Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of TIT:1  2  3 


TIT 3:1     Alignment score: 0.214
Remind them to submit to rulers and authorities , to obey them , to be ready for every good work ,
Ka tuna masu su zama masu sadaukar da kai ga masu mulki da masu iko , suyi masu biyayya , su zama a shirye
domin kowane kyakkyawan aiki .


TIT 3:2     Alignment score: 0.145 → 0.158
to revile no one , to not be eager to fight
, and to be gentle , showing all humility toward everyone .
Ka tuna masu kada su zagi kowa , su gujiwa gardama , su bar mutane su bi hanyarsu , su kuma nuna tawali'u ga dukan mutane .
TIT 3:3     Alignment score: 0.169 → 0.195
For once we ourselves were thoughtless and disobedient . We were led astray and enslaved by various passions and pleasures . We lived in evil and envy . We were detestable and hated one another .
Domin a da , mu da kan mu marasa tunani
ne kuma masu rashin biyayya . Mun kauce hanya muka zama bayi ga sha'awoyin duniya da annashuwa . Mun yi zama a cikin mugunta da kishi . Mu lalatattu ne kuma muna kiyyaya da junanmu .
TIT 3:4     Alignment score: 0.38 → 0.382
But when the kindness of God our savior and his love for mankind appeared ,
Amma da jinkan Allah mai ceton mu da kaunarsa ga ' yan Adam ta bayyana ,
TIT 3:5     Alignment score: 0.346 → 0.347
it was not by works of righteousness that we did , but by his mercy that he saved us . He saved us through the washing of new birth and renewal by the Holy Spirit .
ba saboda wani aikin adalci da muka yi ba , amma sabili da jinkan sa ne ya cece mu . Ya cece mu ta wurin wankewar sabuwar haihuwa da sabuntuwar Ruhu Mai Tsarki .
TIT 3:6     Alignment score: 0.451
God richly poured the Holy Spirit on us through our Savior Jesus Christ ,
Allah ya zubo
mana Ruhu Mai Tsarki a wadace ta wurin Yesu Almasihu mai cetonmu .
TIT 3:7     Alignment score: 0.213 → 0.219
so that having been justified by his grace , we might become heirs with the certain hope of eternal life .
Ya yi wannan saboda , bayan mun samu ' yantarwa ta wurin alherinsa , za mu zama magada a cikin begen rai na har abada .
TIT 3:8     Alignment score: 0.153 → 0.169
This message is trustworthy . I want you to insist on these things , so that those who have believed in God may be careful
to engage themselves in good works . These things are good and useful for everyone .
Wannan amintaccen sako ne . Ina son kayi magana gabagadi game da wadannan abubuwa , yadda dukan wadanda suka bada gaskiya ga Allah za suyi kudirin yin kyawawan ayyuka da Allah ya mika masu . Waddannan abubuwa masu kyau ne da kuma riba ga dukan mutane .
TIT 3:9     Alignment score: 0.211 → 0.232
But avoid foolish debates and genealogies and strife and conflict about the law . Those
things are unprofitable and worthless .
Amma ka guji gardandami na wofi , da lissafin asali , da husuma da jayayya game da dokoki . Wadannan abubuwa basu da amfani kuma marasa riba .
TIT 3:10     Alignment score: 0.21
Reject anyone who is causing divisions among you , after one or two warnings ,
Ka ki duk wani dake kawo tsattsaguwa a tsakaninku , bayan ka tsauta masa sau daya ko biyu ,
TIT 3:11     Alignment score: 0.235 → 0.236
knowing that such a person has turned from the right way and is sinning and condemns himself .
ka kuma sani cewa wannan mutumin ya kauce daga hanyar gaskiya , yana zunubi kuma ya kayar da kansa .
TIT 3:12     Alignment score: 0.367
When I send
Artemas or Tychicus to you , hurry and come to me at Nicopolis , where I have decided to spend the winter .
Sa'adda na aiki Artimas da Tikikus zuwa wurin ka , kayi hanzari ka same ni a Nikobolis , a can na yi shirin kasancewa a lokacin hunturu .
TIT 3:13     Alignment score: 0.214 → 0.304
Do everything you can to send
on their way Zenas the lawyer and Apollos , so that they lack nothing .
Kayi hanzari ka aiko Zinas wanda shi gwani ne a harkar shari'a , da Afolos ta yadda ba zasu rasa komai ba .
TIT 3:14     Alignment score: 0.136
Our people must learn to engage themselves in good works that provide for urgent needs , and so not be unfruitful .
Ya kamata Jama'armu su koyi yadda zasu yi ayyuka masu kyau da zasu biya bukatu na gaggawa yadda ba za suyi zaman banza ba .
TIT 3:15     Alignment score: 0.388
All those who are with me greet you . Greet those who love us in faith . Grace be with all of you .
Dukan
wadanda suke tare da ni suna gaishe ka . Ka gai da masu kaunar mu a cikin bangaskiya . Alheri ya kasance tare da dukan ku .
TIT 3     Average alignment score: 0.255 for 15 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of TIT:1  2  3