Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 18:57
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27 


LEV 1:1     Alignment score: 0.614
Yahweh called to Moses and spoke to him from the tent of meeting , saying ,
Yahweh ya kira Musa ya yi masa magana daga cikin rumfar taruwa , ya ce ,


LEV 1:2     Alignment score: 0.361
" Speak
to the people of Israel and tell them , ' When any man from among you brings an offering to Yahweh , bring as your offering one of your animals , either from the herd or from the flock .
" Ka yi wa mutanen Isra'ila magana ka gaya masu cewa , ' Sa ' ad da waninku ya kawo baiko ga Yahweh , sai ya kawo baikon dabbar daga cikin dabbobinsa , daga garken shanu ko kuma na tumaki .
LEV 1:3     Alignment score: 0.475 → 0.5
If his offering is a burnt offering from the herd , he must offer a male without blemish . He is to offer it at the entrance of the tent of meeting , so that it may be accepted before Yahweh .
Idan baikonsa baiko ne na ƙonawa daga garken shanu , dole ya miƙa namiji marar lahani . Zai miƙa shi a ƙofar rumfar taruwa , domin ya zama karɓaɓɓe a gaban Yahweh .
LEV 1:4     Alignment score: 0.255 → 0.291
He is to lay his hand on the head of the burnt offering , and then it will be accepted on his behalf to make atonement for himself .
Zai ɗibiya hannunsa a kan baiko na ƙonawar
, sa'an nan za a karɓa daga gare shi a yi masa kaffara domin shi kansa .
LEV 1:5     Alignment score: 0.54 → 0.538
Then he must kill the bull before Yahweh . Aaron 's sons , the priests , will present the blood and sprinkle it on the altar that is at the entrance of the tent of meeting .
Dole ne ya yanka bijimin a gaban Yahweh . ' ya'yan Haruna maza , firistoci , zasu miƙa jinin su yayyafa shi a kan bagadi wanda ya ke a bakin
ƙofar rumfar taruwa .
LEV 1:6     Alignment score: 0.371
Then he must skin the burnt offering and cut it to pieces .
Sa'an nan dole ya feɗe baikon ƙonawar
ya kuma yanyanka shi gunduwa - gunduwa .
LEV 1:7     Alignment score: 0.448
Then the sons of Aaron the priest will put fire on the altar and place wood to feed
the fire .
Sa'an nan ' ya'ya maza na Haruna firist zasu kunna wuta a kan bagadin su sa itace domin iza wutar .
LEV 1:8     Alignment score: 0.389 → 0.39
Aaron 's sons , the priests , are to place the pieces , the head and the fat , in order on the wood that is on the fire which is on the altar .
' Ya'yan Haruna maza , firistoci zasu jera gunduwa - gunduwar nan , za su sa kan da fari
sa'an nan kitsen a jere haka a kan itacen da ke bisa wutar da ke kan bagadi .
LEV 1:9     Alignment score: 0.448 → 0.465
But its inner parts and its legs he must wash with water . Then the priest will burn everything on the altar as a burnt offering . It will produce a sweet aroma for me ; it will be an offering made to me by fire .
Amma kayan cikinsa da ƙafafuwansa dole ya wanke su da ruwa . Sa'an nan firist zai ƙona dukka
a kan bagadi a matsayin baiko na ƙonawa . Zai ba da ƙamshi mai daɗi a gare ni ; zai zama baikon da aka yi mani da wuta .
LEV 1:10     Alignment score: 0.483
If his offering for the burnt offering is from the flock , one of the sheep or one of the goats , he must offer a male without blemish .
Idan baikonsa domin baiko na ƙonawa ne daga cikin garke , ɗaya daga cikin tumaki ko ɗaya daga cikin awaki , dole ya miƙa namiji marar lahani .
LEV 1:11     Alignment score: 0.53 → 0.532
He must kill it on the north side of the altar before Yahweh . Aaron 's sons , the priests , will sprinkle its blood on every side of the altar .
Dole ya yanka shi a arewacin bagadin a gaban Yahweh . ' Ya'yan Haruna maza , firistoci , zasu yayyafa jinin a kowanne gefen bagadin .
LEV 1:12     Alignment score: 0.279 → 0.281
Then he must cut it into pieces , with its head and its fat , and the priest will lay them in order on the wood that is on the fire , which is on the altar ,
Sa'an nan dole zai yanka shi gunduwa - gunduwa , tare da kansa , da kuma kitsensa , firist zai jera su dai - dai akan itace da ke kan wuta , wadda take kan bagadi , amma kayan ciki da ƙafafun dole ya wanke su da ruwa .
LEV 1:13     Alignment score: 0.423 → 0.43
but the inner parts and the legs he must wash with water . Then the priest will offer the whole , and burn it on the altar . It is a burnt offering , and it will produce a sweet aroma for Yahweh ; it will be an offering made to him by fire .
Sa'an nan firist zai miƙa dukka , ya ƙona shi a kan bagadin . baiko na ƙonawa ne , zai bada ƙamshi mai daɗi ga Yahweh ; zai zama baikon da aka yi masa da wuta .
LEV 1:14     Alignment score: 0.55 → 0.551
If his offering to Yahweh is to be a burnt offering of birds , then he must bring as his offering either a dove or a young pigeon .
Idan baikonsa ga Yahweh zai zama baiko na ƙonawa na tsuntsaye , to dole ya kawo baikon kurciya ko ' yar tantabara .
LEV 1:15     Alignment score: 0.443
The priest must bring it to the altar , wring off its head , and burn it on the altar . Then its blood must be drained out on the side of the altar .
Dole firist ya kawo shi ga bagadi , ya murɗe kansa , ya ƙona shi a kan bagadin . Sa'an nan dole a tsiyaye jininsa a gefen bagadin .
LEV 1:16     Alignment score: 0.291
He must remove its crop with its contents , and throw it beside the altar on the east side , in the place for the ashes .
Dole ya cire ƙururunsa da abin da ke cikinsa , ya jefar
da shi a gabashin bagadin a gefe , wurin da ake zuba toka .
LEV 1:17     Alignment score: 0.504 → 0.504
He must tear it open by its wings , but he must not divide it into two parts . Then the priest will burn it on the altar , on the wood that is on the fire . It will be a burnt offering , and it will produce a sweet aroma for Yahweh ; it will be an offering made to him by fire .
Dole ya tsaga shi biyu ya buɗe shi daga fukafukansa
, amma ba zai raba shi biyu ba . Sa'an nan firist zai ƙona shi a kan bagadin , a kan itacen da ke kan wuta . Zai zama baiko na ƙonawa , kuma zai bada ƙamshi mai daɗi ga Yahweh ; zai zama baiko da aka yi masa da wuta .
LEV 1     Average alignment score: 0.443 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LEV:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16  17  18  19  20  21  22  23  24  25  26  27