurin Yesu . Yesu ya dube
shi yace , " Kai ne Siman dan Yahaya . Za a kira ka Kefas , " ( ma'ana , ' Bitrus ' ) .
JHN 1:43     Alignment score: 0.493 → 0.495
The next day , when Jesus wanted to leave to go to Galilee , he found Philip and said to him , " Follow me . "
Washegari , da Yesu yana shirin
tafiya zuwa Galili , sai ya sami Filibus , ya ce masa , " ka biyo ni . "
JHN 1:44     Alignment score: 0.433
Now Philip was from Bethsaida , the city of Andrew and Peter .
Filibus dan asalin Baitsaida ne , garin Andarawus da Bitrus .
JHN 1:45     Alignment score: 0.524 → 0.524
Philip found Nathaniel and said to him , " He of whom Moses wrote
in the law , and the prophets , we have found him : Jesus son of Joseph , from Nazareth . "
Filibus ya sami Natana'ilu yace masa , " Mun same shi , shi wanda Musa ya rubuta shi a cikin attaura , da annabawa : Yesu Dan Yusufu , Ba - Nazarat . "
JHN 1:46     Alignment score: 0.471
Nathaniel said to him , " Can any good thing come
out of Nazareth ? " Philip said to him , " Come and see . "
Natana'ilu ya ce masa , " za a iya samun wani abu nagari a Nazarat ? " Filibus yace masa , " Zo ka gani . "
JHN 1:47     Alignment score: 0.36
Jesus saw Nathaniel coming to him and said about him , " See , a true Israelite , in whom is no deceit ! "
Yesu ya ga Natana'ilu yana zuwa wurinsa sai yayi magana game da shi , " Duba , Ba - Isra'ile na hakika wanda babu yaudara a cikinsa . "
JHN 1:48     Alignment score: 0.471
Nathaniel said to him , " How do you know me ? " Jesus answered and said to him , " Before Philip called you , when you were under the fig tree , I saw you . "
Natana'ilu yace masa , " Ta yaya ka san ni ? " Sai Yesu ya amsa masa yace , " Tun kafin Filibus ya kira ka , sa'adda kake a gindin baure , na gan ka . "
JHN 1:49     Alignment score: 0.676
Nathaniel replied , " Rabbi , you are the Son of God ! You are the King of Israel ! "
Natana'ilu ya amsa , " Rabbi , Kai Dan Allah ne ! Kai Sarkin Isra'ila ne ! "
JHN 1:50     Alignment score: 0.334 → 0.347
Jesus replied and said to him , " Because I said to you , ' I saw you underneath the fig tree , ' do you believe ? You will see greater things than this . "
Yesu ya amsa masa yace , " Don na ce maka , ' Na gan ka a gindin Baure ' , ka gaskanta ? Za ka ga abubuwa da suka
fi wannan girma . "
JHN 1:51     Alignment score: 0.407 → 0.409
Then he said , " Truly , truly , I say to you , you will see the heavens opened , and the angels of God ascending and descending upon the Son of Man . "
Sai yace , ' Hakika , hakika ina gaya maka , zaka ga sammai a bude , mala'ikun Allah kuma suna hawa suna sauka akan Dan Mutum . "
JHN 1     Average alignment score: 0.405 for 51 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JHN:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21