Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TH:1  2  3 


2TH 2:1     Alignment score: 0.409 → 0.429
Now about the coming of our Lord Jesus Christ and our being gathered together to be with him , we ask you , brothers ,
Yanzu game da zuwan Ubangijinmu Yesu Almasihu da taruwarmu domin kasancewa tare da shi ; muna rokonku yan'uwa ,


2TH 2:2     Alignment score: 0.339 → 0.338
that you not be easily disturbed or troubled , either by a spirit , by a message , or by a letter that seems to be coming from us , to the effect that the day of the Lord has already come .
kada kuyi saurin damuwa ko ku gigice saboda wani ruhu ko kuma sako ko kuma wasika da ta yi kamar daga wurin mu , da ke cewa ranar zuwan Ubangiji ta rigaya
ta zo .
2TH 2:3     Alignment score: 0.191 → 0.195
Let no one deceive you in any way . For it will not come until after the falling away comes , and the man of lawlessness is revealed , the son of destruction .
Kada wani ya yaudare ku ta kowace
hanya . Domin wannan rana baza ta zo ba sai fandarewar nan ta zo kuma an bayyana mutumin tawayen nan wato dan hallaka .
2TH 2:4     Alignment score: 0.254
This is he who opposes and exalts himself against all that is called God or that is worshiped . As a result , he sits in the temple of God and exhibits himself as God .
Wannan shi ne wanda ya ke gaba , yana kuma daukaka kansa fiye da duk abin da ake kira Allah ko kuma ake bautawa . Sakamakon haka yana zama a kursiyin Allah har ma yana cewa shine Allah .
2TH 2:5     Alignment score: 0.326
Do you not remember that when I was with you I told you these things ?
Baku
tuna ba lokacin da nake tare daku na gaya maku wadannan abubuwa ?
2TH 2:6     Alignment score: 0.363 → 0.363
Now you know what restrains him , so that he will be revealed only at the right time .
Yanzu kun san abinda ke tsaida shi , domin a bayyana shi a lokacin da ya dace .
2TH 2:7     Alignment score: 0.239 → 0.239
For the mystery of lawlessness is already working , only there is someone who restrains him now until he is taken out of the way .
Ko yanzu asirin take shari'a ya na aiki , sai dai a kwai
wanda ke tsaida shi yanzu har sai an dauke shi .
2TH 2:8     Alignment score: 0.36
Then the lawless one will be revealed , whom the Lord Jesus will kill with the breath of his mouth . The Lord will bring him to nothing by the revelation of his coming .
Sa'anan
za'a bayyana dan tawayen , wanda Ubangiji Yesu zai hallaka shi da numfashin bakinsa . Ubangiji zai mayar da shi ba kome ba ta wurin bayyanuwar zuwansa .
2TH 2:9     Alignment score: 0.321
The lawless one 's coming will be due to the work of Satan with all power , signs , and false wonders ,
Mai tawayen nan kuwa , zai zo ne bisa ga aikin shaidan da dukan
iko , alamu , da al'ajiban karya ,
2TH 2:10     Alignment score: 0.387
and with all deceit of unrighteousness . These things will be for those who are perishing , because they did not receive the love of the truth for them to be saved .
da kuma dukan
yaudara ta rashin adalci . Wadannan abubuwa za su zama ga wadanda suke hallaka , saboda ba su karbi kaunar gaskiya ba domin su sami ceto .
2TH 2:11     Alignment score: 0.161
For this reason God is sending them a work of error so that they would believe a lie .
Saboda wannan dalilin Allah ya aiko masu da sabani , saboda su yarda da karya .
2TH 2:12     Alignment score: 0.239 → 0.241
The result is that they will all be judged , those who did not believe the truth but instead took
pleasure in unrighteousness .
Sakamakon shine dukkan su za'a yi masu shari'a , wato wadanda ba su yarda da gaskiya ba suna kuma jin dadin rashin adalci .
2TH 2:13     Alignment score: 0.391 → 0.396
But we should always give thanks to God for you , brothers loved by the Lord . For God chose
you as the firstfruits for salvation in sanctification of the Spirit and belief in the truth .
Amma muna masu godiya kulluyaumin ga Allah domin ku , yan'uwa wadanda Ubangiji yake kauna . Ubangiji ya zabe ku a matsayin yayan fari don ceto cikin tsarkakewar Ruhu da gaskatawa da gaskiya .
2TH 2:14     Alignment score: 0.458
He called you to this through our gospel , that you might obtain the glory of our Lord Jesus Christ .
Wannan shine abinda ya kira ku gare shi ta wurin bishararmu domin ku sami
daukakar Ubangijinmu Yesu Almasihu .
2TH 2:15     Alignment score: 0.281
So then , brothers , stand firm and hold tightly to the traditions
that you were taught , whether by word or by our letter .
Saboda haka yan'uwa , ku tsaya da gaske . Ku rike al'adun da aka koya maku , ko ta kalma ko kuma ta wasikarmu .
2TH 2:16     Alignment score: 0.461 → 0.46
Now may our Lord Jesus Christ himself , and God our Father who loved us and gave
us eternal comfort and good hope through grace ,
Yanzu bari Ubangiji Yesu Almasihu da kansa , da Allah Ubanmu wanda ya kaunace mu ya ba mu madawwamiyar ta'aziya da gabagadi mai kyau domin gaba ta wurin alheri ,
2TH 2:17     Alignment score: 0.291
comfort and establish your hearts in every good work and word .
ya ta'azantar da ku ya kuma gina zuciyarku cikin kowane
aiki mai kyau da kalma .
2TH 2     Average alignment score: 0.33 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TH:1  2  3