Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24 


LUK 1:1     Alignment score: 0.148 → 0.155
Many have taken on the work of putting together an account
of the things that have been fulfilled among us ,
Mutane da dayawa sun yi kokarin rubutu akan abubuwan da suka cika a tsakaninmu ,


LUK 1:2     Alignment score: 0.22
just as they were passed down to us by those who from the first were eyewitnesses and servants of the word .
kamar yanda suka danka mana su , wadanda tun daga farko suka
zama shaidu da idanunsu kuma manzanni ne na sakon .
LUK 1:3     Alignment score: 0.127 → 0.129
So it seemed good to me also , because I have accurately investigated everything from the beginning , to write an orderly account
for you , most excellent Theophilus ,
Sabili da haka , ni ma , bayan da na yi bincike da kyau akan yanayin wadannan abubuwa tun da farko na ga ya yi kyau in rubuta wadannan abubuwa bi da bi ya mafi girmaTiyofilas .
LUK 1:4     Alignment score: 0.237 → 0.237
so that you might know the certainty of the things you have been taught .
Ya zama haka domin ka san gaskiyar
abin da aka koya maka ne .
LUK 1:5     Alignment score: 0.569
In the days of Herod , king of Judea , there was a certain priest named Zechariah , from the division of Abijah . His wife was from the daughters of Aaron , and her name was Elizabeth .
A cikin zamanin Hirudus , Sarkin Yahudiya , akwai wani firist mai suna Zakariya , daga yankin Abija
. Matarsa daga cikin yaya mata na zuriyar Haruna ce , kuma sunan ta Alisabatu ne .
LUK 1:6     Alignment score: 0.243
They were both righteous before God , obeying all the commandments and ordinances of the Lord .
Dukan
su biyu masu adalci ne a gaban Allah ; marasa zargi a tafiyarsu cikin dukan dokoki da farilan Ubangiji .
LUK 1:7     Alignment score: 0.379
But they had no child , because Elizabeth was barren , and they were both very old by this time .
Amma ba su da da , domin Alisabatu ba ta haihuwa , kuma a wannan lokacin dukansu
sun tsufa kwarai .
LUK 1:8     Alignment score: 0.198 → 0.202
Now it came
about that Zechariah was in God 's presence , carrying out the priestly duties in the order of his division .
Ya zama kuma a lokacin da Zakariya yana gaban Allah , yana yin hidimar sa ta firist bisa ga tsari da ka'idar aikinsa .
LUK 1:9     Alignment score: 0.349
According to the customary way of choosing which priest would serve , he had been chosen by lot to enter into the temple of the Lord to burn incense .
Bisa ga al'adar
zaben firist da zai yi hidima , an zabe shi ta wurin kuri'a ya shiga cikin haikalin Ubangiji domin ya kona turare .
LUK 1:10     Alignment score: 0.251 → 0.253
The whole crowd of people was praying outside at the hour when the incense was burned .
Dukan
taron Jama'a suna addu'a a waje a sa'adda ake kona turaren .
LUK 1:11     Alignment score: 0.439
Now an angel of the Lord appeared to him and stood at the right side of the incense altar .
A lokacin , mala'ikan Ubangiji ya bayana
a gare shi yana tsaye a gefen daman bagadi na turaren .
LUK 1:12     Alignment score: 0.33 → 0.331
When Zechariah saw him , he was terrified and fear fell
on him .
Zakariya ya firgita sa'adda ya gan shi ; tsoro ya kama shi .
LUK 1:13     Alignment score: 0.493 → 0.499
But the angel said to him , " Do not be afraid , Zechariah , because your prayer has been heard . Your wife Elizabeth will bear you a son . You will call his name John .
Amma mala'ikan ya ce masa , " Kada ka ji tsoro , Zakariya , domin an ji addu'ar
ka . Matar ka Alisabatu za ta haifa maka da . Za ka kira sunansa Yahaya .
LUK 1:14     Alignment score: 0.247
You will have joy and gladness , and many will rejoice at his birth .
Za ka yi murna da farin ciki , kuma da yawa za su yi murna da haifuwarsa .
LUK 1:15     Alignment score: 0.394
For he will be great in the sight of the Lord . He must never drink wine or strong drink , and he will be filled with the Holy Spirit from his mother 's womb .
Domin zai zama mai girma a gaban Ubangiji . Ba zai sha ruwan inabi ba ko wani abu mai sa maye , kuma zai cika da Ruhu Mai Tsarki tun daga cikin cikin mahaifiyarsa .
LUK 1:16     Alignment score: 0.566 → 0.571
Many of the people of Israel will be turned to the Lord their God .
Kuma mutanen Isra'ila da yawa za su juya zuwa ga Ubangiji Allahnsu .
LUK 1:17     Alignment score: 0.325 → 0.349
He will go before the face of the Lord in the spirit and power of Elijah , to turn the hearts of the fathers to the children and the disobedient to the wisdom of the righteous to make ready for the Lord a people prepared for him . "
Zai yi tafiya a gaban Unbangiji a cikin ruhu da ikon Iliya . Zai yi haka domin ya juya zuciyar
Ubanni zuwa ga ' ya'yansu , domin marasa biyayya su yi tafiya a cikin tafarkin adalai . Don ya shirya wa Ubangiji mutanen da aka shirya dominsa . "
LUK 1:18     Alignment score: 0.435
Zechariah said to the angel , " How can I know this ? For I am an old man and my wife is very old . "
Zakariya ya ce wa mala'ikan , " Ta yaya zan san wannan ? Ga shi na tsufa kuma matata tana da shekaru da yawa . "
LUK 1:19     Alignment score: 0.381 → 0.382
The angel answered and said to him , " I am Gabriel , who stands in the presence of God . I was sent to speak
to you , to bring you this good news .
Mala'ikan ya amsa ya ce masa , " Nine Jibra'ilu , wanda ke tsaye a gaban Allah . An aiko ni in gaya maka wannan labari mai dadi .
LUK 1:20     Alignment score: 0.245 → 0.248
Behold ! You will be silent , unable to speak
, until the day these things take place . This is because you did not believe my words , which will be fulfilled at the right time . "
Kuma duba , za ka zama bebe , ba za ka iya magana ba , sai ran da wadannan abubuwa suka cika . Ya zama haka domin ba ka gaskanta da kalmomina ba , wadanda za su cika a daidai lokacin . "
LUK 1:21     Alignment score: 0.346 → 0.328
Now the people were waiting for Zechariah . They were surprised that he was spending so much time in the temple .
Sa'adda mutane suke jiran Zakariya . Sun yi mamaki yadda ya dauki
lokaci sosai a cikin haikali .
LUK 1:22     Alignment score: 0.311
But when he came
out , he could not speak to them . They realized that he had seen a vision while he was in the temple . He kept on making signs to them and remained silent .
Amma da ya fita , bai iya yin magana da su ba . Sun gane da cewa ya ga wahayi lokacin da yake cikin haikali . Ya ci gaba da yi masu alamu , ba ya magana .
LUK 1:23     Alignment score: 0.29
It came
about that when the days of his service were over , he went to his house .
Ya zama bayan da kwanakin hidimarsa suka kare , ya tafi gidansa .
LUK 1:24     Alignment score: 0.41 → 0.413
After these days , his wife Elizabeth conceived and for five months she kept herself hidden . She said ,
Bayan kwanakin nan , matarsa Alisabatu ta samu juna biyu . Ta boye kanta har na watani
biyar . Ta ce ,
LUK 1:25     Alignment score: 0.177 → 0.178
" This is what the Lord has done for me when he looked at me with favor in order to take
away my shame before people . "
" Wannan shi ne abin da Allah ya yi mani da ya dube ni domin ya dauke kunyata a gaban jama'a . "
LUK 1:26     Alignment score: 0.509
In the sixth month , the angel Gabriel was sent from God to a city in Galilee named Nazareth ,
A cikin watan ta na shidda
, an aiki Mala'ika Jibra'ilu daga wurin Allah zuwa wani birni a Galili mai suna Nazarat ,
LUK 1:27     Alignment score: 0.307 → 0.307
to a virgin engaged to a man whose name was Joseph . He belonged to the house of David , and the virgin 's name was Mary .
zuwa ga wata budurwa wanda aka ba da ita ga wani mutum mai suna Yusufu
. Shi dan zuriyar Dauda ne , kuma ana kiran budurwar Maryamu .
LUK 1:28     Alignment score: 0.278 → 0.327
He came to her and said , " Greetings , you who are highly favored ! The Lord is with you . "
Ya zo wurin ta ya ce , " A gaishe ki , ke da ki ke da tagomashi sosai ! Ubangiji yana tare da ke .
LUK 1:29     Alignment score: 0.214
But she was very confused by his words and she wondered what kind of greeting
this could be .
Amma ta damu kwarai da wadannan kalmomi sai ta yi tunani ko wacce irin gaisuwa ce wannan .
LUK 1:30     Alignment score: 0.493
The angel said to her , " Do not be afraid , Mary , for you have found favor with God .
Mala'ikan ya ce mata , " Kada ki ji tsoro , Maryamu , domin kin samu
tagomashi a wurin Allah .
LUK 1:31     Alignment score: 0.266 → 0.283
See , you will conceive in your womb and bear a son . You will call his name ' Jesus . '
Duba , za ki sami
juna biyu , za ki haifi da . Za ki kira sunansa ' Yesu ' .
LUK 1:32     Alignment score: 0.411
He will be great and will be called the Son of the Most High . The Lord God will give
him the throne of his ancestor David .
Zai zama mai girma , kuma za a ce da shi Dan Allah Madaukaki . Ubangiji Allah zai ba shi kursiyin ubansa Dauda .
LUK 1:33     Alignment score: 0.464
He will reign over the house of Jacob forever , and there will be no end to his kingdom . "
Zai yi mulkin dukkan
gidan Yakubu har abada , kuma mulkinsa ba shi da iyaka . "
LUK 1:34     Alignment score: 0.41 → 0.409
Mary said to the angel , " How will this happen , since I have not slept with any man ? "
Maryamu ta ce wa mala'ikan , " Yaya wannan zai faru , tun da shike ni ban san namiji ba ? "
LUK 1:35     Alignment score: 0.356
The angel answered and said to her , " The Holy Spirit will come
upon you , and the power of the Most High will come over you . So the holy one to be born will be called the Son of God .
Mala'ikan ya amsa ya ce mata , " Ruhu Mai - tsarki zai sauko a kan ki , kuma ikon Madaukaki zai lullube ki . Sabili da haka , za a kira mai tsarkin da za ki haifa Dan Allah .
LUK 1:36     Alignment score: 0.216 → 0.252
See , your relative Elizabeth has also conceived a son in her old age . This
is the sixth month for her , she who was called barren .
Ki kuma duba , ga ' yar'uwarki Alisabatu ta samu juna biyu a tsufanta . Watannin ta shida kenan , ita wadda aka kira ta bakarariya .
LUK 1:37     Alignment score: 0.27
For nothing will be impossible for God . "
Gama babu abin da ba shi yiwuwa a wurin Allah . "
LUK 1:38     Alignment score: 0.397 → 0.401
Mary said , " See , I am the female servant of the Lord . Let it be for me according to your message . " Then the angel left her .
Maryamu ta ce , " To , ni baiwar Ubangiji ce . Bari ya faru da ni bisa ga sakonka . " Sai mala'ikan ya bar ta .
LUK 1:39     Alignment score: 0.476
Then Mary arose
in those days and quickly went into the hill country , to a city in Judea .
Sai Maryamu ta tashi da sauri a cikin kwanakin nan , zuwa kasa mai duwatsu , zuwa wani birni a Yahudiya .
LUK 1:40     Alignment score: 0.53
She went into the house of Zechariah and greeted Elizabeth .
Ta shiga gidan Zakariya ta kuma gai da Alisabatu .
LUK 1:41     Alignment score: 0.414 → 0.439
Now it happened that when Elizabeth heard Mary 's greeting
, the baby in her womb jumped , and Elizabeth was filled with the Holy Spirit .
Ya zama sa'adda Alisabatu ta ji gaisuwar Maryamu , sai dan da ke cikinta ya yi tsalle , an cika Alisabatu kuma da Ruhu Mai Tsarki .
LUK 1:42     Alignment score: 0.295
She raised her voice and said loudly , " Blessed are you among women , and blessed is the fruit of your womb .
Ta daga murya , ta ce , " Mai albarka kike a cikin mata , kuma mai albarka ne dan cikinki .
LUK 1:43     Alignment score: 0.329
Why has it happened to me that the mother of my Lord should come
to me ?
Kuma don me ya faru da ni da uwar Ubangijina ta ziyarce ni ?
LUK 1:44     Alignment score: 0.114 → 0.115
For see , when the sound of your greeting
came to my ears , the baby in my womb jumped for joy .
Kuma duba , da na ji karar gaisuwan ki sai dan ciki na ya yi tsalle domin murna .
LUK 1:45     Alignment score: 0.251 → 0.253
Blessed is she who believed that there would be a fulfillment of the things that were told her from the Lord . "
Kuma mai albarka ce wadda ta gaskanta cewa abubuwan da aka alkawarta mata daga wurin Ubangiji za su cika
.
LUK 1:46     Alignment score: 0.491
Mary said , " My soul praises the Lord ,
Maryamu ta ce , " Zuciyata ta yabi
Ubangiji ,
LUK 1:47     Alignment score: 0.396
and my spirit has rejoiced in God my savior .
kuma ruhu na ya yi murna da Allah mai ceto na . "
LUK 1:48     Alignment score: 0.39
For he has looked at the low condition of his female servant . For see , from now on all generations will call me blessed .
Domin ya dubi
kaskancin baiwarsa . Duba , daga yanzu , dukkan tsararraki za su ce da ni mai albarka .
LUK 1:49     Alignment score: 0.315
For he who is mighty has done great things for me , and his name is holy .
Domin shi madaukaki ya yi mani manyan abubuwa , kuma sunansa Mai Tsarki ne .
LUK 1:50     Alignment score: 0.376
His mercy lasts from generation to generation for those who fear him .
Jinkansa ya tabbata daga tsara zuwa tsara wadanda suke girmama shi .
LUK 1:51     Alignment score: 0.21
He has displayed strength with his arm ; he has scattered those
who were proud about the thoughts of their hearts .
Ya nuna karfinsa da hannuwansa ; ya warwatsa ma su girman kai game da tunanin zuciyarsu .
LUK 1:52     Alignment score: 0.207 → 0.208
He has thrown down princes from their thrones and he has raised up those
of low condition .
Ya nakasar da magada daga kursiyoyinsu , ya kuma fifita nakasassu .
LUK 1:53     Alignment score: 0.308 → 0.32
He has filled the hungry with good things , but the rich he has sent away empty .
Ya ciyar da mayunwata da abubuwa masu kyau , amma ya aiki
attajirai wofi .
LUK 1:54     Alignment score: 0.506
He has given help to Israel his servant , so as to remember to show mercy
Ya ba da taimako ga bawan sa Isra'ila , domin ya tuna ya kuma nuna jinkai
LUK 1:55     Alignment score: 0.658
( as he said to our fathers ) to Abraham and his descendants forever . "
( kamar yanda ya fada wa ubaninmu
) ga Ibrahim da zuriyarsa har abada . "
LUK 1:56     Alignment score: 0.512
Mary stayed with Elizabeth about three months and then returned to her house .
Maryamu ta zauna da Alisabatu tsawon watanni uku sai ta koma gidanta .
LUK 1:57     Alignment score: 0.222 → 0.223
Now the time had come
for Elizabeth to deliver her baby and she gave birth to a son .
Da lokaci yayi da Alisabatu za ta haifi danta , ta kuma haifi da namiji .
LUK 1:58     Alignment score: 0.255 → 0.257
Her neighbors and her relatives heard that the Lord had shown his great mercy to her , and they rejoiced with her .
Makwabtanta da ' yan'uwanta sun ji cewa Ubangiji ya ribanbanya jinkansa akanta , sai suka yi murna tare da ita
LUK 1:59     Alignment score: 0.371 → 0.369
Now it happened on the eighth
day that they came to circumcise the child . They would have called him " Zechariah , " after the name of his father .
Ya zama akan rana ta takwas , sun zo domin a yi wa yaron kaciya . Da sun kira sunansa " Zakariya " kamar sunan ubansa ,
LUK 1:60     Alignment score: 0.669
But his mother answered and said , " No . He will be called John . "
amma mahaifiyarsa ta amsa ta ce , " A'a , za a kira shi Yahaya . "
LUK 1:61     Alignment score: 0.273 → 0.316
They said to her , " There is no one among your relatives who is called by this name . "
Suka ce mata , " Babu wani a cikin danginku wanda ake kira da wannan suna . "
LUK 1:62     Alignment score: 0.144 → 0.165
They made signs to his father as to how he wanted him to be named .
Sun nuna alama ga ubansa bisa ga yanda ya ke so a rada masa suna .
LUK 1:63     Alignment score: 0.396 → 0.393
His father asked for a writing tablet and wrote
, " His name is John . " They all were astonished at this .
Ubansa ya nemi a ba shi allon rubutu , sai ya rubuta , " Sunansa Yahaya . " Dukan su suka yi mamaki kwarai da wannan .
LUK 1:64     Alignment score: 0.339
Immediately his mouth was opened and his tongue was freed . He spoke and praised God .
Nan take , sai bakinsa ya bude kuma harshensa ya saki
. Ya yi magana ya kuma yabi Allah .
LUK 1:65     Alignment score: 0.24
Fear came
on all who lived around them . All these matters were spread throughout all the hill country of Judea .
Tsoro ya kama dukan wadanda suke zama kewaye da su . Sai labarin ya bazu cikin dukan kasar duwatsu ta Yahudiya .
LUK 1:66     Alignment score: 0.341
All who heard them stored them in their hearts , saying , " What then will this child become ? " For the hand of the Lord was with him .
Kuma dukan
wadanda suka ji su , sun ajiye su a cikin zuciyarsu , suna cewa , " To me wannan yaro zai zama ne ? " Domin hannun Ubangiji yana nan tare da shi .
LUK 1:67     Alignment score: 0.427 → 0.427
His father Zechariah was filled with the Holy Spirit and prophesied , saying ,
Ruhu Mai - tsarki ya cika mahaifinsa Zakariya sai ya yi anabci
cewa ,
LUK 1:68     Alignment score: 0.377 → 0.377
" Praised be the Lord , the God of Israel , for he has come to help and he has accomplished redemption for his people .
" Yabo ga Ubangiji , Allah na Isra'ila domin ya zo ya taimaki
mutanen sa kuma ya yi aikin ceto domin su . "
LUK 1:69     Alignment score: 0.358
He has raised up a horn of salvation for us in the house of his servant David
Ya ta da kahon ceto dominmu daga gidan bawansa Dauda , daga zuriyar Dauda bawansa ,
LUK 1:70     Alignment score: 0.155 → 0.155
( as he spoke
by the mouth of his holy prophets from long ago ) ,
kamar yadda ya fada ta bakin annabawansa tsarkaka tun zamanin zamanai .
LUK 1:71     Alignment score: 0.275
salvation from our enemies and from the hand of all who hate us .
Zai kawo mana ceto daga magabtan mu da kuma daga hannun makiyanmu .
LUK 1:72     Alignment score: 0.516
He will do this to show mercy to our fathers and to remember his holy covenant ,
Zai yi haka domin ya nuna jinkai ga ubaninmu
ya kuma tuna da alkawarinsa mai tsarki ,
LUK 1:73     Alignment score: 0.369
the oath that he spoke
to Abraham our father .
rantsuwar da ya fada wa ubanmu Ibrahim .
LUK 1:74     Alignment score: 0.225 → 0.254
He swore to grant to us that we , having been delivered out of the hand of our enemies , would serve him without fear ,
Ya rantse zai yardar mana , bayan da an kubutar da mu daga hannun makiyanmu , mu bauta masa ba tare da tsoro ba ,
LUK 1:75     Alignment score: 0.329
in holiness and righteousness before him all our days .
a cikin tsarki da adalci a gabansa dukan
kwanakin ranmu .
LUK 1:76     Alignment score: 0.485
Yes , and you , child , will be called a prophet of the Most High , for you will go before the face of the Lord to prepare his paths , to prepare people for his coming ,
I , kai kuma , yaro , za a kira ka annabi na Madaukaki , domin za ka tafi gaban fuskar
Ubangiji ka shirya hanyoyinsa , ka shirya mutane domin zuwansa ,
LUK 1:77     Alignment score: 0.4
to give
knowledge of salvation to his people by the forgiveness of their sins .
domin ba mutanensa ilimin ceto ta wurin gafarar zunubansu .
LUK 1:78     Alignment score: 0.276
This will happen because of the tender mercy of our God , because of which the sunrise from on high will come to help us ,
Wannan zai faru ne domin girman jinkan Allahnmu , sabili da hasken rana daga bisa za ya zo wurinmu ,
LUK 1:79     Alignment score: 0.304 → 0.304
to shine on those who sit in darkness and in the shadow of death . He will do this to guide our feet into the path of peace . "
domin haskakawa akan wadanda ke zaune
a cikin duhu da kuma cikin inuwar mutuwa . Zai yi hakan nan domin ya kiyaye kafafunmu zuwa hanyar salama .
LUK 1:80     Alignment score: 0.319 → 0.356
Now the child grew
and became strong in spirit , and he was in the wilderness until the day of his public appearance to Israel .
Yaron ya yi girma ya kuma zama kakkarfa a cikin ruhu , yana kuma cikin jeji sai ranar bayyanuwarsa ga Isra'ila .
LUK 1     Average alignment score: 0.347 for 80 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LUK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24