Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1TH:1  2  3  4  5 


1TH 2:1     Alignment score: 0.364 → 0.364
For you yourselves know , brothers , that our coming to you was not useless .
Domin ku da kanku kun sani , ' yan'uwa , cewa zuwan mu gareku , ba a banza yake ba .


1TH 2:2     Alignment score: 0.198 → 0.204
You know that we previously suffered and were shamefully
treated at Philippi . We were bold in our God to speak to you the gospel of God in much struggling .
Kun kuma san yadda aka wulakantar damu , aka kuma kunyatar damu a Filibi , kamar yadda kuka sani . Muna nan kuwa da karfin zuciya cikin Allahnmu domin yi maku bisharar Allah cikin fama da yawa .
1TH 2:3     Alignment score: 0.138 → 0.139
For our exhortation was not from error , nor from impurity , nor from deceit .
Domin kuwa gargadinmu zuwa a gare ku ba gurbatacciya bace , ko cikin rashin tsarki , ba kuma ta yaudara bace .
1TH 2:4     Alignment score: 0.246 → 0.271
Instead , just as we have been approved
by God to be trusted with the gospel , so we speak . We speak , not to please men , but to please God . He is the one who examines our hearts .
A maimako , kamar yadda Allah ya amince damu , ya kuma damka mana amanar bishararsa , haka kuma muke yin magana . Muna maganar ba domin mu gamshi mutane ba , amma domin mu gamshi Allah . Domin shi ne yake gwada zuciyarmu .
1TH 2:5     Alignment score: 0.159 → 0.161
For we never used words of flattery , as you know , nor as an excuse to cover up greed God is our witness .
Domin bamu taba yi maku
dadin baki ba , ko sau daya , kamar yadda kuka sani , ko kwadayi a asirce , kamar yadda Allah shine shaidar mu .
1TH 2:6     Alignment score: 0.252 → 0.252
Nor did we seek glory from people , either from you or from others . We could have claimed privileges as apostles of Christ .
Bamu kuma nemi daukaka daga mutane ko daga gare ku ko kuma wadansu ba . Da mun so da mun mori ikonmu a matsayin manzannin
Almasihu .
1TH 2:7     Alignment score: 0.206 → 0.206
Instead , we were as gentle among you as a mother comforting her own children .
A maimakon haka , mun kaskantar da kanmu a tsakanin ku kamar yadda uwa take ta'azantar da ' ya'yan ta .
1TH 2:8     Alignment score: 0.226
In this way we had affection for you . We were pleased to share with you not only the gospel of God but also our own lives . For you had become very dear to us .
Don haka muna da kauna
domin ku , ba bisharar Allahnmu kadai muke jin dadin yi maku ba , amma harda bada rayukan mu domin ku . Domin kun zama kaunatattu ne a garemu ,
1TH 2:9     Alignment score: 0.267 → 0.266
For you remember , brothers , our labor and toil . Night and day we were working so that we might not weigh down any of you . During that time , we preached to you the gospel of God .
Kufa tuna , ' yan'uwa , game da aikinmu da famarmu . Dare da rana muna aiki sosai domin kada mu nawaita wa kowane
dayan ku . A lokacin da muke yi maku bisharar Allah .
1TH 2:10     Alignment score: 0.28 → 0.299
You are witnesses , and God also , how holy , righteous , and blameless was our behavior toward you who believe .
Ku shaidu ne , haka ma Allah , yadda muka yi rayuwar tsarki da kuma adalci da rashin abin zargi a wajenku wadanda kuka bada gaskiya .
1TH 2:11     Alignment score: 0.14 → 0.14
In the same way you know how we dealt with each one of you as a father deals with his own children .
Don haka kun kuma sani yadda muka rika yi da kowannenku , kamar uba da ' ya'yansa
, yadda muka yi ma ku garadi da kuma karfafa ku , mun kuma shaida .
1TH 2:12     Alignment score: 0.259
We were begging you and encouraging and urging you to walk in a manner that is worthy of God , who calls you into his own kingdom and glory .
Domin ku yi tafiya a hanyar da ta dace ga Allah , wanda ya kira ku zuwa ga mulkinsa da kuma daukakarsa .
1TH 2:13     Alignment score: 0.292 → 0.325
For this reason we also thank God constantly . For when you received from us God 's message that you heard , you accepted it not as the word of man . Instead , you received it as it truly is , the word of God . It is this word that is also at work among you who believe .
Domin wannan dalili ne yasa muke yi wa Allah godiya a koyaushe . Domin a lokacin da kuka karbi maganar Allah daga wurinmu wadda kuka ji , kun karbeta da gaske ba kamar maganar mutum ba . A maimako , kuka karbeta da gaskiyarta , kamar yadda take , maganar Allah . Wannan kalma kuma ita ce ke aiki a cikin ku wadanda kuka yi bangaskiya .
1TH 2:14     Alignment score: 0.35 → 0.348
For you , brothers , became
imitators of the churches of God that are in Judea in Christ Jesus . For you also suffered the same things from your own countrymen , as they did from the Jews .
Domin ku ' yan'uwa , kun zama masu koyi da ikilisiyoyin Allah da ke Yahudiya cikin Almasihu Yesu . Domim kuma kun sha wahala irin tamu daga wurin mutanen kasarku kamar yadda suma suka sha a hannun Yahadawa .
1TH 2:15     Alignment score: 0.453 → 0.456
It was the Jews who killed both the Lord Jesus and the prophets . It was the Jews who drove
us out . They do not please God . Instead , they are hostile to all people .
Yahudawane suka kashe Ubangiji Yesu da sauran Annabawa , kuma Yahudawane suka koro mu , Basu gamshi Allah ba . A maimako , suna hamayya da dukkan mutane .
1TH 2:16     Alignment score: 0.27
They forbid us to speak
to the Gentiles for them to be saved . The result is that they always fill up their own sins . Wrath must come on them in the end .
Sun kuma haramta mana yin magana da Al'ummai domin su sami ceto . Sakamakon haka kuwa kullum suna cika zunubansu . Fushi kuma ya afko kansu daga karshe .
1TH 2:17     Alignment score: 0.201 → 0.201
We were separated from you , brothers , for a short time , in person not in heart . We were especially eager , with great desire , to see your face .
Mu kuma , ' yan'uwa , mun rabu
daku na karamin lokaci , a zahiri , ba a zuciya ba , mun kuma yi iyakar kokarinmu da marmarin ganin fuskarku .
1TH 2:18     Alignment score: 0.325
For we wished to come to you I , Paul , wished to come
to you once and again but Satan stopped us .
Domin mun yi maramarin zuwa gareku . Ni , Bulus , ba sau daya ba , amma Shaidan ya hanamu .
1TH 2:19     Alignment score: 0.237 → 0.246
For what is our hope , or joy , or crown of pride
in front of our Lord Jesus at his coming ? Is it not you just as much as others ?
To menene begenmu a gaba , ko murnarmu ko rawanin alfahari , a gaban Ubangijinmu Yesu a ranar zuwansa ? Ko ba ku bane , da kuma sauran jama'a ?
1TH 2:20     Alignment score: 0.299
For you are our glory and our joy .
Don kuwa kune daukakarmu da kuma farin cikinmu .
1TH 2     Average alignment score: 0.265 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1TH:1  2  3  4  5