Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAL:1  2  3 


MAL 2:1     Alignment score: 0.606
Now you priests , this command is for you .
Yanzu ku firistoci , wannan umurni
domin ku ne .


MAL 2:2     Alignment score: 0.339 → 0.348
" If you will not listen , and if you will not lay it on your heart to give honor to my name , " says Yahweh of hosts , " then I will send
a curse on you , and I will curse your blessings . Indeed , I have cursed them , because you are not laying my command on your heart .
" Idan ba zaku saurara ba , kuma in ba zaku yi niyya a zuciyarku ku bani girma ba , " inji Yahweh mai runduna , " lallai zan aiko da la'ana zuwa gare ku , kuma zan la'anta albarkunku . Hakika , na la'antar da su , domin ba ku sa dokokina a zuciyarku ba .
MAL 2:3     Alignment score: 0.291 → 0.288
See , I am about to rebuke your descendants , and I will spread dung on your faces , the dung from your festivals , and he will take
you away with it .
Duba , ina shirin tsauta wa zuriyarku , kuma zan watsa kashin dabbobi a fuskokinku , wato kashin dabbobin bukukuwanku , kuma zan kore ku daga gare ni .
MAL 2:4     Alignment score: 0.511
You will know that I have sent this command to you , and that my covenant may continue to be with Levi , " says Yahweh of hosts .
Za ku sani cewa ni na aiko
da wannan umarni gare ku , kuma alƙawarina zai ci gaba da kasancewa tare da Lebi , " inji Yahweh mai runduna .
MAL 2:5     Alignment score: 0.251 → 0.276
" My covenant with him was life and peace , and I gave
them to him ; I gave him fear , and he feared me , and he stood in awe of my name .
Alƙawarina da shi na rai da salama ne , kuma ni na ba dasu gare shi ; Na sa ya girmama ni , kuma ya ji tsoro na , kuma ya darajanta sunana .
MAL 2:6     Alignment score: 0.336
True instruction
was in his mouth , and nothing false was found on his lips . He walked with me in peace and uprightness and he turned many away from sin .
Umurnin gaskiya ya kasance a bakinsa , kuma ba a sami ƙarya a leɓunansa ba . Ya yi tafiya da ni a cikin salama da daidaituwa kuma ya juyo da yawa ga tuba daga zunubi .
MAL 2:7     Alignment score: 0.423
For a priest 's lips should keep knowledge and people should seek instruction from his mouth , for he is a messenger of Yahweh of hosts .
Domin ya kamata leɓunan firist su kasance da sani kuma mutane su nemi koyarwa daga bakinsa , domin shi ɗan saƙon Yahweh mai runduna ne .
MAL 2:8     Alignment score: 0.405 → 0.404
But you have turned away from the true path . You have caused many to stumble with respect to the law . You have broken the covenant of Levi , " says Yahweh of hosts .
Amma kun kauce daga hanyar gaskiya . Kun sa da yawa sun yi tuntuɓe game da koyarwar
shari'a . Kun karya alƙawarin Lebiyawa , " inji Yahweh mai runduna .
MAL 2:9     Alignment score: 0.223 → 0.226
" So I also , I have made you contemptible and vile before all the people , because you have not kept my ways , but have instead shown partiality with regard to the instruction
. "
Haka ni ma na maishe ku marasa daraja kuma abin reni ga dukkan mutane , domin baku bi hanyoyina ba , maimakon haka kuka nuna son kai game da abin da aka umurta . "
MAL 2:10     Alignment score: 0.281 → 0.285
Is there not one father for us all ? Has not one God created us ? Why are we faithless each man against his brother , profaning the covenant of our fathers ?
Ashe dukkanmu ba uba ɗaya muke ba ? Ba Allah ɗaya ne ya hallicce
mu ba ? Me ya sa muka zama marasa aminci kowanne ga ɗan'uwansa , mu na ƙazantar da alƙawarin iyayenmu ?
MAL 2:11     Alignment score: 0.377 → 0.394
Judah has been faithless . A disgusting thing has been committed in Israel and in Jerusalem . For Judah has profaned the holy place of Yahweh which he loves , and has married the daughter of a foreign god .
Yahuda ya kasance marar aminci . An aikata mummunan abu cikin Isra'ila da Yerusalem . Gama Yahuda ya ƙazantar da wuri mai tsarki na Yahweh da yake ƙauna
, kuma ya aure ' yar baƙon allah .
MAL 2:12     Alignment score: 0.397
May Yahweh cut off from the tents of Jacob the man who does this , the one who is awake
and the one who answers , even if he is bringing an offering to Yahweh of hosts .
Bari Yahweh ya datse irin wannan mutum daga alfarwar Yakubu , ko wane ne shi , ko da ma mai kawo hadaya ga Yahweh mai runduna ne .
MAL 2:13     Alignment score: 0.351 → 0.36
You also do this : You cover the altar of Yahweh with tears , with weeping and sighing , because he still does not turn toward the offering or accept it with favor from your hand .
Kuna kuma yin wannan : wato kuna rufe bagadin Yahweh da hawaye da kuka da ajiyar zuciya , domin ba ya kula da hadayunku ko karɓar su daga hannunku
da tagomashi .
MAL 2:14     Alignment score: 0.322 → 0.327
But you say , " Why does he not ? " Because Yahweh was a witness between you and the wife of your youth , against whom you have been faithless , even though she was your companion and your wife by covenant .
Amma ku ka ce " Don me ya ƙi ? " Domin Yahweh shaida ne tsakaninka da matarka ta ƙuruciya , wadda ka yi mata rashin aminci , ko da yake abokiyar tarayyarka ce da matarka ta alƙawari .
MAL 2:15     Alignment score: 0.359 → 0.36
Did he not make them one , with a portion of his spirit ? Then why did he make you one ? Because he was seeking an offspring from God . So guard yourselves in your spirit , and do not be unfaithful to the wife of your youth .
Ba shi ne ya yi su ɗaya daga ruhunsa ba ? To me yasa ya maishe ku ɗaya ? Saboda ya na neman ' ya'ya daga Allah . Don haka ku lura da kanku a cikin ruhunku
, kada ka zama marar aminci ga matarka ta ƙuruciya .
MAL 2:16     Alignment score: 0.453 → 0.455
" For I hate divorce , " says Yahweh , the God of Israel , " and the one who covers his garment with violence , " says Yahweh of hosts . " So guard yourselves in your spirit and do not be faithless . "
" Gama na ƙi kisan aure , " inji Yahweh , Allah na Isra'ila , " da kuma wanda ya rufe tufafinsa da husuma , " inji Yahweh mai runduna . " To sai ku yi lura da kanku cikin ruhu don kada ku zama marasa aminci . "
MAL 2:17     Alignment score: 0.481
You have wearied Yahweh with your words . But you say , " How have we wearied him ? " By saying , " Everyone who does evil is good in the eyes of Yahweh , and he delights in them , " or " Where is the God of justice ? "
Kun gajiyar da Yahweh da maganganunku
. Amma kun ce " Ta yaya muka gajiyar da shi ? " Ta cewa " Duk wanda ya yi mugunta managarci ne a idanun Yahweh , kuma yana jin daɗin su , ko " Ina Allah na adalci ? "
MAL 2     Average alignment score: 0.374 for 17 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MAL:1  2  3