Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TH:1  2  3 


2TH 3:1     Alignment score: 0.432 → 0.433
Now , brothers , pray for us , that the word of the Lord may rush and be glorified , as it also is with you .
Yanzu yan'uwa , ku yi mana addu'a saboda maganar Ubangiji tayi sauri ta sami daukaka , kamar yadda take tare da ku .


2TH 3:2     Alignment score: 0.345
Pray that we may be delivered from wicked and evil people , for not all have faith .
Ku yi addu'a domin mu kubuta daga mutane masu mugunta da keta , gama ba kowa ke da bangaskiya ba .
2TH 3:3     Alignment score: 0.473
But the Lord is faithful , who will establish you and guard you from the evil one .
Amma Ubangiji mai aminci ne , shi wanda zai kafa ku ya tsare
ku daga mugun .
2TH 3:4     Alignment score: 0.295 → 0.295
We have confidence in the Lord about you , that you both do and will continue to do the things that we command .
Muna da gabagadi cikin Ubangiji a kan ku , cewa kuna yi , kuma za ku ci gaba da yin abubuwan da muka umurta
.
2TH 3:5     Alignment score: 0.446
May the Lord direct your hearts to the love of God and to the endurance of Christ .
Ubangiji ya bi da zuciyarku zuwa kaunar
Allah da kuma jimrewar almasihu .
2TH 3:6     Alignment score: 0.387
Now we command you , brothers , in the name of our Lord Jesus Christ , that you avoid every brother who lives a lazy life
and does not live according to the traditions you received from us .
Yanzu muna umurtar ku , yan'uwa , a cikin sunan Ubangiji Yesu Almasihu , ku guji duk dan'uwa wanda yake zaman banza ba kuma akan al'adun da kuka karba daga wurin mu ba .
2TH 3:7     Alignment score: 0.27 → 0.267
For you yourselves know it is proper for you to imitate us . We did not live among you as those who had no discipline .
Saboda ku da kan ku kun sani yana da kyau kuyi koyi da mu . Ba mu yi zama a cikin ku kamar wadanda ba su da tarbiya ba .
2TH 3:8     Alignment score: 0.244
We did not eat anyone 's food without paying for it . Instead , we worked night and day in difficult labor and hardship , so we might not be a burden to any of you .
Ba mu kuma ci abincin kowa ba tare da mun biya ba . Maimakon haka , mun yi aiki dare da rana cikin wahala da kunci domin kada mu dora wa kowa nauyi .
2TH 3:9     Alignment score: 0.331
We did this not because we have no authority . Instead , we did this in order to be an example to you , so that you may imitate us .
Mun yi haka ba don ba mu da iko ba . Maimakon haka , mun yi wannan ne saboda mu zama abin koyi a wurin ku , domin ku yi koyi da mu .
2TH 3:10     Alignment score: 0.23
When we were with you , we commanded you , " The one who is unwilling to work must not eat . "
Lokacin da muke tare da ku , mun umurce
ku , " Duk wanda ba ya son yin aiki , kada yaci abinci . "
2TH 3:11     Alignment score: 0.145
For we hear that some walk idly among you . They do not work but are instead meddlers .
Saboda mun ji cewa wasun ku sun ki yin aiki
. Ba su aiki sai dai shiga shirgin wasu .
2TH 3:12     Alignment score: 0.347 → 0.347
Now such ones we command and exhort in the Lord Jesus Christ , that they should work with quietness and eat their own food .
Irin wadannan , muke umurta
da kuma karfafa wa cikin Ubangiji Yesu Almasihu , da su yi aiki da natsuwa , suna cin abincin kan su .
2TH 3:13     Alignment score: 0.315
But you , brothers , do not become
tired of doing what is right .
Amma ku yan'uwa , kada ku rabu da yin abinda ke daidai .
2TH 3:14     Alignment score: 0.184 → 0.184
If anyone does not obey our word in this letter , take note of him and have no association with him , so that he may be ashamed .
In wani yaki biyayya da kalmominmu cikin wannan wasika , ku kula da shi kuma kada kuyi ma'amalar komai
dashi , saboda ya ji kunya .
2TH 3:15     Alignment score: 0.33
Do not consider him as an enemy , but warn him as a brother .
Kada ku dauke
shi a matsayin makiyi , amma ku gargade shi a matsayin dan'uwa .
2TH 3:16     Alignment score: 0.419 → 0.427
May the Lord of peace himself give
you peace at all times in all ways . May the Lord be with you all .
Bari Ubangijin salama da kansa ya ba ku salama kulluyaumin ta kowace hanya . Ubangiji ya kasance tare da ku duka .
2TH 3:17     Alignment score: 0.336
This is my greeting
, Paul , with my own hand , which is the sign in every letter . This is how I write .
Wannan ita ce gaisuwa ta , ni Bulus , da hannuna , wanda shine alama a kowace wasika ta . Haka nake rubutu .
2TH 3:18     Alignment score: 0.538
May the grace of our Lord Jesus Christ be with you all .
Bari alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu ya kasance tare da ku duka .
2TH 3     Average alignment score: 0.332 for 18 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TH:1  2  3