Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JAS:1  2  3  4  5 


JAS 3:1     Alignment score: 0.188 → 0.19
Not many of you should become teachers , my brothers , for you know that we who teach will be judged more strictly .
Ba mutane dayawa za su zama masu koyarwa ba , ' yan'uwana . Mun san cewa za mu karbi
hukunci mafi tsanani .


JAS 3:2     Alignment score: 0.245
For we all stumble in many ways . If anyone does not stumble in words , he is a perfect man , able to control even his whole body .
Domin mukan yi tuntube ta hanyoyi dayawa . Duk wanda bai yi tuntube ta hanyar kalmomi ba , shi mutum ne ginanne sosai , wanda ke iya kame dukan
jikinsa .
JAS 3:3     Alignment score: 0.298
Now if we put bits into horses ' mouths for them to obey us , we can also direct their whole bodies .
Idan muka sa linzami a bakunan dawakai , domin su yi mana biyayya , za mu iya sarrafa jikunan su gaba daya .
JAS 3:4     Alignment score: 0.161 → 0.164
Notice also that ships , although they are so large and are driven by strong winds , are steered by a very small rudder to wherever the pilot desires .
Ku lura kuma da jiragen ruwa , ko da yake suna da girma sosai kuma iska mai karfi tana kora
su , da karamin karfe ne matukin yake juya su inda ya so .
JAS 3:5     Alignment score: 0.168 → 0.209
Likewise the tongue is a small body part , yet it boasts great things . Notice also how small a fire sets on fire a large forest .
Haka kuma harshe dan karamin gaba ne a jiki , sai fahariyan manyan abubuwa . Ku lura yadda dan karamin wuta yake cinna wa babban jeji wuta .
JAS 3:6     Alignment score: 0.225
The tongue is also a fire , a world of sinfulness set among our body parts . It stains the whole body and sets on fire the course of life
. It is itself set on fire by hell .
Harshe ma wuta ne , a cikin dukan gabobin mu , duniyar zunubai da aka sa cikin fannonin jikunan mu . Yana gurbata dukan jiki , ya kuma sa al'amurar rayuwa su kama da wuta . Shi kuwa gidan wuta ne yake zuga shi .
JAS 3:7     Alignment score: 0.26 → 0.285
For every kind of wild animal , bird , reptile , and sea creature is being tamed and has been tamed by mankind .
Domin kowace
irin dabbar jeji , tsunsu , da masu jan ciki , da hallittar teku , ana sarrafa su kuma dan Adam har ya sarrafa su ma .
JAS 3:8     Alignment score: 0.195 → 0.263
But no human being can tame the tongue . It is a restless evil , full of deadly poison .
Amma game da harshe , babu wani a cikin ' yan Adam da ya iya sarrafa shi . Mugunta ne mara hanuwa , cike
da dafi mai kisa .
JAS 3:9     Alignment score: 0.271
With it we praise the Lord and Father , and with it we curse men , who have been made in God 's likeness .
Da wannan harshe muke yabon Ubangiji da kuma Uba , da shi kuma muke la'antar
mutane wandanda aka hallitta cikin kamanin Allah .
JAS 3:10     Alignment score: 0.233 → 0.232
Out of the same mouth come
blessing and cursing . My brothers , these things should not happen .
Bakin da ake sa albarka , da shi kuma ake la'antarwa . ' Yan'uwana , ai , wannan bai kamata ba .
JAS 3:11     Alignment score: 0.096 → 0.096
Does a spring pour out from its opening both sweet and bitter water ?
Mabulbulan ruwa ba zai iya bubbugowa da ruwan dadi da na zartsi tare
ba , ko zai iya ?
JAS 3:12     Alignment score: 0.254 → 0.268
Does a fig tree , my brothers , make olives ? Or a grapevine , figs ? Neither can salty water produce sweet water .
" Yan'uwana , itacen baure ba zai iya yin zaitun ba , zai iya ? Ko kuwa gonar
inabi ya yi baure ? Haka kuma , ruwan zartsi ba zai iya bayar da ruwan dadi ba .
JAS 3:13     Alignment score: 0.323 → 0.324
Who is wise and understanding among you ? Let that person show a good life
by his works in the humility of wisdom .
Ina mai hikima da fahimta a cikin ku ? Bari wannan mutumin , ta kyakkyawan zaman sa ya nuna aikin da halin tawali'u da hikima ke sawa .
JAS 3:14     Alignment score: 0.369
But if you have bitter jealousy and ambition in your heart , do not boast and lie against the truth .
Amma in kuna da matsanancin kishi da kazamin buri a cikin zuciyar
ku , kada ku yi fahariya da karya game da gaskiya .
JAS 3:15     Alignment score: 0.295 → 0.299
This is not the wisdom that comes down from above . Instead , it is earthly , unspiritual , demonic .
Wannan hikima ba irin wadda take saukowa daga sama ba ce , a maimakon haka , ta duniya ce , mara ruhaniya , ta aljanu
.
JAS 3:16     Alignment score: 0.274 → 0.276
For where there are jealousy and ambition , there is confusion and every evil practice .
Domin duk inda kishi da kazamin buri suke , a nan ake samun hargitsi da kowanne irin aikin mugunta .
JAS 3:17     Alignment score: 0.191 → 0.196
But the wisdom from above is first pure , then peace - loving , gentle , reasonable , full
of mercy and good fruits , impartial and sincere .
Amma hikiman nan ta sama , da farko dai tsattsarka ce , mai lumana ce , kamila ce , mai saukin kai , mai tsananin jinkai , mai yawan alheri , mara gajiya , sahihiya kuma .
JAS 3:18     Alignment score: 0.245 → 0.241
The fruit of righteousness is sown in peace among those who make peace .
Kuma ' ya'yan adalci wanda ake shukawa a cikin salama a tsakanin wadanda ke kulla zumunci .
JAS 3     Average alignment score: 0.245 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JAS:1  2  3  4  5