Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TI:1  2  3  4 


2TI 2:1     Alignment score: 0.469
You therefore , my child , be strengthened in the grace that is in Christ Jesus .
Domin wannan kai , dana , ka karfafa cikin alherin da ke cikin Almasihu Yesu .


2TI 2:2     Alignment score: 0.282 → 0.282
The things you heard from me among many witnesses
, entrust them to faithful people who will be able to teach others also .
Abubuwan da ka ji daga gare ni a bainar jama'a masu yawa , ka danka su ga mutane masu aminci da za su iya koya wa wadansu kuma .
2TI 2:3     Alignment score: 0.332
Suffer hardship with me , as a good soldier of Christ Jesus .
Ka daure shan tsanani tare da ni , kamar amintaccen sojan Almasihu Yesu .
2TI 2:4     Alignment score: 0.135 → 0.138
No soldier serves while entangled in the affairs of this life
, so that he may please his superior officer .
Ba bu sojan da zai yi bauta yayin da ya nannade kansa da al'amuran wannan rayuwar , domin ya gamshi shugabansa .
2TI 2:5     Alignment score: 0.174
Also , if someone competes as an athlete , he is not crowned unless he competes by the rules .
Hakanan
, idan wani yana gasa a matsayin dan wasa , ba zai sami rawani ba tukuna har sai in ya karasa tseren bisa ga ka'idodin gasar .
2TI 2:6     Alignment score: 0.122 → 0.155
It is necessary that the hardworking farmer receive his share of the crops first .
Wajibi ne manomi mai kwazon aiki
ya fara karbar amfanin gonarsa .
2TI 2:7     Alignment score: 0.31 → 0.315
Think about what I am saying , for the Lord will give
you understanding in everything .
Ka yi tunani game da abin da na ke gaya maka , gama Ubangiji zai ba ka ganewa a cikin komai .
2TI 2:8     Alignment score: 0.479 → 0.479
Remember Jesus Christ , from David 's seed , who was raised from the dead . This
is according to my gospel message ,
Ka tuna da Yesu Almasihu , daga zuriyar Dauda , wanda a ka tayar daga matattu . Bisa ga wa'azin bisharata ,
2TI 2:9     Alignment score: 0.293 → 0.294
for which I am suffering to the point of being bound with chains as a criminal . But the word of God is not bound .
wanda na ke shan wahala har ya kai ga dauri
kamar mai laifi . Amma maganar Allah ba a daure ta ba .
2TI 2:10     Alignment score: 0.384
Therefore I endure all things for those who are chosen , so that they also may obtain the salvation that is in Christ Jesus , with eternal glory .
Saboda haka na jure wa dukkan abubuwa domin wadanda aka zaba , saboda su ma su sami ceton
da ke cikin Almasihu Yesu , da daukaka madawwamiya .
2TI 2:11     Alignment score: 0.396
This is a trustworthy saying : " If we have died
with him , we will also live with him .
Wannan magana tabbatacciya ce : " Idan mun mutu tare da shi , za mu kuma rayu tare da shi .
2TI 2:12     Alignment score: 0.445
If we endure , we will also reign with him . If we deny him , he also will deny us .
Idan mun jure , zamu kuma yi mulki tare da shi . Idan mun yi musun sa , shi ma zai yi musun mu .
2TI 2:13     Alignment score: 0.348 → 0.348
if we are unfaithful , he remains faithful , for he can not deny himself . "
Idan mun zama marasa aminci , shi mai aminci ne koyaushe , domin shi ba zai yiwu ya musunta kansa ba . "
2TI 2:14     Alignment score: 0.171
Keep reminding them of these things . Warn them before God against quarreling about words ; it is of no value , and only ruins those
who listen .
Ka yi ta tuna masu da wadannan abubuwan . Ka yi masu kashedi a gaban Allah kada su yi ta dauki ba dadi game da kalmomi . Saboda wannan bai da wani amfani . Domin wannan zai halakar da ma su sauraro .
2TI 2:15     Alignment score: 0.277 → 0.28
Do your best to present yourself to God as one approved
, a worker who has no reason to be ashamed , who accurately teaches the word of truth .
Ka yi iyakacin kokarika domin ka mika kanka ma'aikacin Allah wanda aka tabbatar , wanda babu dalilin kunya a gareshi . Wanda ya ke koyar da kalmar gaskiya daidai .
2TI 2:16     Alignment score: 0.074 → 0.081
Avoid profane talk , which leads to more and more godlessness .
Ka guje
wa masu maganar sabo , wanda ya kan kara kaiwa ga rashin bin Allah .
2TI 2:17     Alignment score: 0.359
Their talk will spread like cancer . Among them are Hymenaeus and Philetus ,
Maganarsu
za ta yadu kamar ciwon daji . Daga cikinsu akwai Himinayus da Filitus .
2TI 2:18     Alignment score: 0.223
who have gone astray from the truth . They say that the resurrection has already happened , and they destroy the faith of some .
Wadannan mutanen
sun kauce wa gaskiya . Sun fadi cewa an rigaya an yi tashin matattu . Suka birkitar da bangaskiyar wadansu .
2TI 2:19     Alignment score: 0.326 → 0.327
However , the firm foundation
of God stands . It has this inscription : " The Lord knows those who are his " and " Everyone who names the name of the Lord must depart from unrighteousness . "
Duk da haka , ginshikin Allah ya tabbata . Ya na da wannan hatimi : " Ubangiji ya san wadanda ke nasa , " Kuma " Duk mai kira bisa ga sunan Ubangiji dole ya rabu da rashin adalci . "
2TI 2:20     Alignment score: 0.3
In a wealthy
home , there are not only containers of gold and silver . There are also containers of wood and clay . Some of these are for honorable use , and some for dishonorable .
A gida mai wadata , ba kayayyaki na zinariya da azurfa ba ne kawai . Haka kuma akwai kayayyaki na itace da yunbu . Wadansu domin aikin mai daraja , wadansu kuma ga aiki mara daraja .
2TI 2:21     Alignment score: 0.22 → 0.227
If someone cleans
himself from dishonorable use , he is an honorable container . He is set apart , useful to the Master , and prepared for every good work .
Idan wani ya tsarkake kansa daga rashin daraja , shi kayan aiki ne mai daraja . An kebe shi , abin aiki domin mai gidan , kuma a shirye domin kowanne aiki mai kyau .
2TI 2:22     Alignment score: 0.342 → 0.348
Flee youthful lusts . Pursue righteousness , faith , love , and peace with those who call on the Lord out of a clean heart .
Ka guje wa sha'awoyi na kuruciya , ka nemi adalci , bangaskiya , kauna da salama da wadanda suke kira ga sunan
Ubangiji daga zuciya mai tsabta .
2TI 2:23     Alignment score: 0.352
But refuse foolish and ignorant questions . You know that they give
birth to arguments .
Amma ka ki tambayoyi na wauta da jahilci . Ka sani sukan haifar da gardandami .
2TI 2:24     Alignment score: 0.299 → 0.303
The Lord 's servant must not quarrel . Instead he must be gentle toward all , able to teach , and patient .
Tilas bawan Ubangiji ya guje
wa jayayya . A maimakon haka dole ya zama mai tawali'u ga kowa , mai iya koyarwa , kuma mai hakuri .
2TI 2:25     Alignment score: 0.333
He must in meekness educate those
who oppose him . God may perhaps give them repentance for the knowledge of the truth .
Dole ne ya koyarwa mutane da su ke jayayya da shi a cikin tawali'u . Watakila Allah ya ba su ikon tuba domin sanin gaskiyar .
2TI 2:26     Alignment score: 0.268 → 0.272
They may become
sober again and leave the devil 's trap , after they have been captured by him for his will .
Suna iya sake dawowa cikin hankalinsu kuma su bar tarkon Ibilis , bayan da ya cafke su domin nufinsa .
2TI 2     Average alignment score: 0.295 for 26 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TI:1  2  3  4