Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2PE:1  2  3 


2PE 3:1     Alignment score: 0.217 → 0.231
Beloved , this
is now the second letter that I have written to you ; and in both of them they are reminders to stir up your sincere mind ,
Yanzu , ina rubata maku , kaunatattu , wannan wasika ta biyu domin in tunashe ku , in kuma zuga tunaninku na gaskiya ,


2PE 3:2     Alignment score: 0.285
so that you will recall the words spoken in the past
by the holy prophets and the command of our Lord and Savior given through your apostles .
don ku tuna da kalmomin da annabawa tsarkaka suka fada a da , kuma da umurnin Ubangijinmu da mai ceto da aka bayar ta wurin manzaninku .
2PE 3:3     Alignment score: 0.379
Know this first , that mockers will come in the last days . They will mock and proceed according to their own desires .
Ku san wannan da farko , cewa masu ba'a za su zo a kwanakin karshe . Za su yi ba'a kuma su ci gaba bisa ga sha'awowinsu .
2PE 3:4     Alignment score: 0.271
They will say , " Where is the promise of his return ? From when our fathers fell
asleep , all things have stayed the same , since the beginning of creation . "
Za su ce , " Ina alkawarin dawowarsa ? Tun lokacin da kakaninmu suka mutu , dukkan abubuwa sun kasance yadda suke , tun farkon halitta . "
2PE 3:5     Alignment score: 0.301
They willfully forget that the heavens and the earth came
to exist out of water and through water , long ago , by God 's command ,
Da gangan suka manta cewa sama da kasa sun kasance daga ruwa , kuma ta wurin ruwa , da dadewa ta wurin umarnin Allah ,
2PE 3:6     Alignment score: 0.21 → 0.239
and that through these things , the world of that time was destroyed , being flooded with water .
kuma cewa ta wurin wadannan abubuwa duniyar
wancan zamani ta halaka , da ambaliyar ruwan tsufana .
2PE 3:7     Alignment score: 0.288 → 0.298
But now the heavens and the earth are reserved for fire by that same command . They are reserved for the day of judgment and the destruction of the ungodly people .
Amma sama
da kasa na yanzu , an tanada su domin wuta ta wurin wannan umarnin . An tanada su domin ranar shari'a da halakar marassa ibada .
2PE 3:8     Alignment score: 0.416 → 0.418
It should not escape your notice , beloved , that one day with the Lord is like a thousand years , and a thousand years are like one day .
Kada ku manta da wanan
, kaunatattu , cewa rana daya a gun Allah kamar shekaru dubu ne , kuma shekaru dubu kamar rana daya suke .
2PE 3:9     Alignment score: 0.27 → 0.277
The Lord does not move slowly concerning his promises , as some consider slowness to be . Instead , he is patient toward you . He does not desire for any of you to perish , but for everyone to make room for repentance .
Ubangiji baya jinkiri game da alkawaransa kamar yadda wadansu ke ganin jinkiri . Maimakon haka , yana hakuri da ku . Ba ya so ko dayanku ya hallaka , amma kowanenku ya kai ga tuba .
2PE 3:10     Alignment score: 0.374
However , the day of the Lord will come as a thief : The heavens will pass away with a loud noise
. The elements will be burned with fire , and the earth and the deeds in it will be revealed .
Duk da haka , ranar Ubangiji za ta zo kamar barawo . Sammai za su shude da kara mai karfi . Wuta zata kone komai da komai , kuma duniya da dukkan ayyukan da ke cikinta zasu bayyanu .
2PE 3:11     Alignment score: 0.268 → 0.269
Since all these things will be destroyed in this way , what kind of people should you be ? You should live
holy and godly lives .
Da shike dukkan wadanan abubuwa za a hallaka su haka , wadanne irin mutane yakamata ku zama ? Ya kamata kuyi rayuwar tsarki da ta ibada .
2PE 3:12     Alignment score: 0.332 → 0.331
You should expect and hasten the coming of the day of God . On that day , the heavens will be destroyed by fire , and the elements will be melted in great heat .
Ku zauna
cikin bege da kuma hanzarta zuwan ranar Allah . A ranan nan , za a hallaka sammai da wuta , kuma dukkan komai da komai zai narke cikin zafi mai tsanani .
2PE 3:13     Alignment score: 0.416
But according to his promise , we are waiting for the new heavens and the new earth , where righteousness will dwell .
Amma bisa ga alkawarinsa , muna jiran sabuwar sama
da sabuwar duniya , inda adalci zai kasance .
2PE 3:14     Alignment score: 0.314 → 0.315
Therefore , beloved , since you expect these things , do your best to be found spotless and blameless before him , in peace .
Saboda haka , kaunatattu , tun da kuna da begen wadannan abubuwa , ku yi iyakacin kokarinku
a same ku marassa tabo da marasa aibu a gabansa , cikin salama .
2PE 3:15     Alignment score: 0.376 → 0.383
Also , consider the patience of our Lord to be salvation , just as our beloved brother Paul wrote
to you , according to the wisdom that was given to him .
Kuma , ku dauki hakurin Ubangiji domin ceto ne , kamar yadda kaunataccen danuwanmu Bulus ya rubuta maku bisa ga hikima da aka ba shi .
2PE 3:16     Alignment score: 0.261 → 0.261
Paul speaks of these things in all his letters , in which there are things that are difficult to understand . Ignorant and unstable men distort these things , as they also do the other scriptures , to their own destruction .
Bulus yayi magana akan wadanan
abubuwa cikin dukkan wasikunsa , a ciki akwai abubuwa da suke da wuyar ganewa . Jahilai da mutane marassa natsuwa sukan juya ma'anarsu , kamar yadda suke yi wa sauran nassoshi , don hallakar kansu .
2PE 3:17     Alignment score: 0.265 → 0.268
Therefore , beloved , since you know about these things beforehand , guard yourselves so that you are not led astray by the deceit of lawless people and you lose your own faithfulness .
Saboda haka , kaunatattu , tun da kun san wadannan abubuwa , ku kula da kanku kada a badda ku ta wurin rudun mutanen da ba su bin doka , har ku rasa amincinku
.
2PE 3:18     Alignment score: 0.512 → 0.515
But grow in the grace and knowledge of our Lord and Savior Jesus Christ . May the glory be to him both now and forever . Amen !
Amma ku yi girma a cikin alheri da sanin Ubangijinmu da mai ceto Yesu Almasihu . Bari daukaka ta tabbata
a gare shi yanzu da har abada . Amin .
2PE 3     Average alignment score: 0.323 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2PE:1  2  3