Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NAM:1  2  3 


NAM 3:1     Alignment score: 0.377 → 0.389
Woe to the city full of blood ! It is all full of lies and stolen property ; victims are always in her .
Kaiton birni wanda ke cike
da jini ! Wanda ke cike da ƙarairayi da kayan sata ; a kullum waɗanda aka ƙwara suna cikinsa .


NAM 3:2     Alignment score: 0.217
But now there is the noise
of whips and the sound of rattling wheels , prancing horses , and bounding chariots .
Ƙarar bulala na cikinsa , da ƙarar karusan yaƙi da haniniyar dawakai da sukuwar karusai .
NAM 3:3     Alignment score: 0.248 → 0.248
There are attacking horsemen , flashing swords , glittering spears , heaps of corpses , great piles of bodies . There is no end to the bodies ; their attackers stumble over them .
Akwai mahayan dawakai masu kawo hari , da walƙiyar takubba da ƙyallin mãsu da tarin gawaye da tsibin jukkuna . Gawarwaki ba su da iyaka
; maharan sun yi tuntuɓe a kan su .
NAM 3:4     Alignment score: 0.341 → 0.342
This is happening because of the lustful actions of the beautiful prostitute , the expert in witchcraft , who sells nations through her prostitution , and peoples through her acts of witchcraft .
Wannan na faruwa ne saboda mummunar sha'awa ta ayyuka kyakkyawar
karuwar , ƙwararriya a maita , mai sayar da al'ummai ta wurin karuwancinta , ta wurin ta kuma mutane na aikata maitanci .
NAM 3:5     Alignment score: 0.37
" See , I am against you this is the declaration of Yahweh of hosts I will raise up your skirt over your face and show your private parts to the nations , your shame to the kingdoms .
" Duba , ina gãba da ke - wannan furcin Yahweh mai runduna ne - Zan kware zanen ki in sa ki zama tsirara a gaban al'ummai , ki zama abin kunya ga masarautu
.
NAM 3:6     Alignment score: 0.123
I will throw
disgusting filth on you and make you vile ; I will make you someone that everyone will look at .
Zan kawo ƙazanta a kan ki , in sa ki zama abin reni ; zan mayar dake abin kallo .
NAM 3:7     Alignment score: 0.219 → 0.219
It will come
about that everyone who looks at you will flee from you and say , ' Nineveh is destroyed ; who will weep for her ? ' Where can I find anyone to comfort you ? "
Zai zama dukkan wanda ya dube ki zai koma da baya , ya ce ' Nineba ta rushe ; wa zai yi kuka domin ta ? ' Ina zan sami wanda zai yi maki ta'aziya ? "
NAM 3:8     Alignment score: 0.37 → 0.375
Nineveh , are you better than Thebes , that was built on the Nile River , that had water around her , whose defense was the ocean , whose wall was the sea itself ?
Nineba , kin fi Tebes ne wadda aka gina ta kusa da Kogin Nilu , wadda ruwaye ke kewaye da ita , wadda kariyarta teku ne , wadda teku ta yi mata dajiya ?
NAM 3:9     Alignment score: 0.445
Cush and Egypt were her strength , and there was no end to it ; Put and Libya were allies to her .
Kush da Masar ne ƙarfinta , kuma ba shi da iyaka
; Fut da Libiya suka yi amana da ita .
NAM 3:10     Alignment score: 0.194 → 0.194
Yet Thebes was carried away ; she went into captivity ; her young children were dashed in pieces at the head of every street ; her enemies threw
lots for her honorable men , and all her great men were bound in chains .
Duk da haka an kwashe Tebes , ta tafi bauta ; an fyaɗa ' ya'yanta a ƙasa a kan hanyoyi , abokan gabarta sun jefa ƙuru'u a kan manyan mutanenta , kuma an ɗaure ƙarfafan mutanenta da sarƙoƙi .
NAM 3:11     Alignment score: 0.22 → 0.24
You also will become
drunk ; you will try to hide , and you will also look for a refuge from your enemy .
Ke ma za ki bugu , za ki yi ƙoƙarin ɓoyewa ki nemi mafaka daga abokan gãbarki .
NAM 3:12     Alignment score: 0.194 → 0.208
All your fortresses will be like fig trees with the earliest ripe figs : if they are shaken , they fall into the mouth of the eater .
Dukkan hasumiyoyinki zasu zama kamar itacen ɓauren da yake da ' ya'yan fari
: idan an girjiza su , zasu faɗo a bakin mai cinyewa .
NAM 3:13     Alignment score: 0.259
See , the people among you are women ; the gates of your land have been opened wide to your enemies ; fire has devoured their bars .
Duba , mutanen dake tare
dake mata ne ; ƙofofinki suna bude ga abokan gãbarki ; wuta ta cinye makaranki .
NAM 3:14     Alignment score: 0.149 → 0.184
Go draw
water for the siege ; strengthen your fortresses ; go into the clay and tread the mortar ; pick up the molds for the bricks .
Ki je ki ɗebo ruwa domin za a kewaye ki , ki ƙarawa kagarorinki ƙarfi , ki je wurin magina ki samo yunɓu ki yi tubula .
NAM 3:15     Alignment score: 0.207 → 0.218
Fire will devour you there , and the sword will destroy you . It will devour you as young locusts devour everything . Make yourselves as many as the young locusts , as many as the full - grown locusts .
Wuta zata same
ki a wurin , takobi zai hallaka ki . Zai cinye ki kamar yadda fãra ta kan cinye komi da komi . Ki maida kanki kamar ' ya'yan fãra , ki yi yawa kamar fãrin da suka yi ƙwari sosai .
NAM 3:16     Alignment score: 0.313 → 0.313
You have multiplied your merchants more than the stars in the heavens ; but they are like young locusts : they plunder the land and then fly away .
Kin riɓanya
abokan cinikayyarki da yawa kamar taurarin sammai ; amma suna kamar ' ya'yan fãri sukan washe ƙasa su tashi .
NAM 3:17     Alignment score: 0.236 → 0.247
Your princes are as many as the full - grown locusts , and your generals are like swarms of them that camp in the walls on a cold day . But when the sun rises they fly away to no one knows where .
' Ya'yan sarakunanki suna da yawa kamar fãrin da suka
yi girma sosai , jarumawanki kuma na kamar fãrin da suka yi cincirindo a bango lokacin sanyi . Amma idan rana ta yi sai su tashi su tafi wurin da ba'a sani ba .
NAM 3:18     Alignment score: 0.287
King of Assyria , your shepherds are asleep
; your rulers are lying down resting . Your people are scattered on the mountains , and there is no one to gather them .
Sarkin Asiriya , masu tsaronka sun yi barci ; masu mulkinka sun kwanta suna hutawa . Mutanenka sun warwatsu a kan duwatsu ba wanda za ya tattarosu .
NAM 3:19     Alignment score: 0.179 → 0.197
No healing is possible for your wounds . Your wounds are severe . Everyone who hears the news about you will clap their hands in joy over you . Who has escaped your constant wickedness ?
Raunukanka ba zasu warke ba . Raunukanka sun yi zafi sosai . Dukkan
wanda ya ji labarinka zai tafa hannu domin murna a kanka . Wane ne ya tserewa muguntarka ta ko yaushe ?
NAM 3     Average alignment score: 0.265 for 19 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of NAM:1  2  3