Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOL:1  2  3  4 


JOL 2:1     Alignment score: 0.402 → 0.412
Blow the trumpet in Zion , and sound an alarm on my holy mountain ! Let all the inhabitants of the land tremble in fear , for the day of Yahweh is coming ; indeed , it is near .
Ku hura ƙaho a Sihiyona , ku kuma kaɗa kararrawa a kan duwatsuna masu tsarki ! Bari dukkan mazaunan ƙasar su gigice don tsoro , Don hakika ranar Yahweh tana tafe , hakika ta kusa .


JOL 2:2     Alignment score: 0.267 → 0.277
It is a day of darkness and gloom , a day of clouds and thick darkness . Like the dawn that spreads on the mountains , a large and mighty army is approaching . There has never been an army like it , and there never will be again , even after many generations .
Rana ce ta duhu baƙiƙƙirin , rana ce ta giza
- gizai da baƙin duhu . Kamar yadda duhu ke rufe duwatsu , babbar rundunar sojoji tana kusantowa . Ba a taɓa samun soja kamarta ba , ba kuma za a sake samun kamar ta ba , Koma a bayan tsararraki da yawa .
JOL 2:3     Alignment score: 0.239 → 0.295
A fire is consuming everything in front of it , and behind it a flame is burning . The land is like the garden of Eden in front of it , but behind it there is a ruined wilderness . Indeed , nothing will escape from it .
Wuta na cinye duk abin da ke gabanta , bayanta kuma harshen wutar
yana ƙuna . ƙasar ta zama kamar gonar Adnin a gabanta , amma a bayanta akwai jejin da ba komai . Ba kuma abin da zai tsira daga gare ta .
JOL 2:4     Alignment score: 0.359
The army 's appearance is like horses , and they run like horsemen .
Bayyanuwar sojojin kamar ta dawakai ce , kuma su na gudu kamar mahayan dawakai .
JOL 2:5     Alignment score: 0.2 → 0.234
They jump with a noise
like that of chariots on the tops of the mountains , like the noise of fiery flames that devour the stubble , like a mighty army ready for battle .
Suna tsalle da ƙara kamar na masu karusa a kan duwatsu , kamar kuma ƙarar wutar da ke cin tarin yayi , kamar ta Sojoji masu iko dake shirye domin yaƙi .
JOL 2:6     Alignment score: 0.27 → 0.273
At their presence people are in anguish and all their faces become
pale .
A gabansu jama'a na cikin ƙunci , dukkan fuskokinsu kuma suka yi suwu .
JOL 2:7     Alignment score: 0.196
They run like mighty warriors ; they climb the walls like soldiers ; they march , every one in step , and do not break
their ranks .
Suna gudu kamar na jarumawa masu iko ; suka hau katanga kamar sojoji ; suna tafiya a jere kowanne dai - dai a kan sawu , basu kauce matsayinsu ba .
JOL 2:8     Alignment score: 0.104 → 0.099
Neither does one thrust another aside
; they march , each in his path ; they break through the defenses and do not fall out of line .
Ba wanda ya tunkuɗe wani a gefe , kowa yana tafiya a gefensa , suka kutsa ta cikin kariyar basu kuma kauce layi ba .
JOL 2:9     Alignment score: 0.38
They rush on the city , they run on the wall , they climb in the houses , and they go through the windows like thieves .
Suka ruga kan birnin , suna gudu a kan ganuwa
, suka haura cikin gidaje , suka shiga ta tagogi kamar ɓarayi .
JOL 2:10     Alignment score: 0.44
The earth shakes in front of them , the heavens tremble , the sun and the moon are darkened , and the stars stop shining .
Duniya ta girgiza a gabansu
, sammai kuma suka firgita , rana da wata sun duhunta , taurari kuma sun dena haskakawa .
JOL 2:11     Alignment score: 0.298
Yahweh raises his voice in front of his army , for his warriors are very numerous ; for they are strong , those who carry out his commands . For the day of Yahweh is great and very terrible . Who can survive it ?
Sai Yahweh ya tada muryarsa a gaban sojojinsa , don sojojinsa suna da yawa sosai , suna kuma da ƙarfi , waɗanda ke karɓar umarninsa . Don ranar Yahweh tana da girma da kuma ban tsoro sosai . Wa zai iya jure mata ?
JOL 2:12     Alignment score: 0.42
" Yet even now , " says Yahweh , " Return to me with all your heart . Fast , weep , and mourn . "
" Amma ko yanzu ma , " Yahweh yace , " Ku juyo wurina da dukkan zuciyarku
. Ku yi azumi da kuka , da makoki . "
JOL 2:13     Alignment score: 0.241 → 0.256
Tear
your heart and not only your garments , and return to Yahweh your God . For he is gracious and merciful , slow to anger and abundant in covenant faithfulness , and he would like to turn from inflicting punishment .
Ku keta zuciyarku ba tufafinku kawai ba , ku komo wurin Yahweh Allahnku . Don shi mai alheri ne da jinƙai , marar saurin fushi kuma ya na cike da alƙawari mai aminci , kuma zai so ya kawar da aiwatar da hukunci .
JOL 2:14     Alignment score: 0.281
Who knows ? Will he perhaps turn and have compassion , and leave a blessing behind him , a grain offering and a drink offering for Yahweh your God ?
Wa ya sani ? Ko zai juyo
ya ji tausayi , ya kuma sa masa albarka , da baiko na hatsi da na abin sha saboda Ubangiji Allahnku ?
JOL 2:15     Alignment score: 0.453
Blow the trumpet in Zion , call for a holy fast , and call a holy assembly .
A hura ƙaho a Sihiyona , a kira ayi azumi mai tsarki , a kuma yi kira ayi tattaruwa mai tsarki .
JOL 2:16     Alignment score: 0.279 → 0.279
Gather the people , call for the holy assembly . Assemble the elders , gather the children and the nursing infants . Let the bridegrooms come
out of their rooms , and the brides out of their bridal chambers .
A tattara jama'a don tattaruwa mai tsarki , a tattara dattawa , a tattara ' yan yara da jarirai masu shan nono . Sai anguna su fito daga ɗakunansu , amare kuma daga kagararsu ta amarcinsu .
JOL 2:17     Alignment score: 0.392 → 0.403
Let the priests , the servants of Yahweh , weep between the porch and the altar . Let them say , " Spare your people , Yahweh , and do not make your inheritance into an object of scorn , that the nations mock them . Why should they say among the nations , ' Where is their God ? ' "
Sai firistoci bayin Yahweh su yi kuka a tsakanin bagadi da shirayi . Sai su ce , " Ya Yahweh , ka ceci
mutanenka , kada kuma ka mai da gãdonka abin ba a , har al'ummai su yi musu ba a . Me ya sa za su faɗa a cikin al'umai cewa , ' Ina Allahnsu ? ' "
JOL 2:18     Alignment score: 0.22
Then Yahweh was zealous for his land and had pity on his people .
Sai ya yi kishin
ƙasarsa , ya kuma ji tausayin mutanensa .
JOL 2:19     Alignment score: 0.462
Yahweh answered his people , " Look , I will send
you grain , new wine , and oil . You will be satisfied with them , and I will no longer make you a disgrace among the nations .
Yahweh ya amsa wa mutanensa , " Duba zan aiko maku da hatsi , da sabon ruwan inabi , da mai . Zasu wadace ku , kuma ba zan ƙara mai da ku abin wulaƙanci ba a cikin al'ummai .
JOL 2:20     Alignment score: 0.215 → 0.222
I will remove the northern attackers far from you , and will drive them into a dry and abandoned land . The front of their army will go into the eastern sea , and the rear into the western sea . Its stench will rise , and its bad smell will rise . " Indeed , he has done great things .
Zan kawar da maharan nan na arewa daga gare ku , kuma za ku kore su zuwa yasassun wurare . jagoran sojojinsu
zai fuskanci gabashin teku . Bãshinta zai tashi , mumunan warinta kuma zai tashi . ' Hakika , ya yi manyan abubuwa .
JOL 2:21     Alignment score: 0.33 → 0.352
Do not fear , land , be glad and rejoice , for Yahweh will do great things .
Ƙasa
kada ki tsorata , ki yi murna da farinciki , domin Yahweh zai yi manyan abubuwa .
JOL 2:22     Alignment score: 0.211 → 0.212
Do not fear , beasts of the field , for the pastures of the wilderness will sprout , the trees will bear their fruit , and the fig trees and the vines will yield their full harvest .
Kada ku ji tsoro , namomin jejin da ke cikin saura , gama tsire - tsiren dake cikin saura zasu tohu , itatuwa zasu bada ' ya'ya , kuma itacen ɓaure da na inabi za su bada " ya'yansu sosai .
JOL 2:23     Alignment score: 0.295
Be glad , people of Zion , and rejoice in Yahweh your God . For he will give you the autumn rain in due course and bring down showers for you , the autumn rain and the spring rain as before .
Mutanen Sihiyona ku yi murna , kuma ku yi farinciki cikin Yahweh Allanhnku . Don zai baku
ruwan sama da bazara ya kuma buɗe sakatun sama dominku , ruwan bazara da na koramunku kuma kamar .
JOL 2:24     Alignment score: 0.369
The threshing floors will be full
of wheat , and the vats will overflow with new wine and oil .
Masussuka za ta cika da alkama , wurin matsar inabi kuma zai cika da sabon ruwan inabi da mai .
JOL 2:25     Alignment score: 0.115 → 0.116
" I will restore to you the years of crops that the swarming locust has eaten the great locust , the devouring locust , and the destroying locust my mighty army that I sent among you .
" Zan komo maku
da shekarun da kuka yi asarar hatsinku wanda fãra ta cinye wato wannan farar mai hallakarwa da na aiko cikinku .
JOL 2:26     Alignment score: 0.329 → 0.334
You will eat plentifully and be full , and praise the name of Yahweh your God , who has done wonders among you , and I will never again bring shame on my people .
Za ku ci ku ƙoshi sosai , ku yabi
sunan Yahweh Allahnku , wanda ya aikata abubuwan al'ajabi a cikinku , kuma ba zan taɓa sake kawo abin kunya akan mutane na ba .
JOL 2:27     Alignment score: 0.339 → 0.399
You will know that I am among Israel , and that I am Yahweh your God , and there is none else , and I will never bring shame on my people .
Za ku san cewa ina cikin Isra'iila , kuma ni ne Yahweh Allahnku , kuma babu wani sai ni , kuma ba zan ƙara kawo kunya akan mutanena ba .
JOL 2     Average alignment score: 0.302 for 27 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of JOL:1  2  3  4