Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TI:1  2  3  4 


2TI 3:1     Alignment score: 0.427
But know this : In the last days there will be difficult times .
Amma ka san da wannan : a cikin kwanakin karshe za a yi lokuta
masu matsananciyar wahala .


2TI 3:2     Alignment score: 0.271 → 0.274
For people will be lovers of themselves , lovers of money , boastful , proud
, blasphemers , disobedient to parents , ungrateful , and unholy .
Gama mutane za su zama masu son kansu , masu son kudi , masu Kumburi , da girman kai , masu sabo , marasa biyayya ga iyaye , marasa godiya , da kuma marasa tsarki .
2TI 3:3     Alignment score: 0.099 → 0.107
They will be without natural affection , unable to reconcile
, slanderers , without self - control , violent , not lovers of good .
Za su kasance marasa dabi'a , wadanda basu son jituwa da kowa , masu tsegumi , marasa kamun kai , ' yan tawaye , marasa kaunar nagarta .
2TI 3:4     Alignment score: 0.164 → 0.168
They will be betrayers , reckless , conceited , lovers of pleasure rather than lovers of God .
Za su zama masu zagon kasa , taurin kai , masu takama , da masu kaunar anishuwa fiye da kaunar Allah .
2TI 3:5     Alignment score: 0.295 → 0.32
They will have a shape of godliness , but they will deny its power . Turn away from these people .
Za su kasance da siffar
ibada amma za su musunci ikonta . Ka juya daga wadannan mutanen .
2TI 3:6     Alignment score: 0.186 → 0.198
For some of them are men who enter into households and captivate foolish women . These are women who are heaped up with sins and are led away by various desires .
A cikinsu akwai wadanda suke shiga gidaje suna yaudarar
mataye marasa hikima . Wadannan ne mataye wadanda suke cike da zunubi , kuma sun kauce hanya sabili da sha'awoyi dabam daban .
2TI 3:7     Alignment score: 0.345 → 0.343
These women are always learning , but they are never able to come
to the knowledge of the truth .
Wadannan matayen suna ta koyo , amma ba za su taba kai wa ga sanin gaskiya ba .
2TI 3:8     Alignment score: 0.284 → 0.287
In the same way that Jannes and Jambres stood against Moses , these false teachers also stand against the truth . They are men corrupt in mind , and with regard to the faith they are proven to be false .
Kamar yadda Yannisu da Yambrisu suka
yi jayayya da Musa . Haka nan wadannan malaman karya kuma suke yin tsayayya da gaskiya . Mutane ne lalatattu a zuciya , marasa sahihiyar bangaskiya .
2TI 3:9     Alignment score: 0.24
But they will not advance very far . For their foolishness will be obvious to all , just like that of those
men .
Amma ba za su yi nisa ba . Domin wautarsu za ta bayyana a fili ga kowa , kamar wadannan mutane .
2TI 3:10     Alignment score: 0.243 → 0.308
But as for you , you have followed my teaching , conduct , purpose , faith , longsuffering , love , patience ,
Amma kai , ka bi koyarwata , da dabi'ata , nufe nufena , da bangaskiyata , da jimriyata , da kaunata , da hakurina
,
2TI 3:11     Alignment score: 0.408 → 0.408
persecutions , sufferings , and what happened to me at Antioch , at Iconium , and at Lystra . I endured persecutions . Out of them all , the Lord rescued me .
da yawan kuncina , da wahalolina , da duk abubuwan da suka
faru da ni a Antakiya , da Ikoniya da kuma Listra . Na jure a cikin kuncina . Amma a cikinsu dukka , Ubangiji ya cece ni .
2TI 3:12     Alignment score: 0.374
All those who want to live in a godly manner in Christ Jesus will be persecuted .
Duk wadanda su ke so su yi rayuwa ta ibada a cikin Almasihu Yesu za su sha tsanani .
2TI 3:13     Alignment score: 0.149 → 0.229
Evil people and impostors will go from bad to worse , leading others and themselves astray .
Miyagun mutane da masu hila za su yi ta kara lalacewa . Za su badda wasu . Su da kansu ma sun bijire .
2TI 3:14     Alignment score: 0.271
But as for you , remain in the things that you have learned and have firmly believed . You know from whom you have learned .
Amma kai , ka ci gaba da abubuwan da ka koya kuma ka gaskata da zuciya daya . Ka san daga wurin wanda ka koya .
2TI 3:15     Alignment score: 0.353 → 0.359
You know that from childhood you have known the sacred writings . These are able to make you wise for salvation through faith in Christ Jesus .
Ka san da cewa , tun kana dan karamin yaro ka san wadannan littattafai
masu tsarki . Wadannan suna iya mai da kai mai hikima domin ceto ta wurin bangaskiya a cikin Almasihu Yesu .
2TI 3:16     Alignment score: 0.328 → 0.331
All scripture has been inspired by God . It is profitable for doctrine , for conviction , for correction , and for training in righteousness .
Dukkan Nassi hurarre ne daga Allah . Yana da amfani domin koyarwa , domin tsautawa , domin gyara , kuma domin horarwa cikin adalci .
2TI 3:17     Alignment score: 0.234 → 0.238
This is so that the man of God may be competent , equipped for every good work .
Wannan domin mutumin Allah ya zama cikakke ne , shiryayye
domin dukkan ayyukan nagarta .
2TI 3     Average alignment score: 0.282 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 2TI:1  2  3  4