Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HAG:1  2 


HAG 1:1     Alignment score: 0.637 → 0.637
In the second year of Darius the king , in the sixth month , on the first day of the month , the word of Yahweh came by the hand of Haggai the prophet to the governor of Judah , Zerubbabel son of Shealtiel , and to the high priest Joshua son of Jehozadak , saying ,
A shekara ta biyu ta mulkin Sarki Dariyos , a wata na shida , a rana ta fari
ga watan , maganar Yahweh ta zo ta hannun annabi Haggai ga gwamnan Yahuda , wato Zerubabel ɗan Shiltiyel , da kuma babban firist Yoshuwa ɗan Yehozadak cewa


HAG 1:2     Alignment score: 0.575
" Yahweh of hosts says this : These people say , ' It is not time for us to come or to build
Yahweh 's house . ' "
" Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Waɗannan mutanen na cewa , ' lokaci bai yi ba da za mu zo ko mu gina wa Yahweh gida . ' "
HAG 1:3     Alignment score: 0.682
Then the word of Yahweh came by the hand of Haggai the prophet , saying ,
Sai maganar Yahweh ta zo ta hannun annabi Haggai , cewa ,
HAG 1:4     Alignment score: 0.239 → 0.249
" Is it a time for you yourselves to live in your finished houses , while this house lies ruined ?
" Lokaci ya yi da za ku zauna a shiryayyun gidajenku , amma kuma wannan gidan na kwance a lalace ?
HAG 1:5     Alignment score: 0.495
So now Yahweh of hosts says this : Consider your ways !
To Yahweh mai runduna ya faɗi haka : Ku lura da hanyoyinku
!
HAG 1:6     Alignment score: 0.312 → 0.312
You have sown much seed , but bring in little harvest ; you eat but do not have enough ; you drink but can not get drunk . You wear clothes but can not warm yourselves , and the wage earner earns money only to put it into a bag full of holes !
Kun shuka iri da yawa amma kun girbi kaɗan , kun ci amma bai ishe ku ba , kun sha amma ba ku ƙoshi ba . Ku na sa tufafi amma ba ku ji ɗumi ba , kuma mai ƙarbar albashi yana ƙarba kawai ya sa shi cikin jakka mai hudoji !
HAG 1:7     Alignment score: 0.567
Yahweh of hosts says this : " Consider your ways !
Yahweh mai runduna ya faɗi haka : " Ku lura da hanyoyinku
!
HAG 1:8     Alignment score: 0.266
Go up to the mountain , bring timber , and build
my house ; then I will take pleasure in it , and I will be glorified ! says Yahweh . "
Ku hau bisa tudu , ku kawo katako ku gina mani gida , ta haka zan ji daɗi , kuma za a ɗaukaka ni ! - in ji Yahweh . "
HAG 1:9     Alignment score: 0.357 → 0.358
" You looked for much , but behold ! you have brought little home , for I blew
it away ! Why ? " declares Yahweh of hosts . " Because my house lies in ruins , while every one of you is working on his own house .
" Kun nema da yawa amma duba kun kawo gida kaɗan , don na hure shi ! Don me ? " Yahweh mai runduna ya furta . " Saboda gidana na kwance a lalace , alhali kowanne ɗayan ku na aiki a nasa gidan .
HAG 1:10     Alignment score: 0.335
Because of this the heavens withhold
the dew from you , and the earth withholds its produce .
Saboda haka sammai sun riƙe raɓa , ƙasa kuma ta riƙe amfaninta ,
HAG 1:11     Alignment score: 0.269
I have summoned a drought upon the land and upon the mountains , upon the grain and upon the new wine , upon the oil and upon the harvest of the earth , upon men and upon beasts , and upon all the labor of your hands ! "
Ni na kawo ƒãri ga ƙasar kuma ga tuddai , ga ƙwayar hatsi , kuma ga sabon ruwan inabi , ga mai kuma ga girbin ƙasa , ga mutane da kuma ga dabbobi , kuma ga dukkan ayyukan hannuwanku
! "
HAG 1:12     Alignment score: 0.574 → 0.585
Then Zerubbabel son of Shealtiel , and the high priest Joshua son of Jehozadak , along with all the remnant of the people , obeyed the voice of Yahweh their God and the words of Haggai the prophet , because Yahweh their God had sent him and the people feared the face of Yahweh .
Sai Zarubabel
ɗan Shaltiyel da babban firist Yoshuwa ɗan Yehozadak , tare da dukkan sauran mutanen , suka yi biyayya da muryar Yahweh Allahnsu da kuma kalmomin annabi Haggai , saboda Yahweh Allahnsu ya aiko shi kuma mutanen sun ji tsoron fuskar Yahweh .
HAG 1:13     Alignment score: 0.587 → 0.588
Then Haggai , the messenger of Yahweh , spoke
Yahweh 's message to the people and said , " I am with you ! this is Yahweh 's declaration ! "
Sai Haggai , mai kawo saƙon Yahweh , ya faɗi saƙon Yahweh zuwa ga mutanen ya ce , " Ina tare da ku ! - wannan furcin Yahweh ne ! "
HAG 1:14     Alignment score: 0.606 → 0.608
So Yahweh stirred up the spirit of the governor of Judah , Zerubbabel son of Shealtiel , and the spirit of the high priest Joshua son of Jehozadak , and the spirit of all the remnant of the people , so that they went and worked on the house of Yahweh of hosts , their God
Yahweh ya zuga ruhun gwamnan Yahuda , wato Zerubabel ɗan Shiltiyel
, da kuma ruhun babban firist Yoshuwa ɗan Yehozadak , da kuma ruhun dukkan sauran mutanen , domin haka suka je su ka yi aiki a gidan Yahweh mai runduna , Allahnsu
HAG 1:15     Alignment score: 0.559 → 0.567
in the twenty - fourth day of the sixth month , in the second year of Darius the king .
a rana ta ashirin da hudu ta watan shida , a shekara ta biyu ta mulkin sarki Dariyos .
HAG 1     Average alignment score: 0.468 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HAG:1  2