Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1PE:1  2  3  4  5 


1PE 4:1     Alignment score: 0.196 → 0.199
Therefore , because Christ suffered in the flesh , arm yourselves with the same intention . For whoever has suffered in the flesh has ceased from sin .
Saboda haka , tunda yake Almasihu ya sha wuya a jiki , muma mu sha damara
da wannan ra'ayi . Duk wanda ya sha wuya a jiki ya daina aikata zunubi .


1PE 4:2     Alignment score: 0.18 → 0.177
As a result , such a person , for the rest of his time in the flesh , no longer lives for men 's desires , but for God 's will .
Wannan mutum kuma baya kara zaman biye
wa muguwar sha'awar mutumtaka , amma sai dai nufin Allah dukkan sauran kwanakinsa a duniya .
1PE 4:3     Alignment score: 0.14 → 0.144
You have spent
enough time doing what the Gentiles want to do , living in sensuality , passion , drunkenness , drunken celebrations , having wild parties , and committing disgusting acts of idolatry .
Gama lokaci ya wuce da zamu yi abin da al'ummai suke son yi , wato fajirci , mugayen sha'awace - sha'awace , da buguwa da shashanci da shaye - shaye da bautar gumaku da abubuwan kyama .
1PE 4:4     Alignment score: 0.136
They think it is strange that you do not join with them in these floods of reckless behavior , so they speak
evil about you .
Suna tunanin bakon abu ku ke yi da ba kwa hada kai tare da su yanzu a yin wadannan abubuwa , sai suna zarginku .
1PE 4:5     Alignment score: 0.271
They will give an account to the one who is ready to judge the living and the dead .
Za su bada lissafi ga wanda yake a shirye
ya shari'anta masu rai da matattu .
1PE 4:6     Alignment score: 0.254
For this
purpose the gospel was preached also to the dead , so that , although they have been judged in the flesh as humans , they may live in the spirit the way God does .
Shi yasa aka yi wa matattu wa'azin bishara , cewa ko da shike anyi masu shari'a cikin jikunan mutane , su rayu bisa ga Allah a ruhu .
1PE 4:7     Alignment score: 0.209 → 0.215
The end of all things is coming near . Therefore be of sound mind , and be sober in your thinking for the sake of prayers .
Karshen dukkan abubuwa yana gabatowa . Saboda haka , ku zama natsatsu , ku natsu cikin tunaninku domin yin addu'oi
.
1PE 4:8     Alignment score: 0.168
Above all things , have fervent love for one another , for love covers a multitude of sins .
Gaba da kome
, ku himmatu wajen kaunar juna , domin kauna bata neman tona zunuban wadansu .
1PE 4:9     Alignment score: 0.129 → 0.16
Be hospitable to one another without complaining .
Ku yi wa juna bakunta da abubuwa nagari ba tare da gunaguni ba .
1PE 4:10     Alignment score: 0.122
As each one of you has received a gift , use it to serve one another , faithfully
administering God 's grace in its various forms .
Yadda kowanne dayanku ya sami baiwa , kuyi amfani da su domin ku kyautata wa juna , kamar masu rikon amanar bayebaye na Allah , wanda ya ba mu hannu sake .
1PE 4:11     Alignment score: 0.368
If anyone speaks , let it be with God 's words . If anyone serves
, let it be from the strength that God supplies . Do these things so that in all ways God would be glorified through Jesus Christ . May there be to Jesus Christ glory and power forever and ever . Amen .
Idan wani yana yin wa'azi , ya zamana fadar Allah ya ke fadi , idan wani yana hidima , ya yi da karfin da Allah ya ba shi , domin cikin dukkan abubuwa a daukaka Allah ta wurin Yesu Almasihu . Daukaka da iko nasa ne har abada abadin . Amin .
1PE 4:12     Alignment score: 0.207 → 0.22
Beloved , do not regard as strange the testing in the fire that has happened to you , as if something strange were happening to you .
Ya kaunatattu , kada ku zaci cewa matsananciyar wahalar
da ta zo ta gwada ku bakon abu ne , ko kuma wani bakon abu ne yake faruwa a gareku .
1PE 4:13     Alignment score: 0.213 → 0.218
Instead , however much you experience the sufferings of Christ , rejoice , so that you may also rejoice and be glad at the revealing of his glory .
Amma muddin kuna tarayya da Almasihu cikin wahalarsa
, ku yi murna , domin kuyi farin ciki da murna sa'adda za a bayyana daukakarsa .
1PE 4:14     Alignment score: 0.401 → 0.42
If you are insulted for Christ 's name , you are blessed , because the Spirit of glory and the Spirit of God is resting on you .
Idan ana zargin
ku sabili da sunan Almasihu , ku masu albarka ne , domin Ruhun daukaka da Ruhun Allah ya tabbata a kanku .
1PE 4:15     Alignment score: 0.303
But let none of you suffer as a murderer , a thief , an evildoer , or a meddler .
Amma kada kowannen
ku ya sha wahala sabo da horon shi mai kisan kai ne , ko barawo , ko mamugunci , ko mai shisshigi .
1PE 4:16     Alignment score: 0.337 → 0.38
But if anyone suffers as a Christian
, let him not be ashamed ; instead , let him glorify God with that name .
Amma in wani yana shan wahala sabili da shi na Almasihu ne , kada ya ji kunya , amma ya daukaka Allah a wannan sunan .
1PE 4:17     Alignment score: 0.361
For it is time for judgment to begin
with the household of God . If it begins with us , what will be the outcome for those who do not obey God 's gospel ?
Domin lokaci ya yi da shari'a za ta fara daga gidan iyalin Allah . Idan kuwa za a fara da mu , menene karshen wadanda suka ki biyayya da bisharar Allah ?
1PE 4:18     Alignment score: 0.216 → 0.22
And " If it is difficult
for the righteous to be saved , what will become of the ungodly and the sinner ? "
Idan mutum , " mai adalci ya tsira da kyar , to , me zai faru da marar bin Allah da mai zunubi kuma ? "
1PE 4:19     Alignment score: 0.137
Therefore let those who suffer because of God 's will entrust their souls to the faithful Creator in well - doing .
Sabo da haka bari wadanda suke shan wuya bisa ga nufin Allah , su mika rayukansu ga amintaccen Mahalicci suna kuma yin ayyuka nagari .
1PE 4     Average alignment score: 0.24 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1PE:1  2  3  4  5