Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6 


GAL 2:1     Alignment score: 0.417 → 0.415
Then after fourteen years I went up again to Jerusalem with Barnabas , taking Titus along with me .
Daga nan , bayan shekara
goma sha hudu na koma Urushalima tare da Barnaba . Na kuma dauki Titus tare da ni .


GAL 2:2     Alignment score: 0.165 → 0.163
I went up because of a revelation and set before them the gospel that I proclaim among the Gentiles . I spoke
privately to those who seemed to be important , in order to make sure that I was not running or had not run in vain .
Na koma ne domin Allah ya nuna mani in koma . Sai na gabatar masu shelar bisharan da nake yi a cikin al'ummai . ( Amma a kebe na yi magana da wadanda aka dauka muhimman shugabanni ) . Na yi haka ne domin in tabbatar da cewa ba gudun banza nake yi ba , ko kuma na yi gudun banza .
GAL 2:3     Alignment score: 0.542
But not even Titus , who was with me and who was a Greek , was forced to be circumcised .
Amma ko Titus wanda yake tare da ni , Baheline , ba wanda ya tilasta masa ya yi kaciya .
GAL 2:4     Alignment score: 0.251 → 0.247
The false brothers came in secretly to spy on the liberty we have in Christ Jesus . They desired to make us slaves ,
Wannan maganar ta taso ne daga ' yan'uwan
karya da suka zo cikinmu a boye su ga ' yancin mu a cikin Yesu Almsihu . Sun yi marmarin su maishe mu bayi ga doka .
GAL 2:5     Alignment score: 0.171
but we did not yield in submission to them for a moment , so that the truth of the gospel would remain with you .
Ba mu mika
kanmu biyayya gare su ba ko da na sa'a daya , domin gaskiyar bishara ta kasance babu canzawa domin ku .
GAL 2:6     Alignment score: 0.146 → 0.143
But those who seemed to be important ( whatever they were does not matter to me , God shows no partiality ) those
, I say , who seemed important added nothing to me .
Amma su wadanda a ke ganin su da muhimmanci ba su taimaka mani da komai ba . Ko su wanene su bai dame ni ba . Allah ba ya karbar wanda mutane suka fi so .
GAL 2:7     Alignment score: 0.29 → 0.293
On the contrary , they saw that I had been entrusted with the gospel to those who are uncircumcised , just as Peter had been entrusted with the gospel to those who are circumcised .
Maimakon haka , suka ga an danka mani shelar bishara ga wadanda ba su da kaciya . Kamar yadda aka ba Bitrus shelar bishara ga masu kaciya .
GAL 2:8     Alignment score: 0.467
For God , who worked in Peter for the apostleship to those who are circumcised , also worked in me to the Gentiles .
Gama Allah wanda yake yin aiki a cikin Bitrus domin manzanci zuwa ga masu kaciya , haka kuma yake aiki ciki na zuwa ga al'ummai .
GAL 2:9     Alignment score: 0.428 → 0.429
When James , Cephas , and John , who were recognized as those who built up the church , understood the grace that had been given to me , they gave
the right hand of fellowship to Barnabas and me . They did this so that we should go to the Gentiles , and so that they should go to those who are circumcised .
Da Yakubu , Kefas , da Yahaya , wadanda a ke gani masu gina ikilisiya , suka fahimci alherin da aka ba ni , suka bamu hannun dama na zumunci ni da Barnaba , Sun yi haka ne kawai domin mu mu tafi zuwa wurin al'ummai , su kuma su je wurin masu kaciya .
GAL 2:10     Alignment score: 0.192 → 0.192
They requested only that we remember the poor , the very thing that I was eager to do .
Suna kuma so mu tuna da matalauta . Ni ma ina da aniyar yin haka .
GAL 2:11     Alignment score: 0.276 → 0.293
But when Cephas came
to Antioch , I opposed him to his face because he was declared to be in the wrong .
Da Kefas ya kai Antakiya , na yi tsayayya da shi a gabansa domin shine ke da kuskure .
GAL 2:12     Alignment score: 0.302
Before certain men came
from James , Cephas was eating with the Gentiles . But when these men came , he stopped and kept away from the Gentiles . He was afraid of those who were demanding circumcision .
Da ma Kefas yana cin abinci tare da al'ummai kafin zuwan wasu mutane daga wurin Yakubu . Amma da wadannan mutane suka iso , sai ya dena kuma ya ware kansa daga al'umman . Yana jin tsoron wadannan mutanen da ke bukatar kaciya .
GAL 2:13     Alignment score: 0.298
Also the rest of the Jews joined in this hypocrisy . Even Barnabas was led astray with them by their hypocrisy .
Hakannan
ma sauran Yahudawa da suke tare da shi sun bi munafurcin sa . A sakamakon haka Barnaba ma ya bi munafurcin su .
GAL 2:14     Alignment score: 0.286 → 0.29
But when I saw that their behavior was not following the truth of the gospel , I said to Cephas in front of all of them , " If you are a Jew but are living like a Gentile and not like a Jew , how can you force the Gentiles to live
like Jews ? "
Da na ga basu bin gaskiyar da take cikin bisharar , na gaya wa Kefas a gaban su duka , " Idan kai Bayahude ne kana rayuwar ka ta al'ummai a maimakon rayuwar Yahudawa , to ta yaya za ka tilasta wa al'ummai su yi zaman Yahudawa ? "
GAL 2:15     Alignment score: 0.341 → 0.344
We ourselves are Jews by birth and not Gentile sinners ;
Mu da muke Yahudawa daga haihuwa , ba " Al'ummai masu zunubi ba . "
GAL 2:16     Alignment score: 0.405
yet we know that no person is justified by the works of the law but through faith in Christ Jesus . We also came to faith in Christ Jesus so that we might be justified by faith in Christ and not by the works of the law . For by the works of the law no flesh will be justified .
Ku sani fa , babu wanda za a baratar ta ayyukan shari'a . A maimakon haka an baratar
da su ta wurin bangaskiya cikin Yesu Almasihu . Mun zo ga cikin Almasihu Yesu domin mu samu baratarwa ta bangaskiya cikin Almasihu , kuma ba ta ayyukan shari'a ba . Domin ta ayyukan shari'a babu wanda zai samu baratarwa .
GAL 2:17     Alignment score: 0.392
But if , while we seek to be justified in Christ , we too , were found to be sinners , does Christ then promote sin ? Absolutely not !
Amma idan mun nemi Allah ya baratar da mu cikin Almasihu , mun samu
kanmu masu zunubi kenan , Almasihu ya zama bawan zunubi ne ? Ko kadan !
GAL 2:18     Alignment score: 0.26 → 0.279
For if I rebuild
those things I once destroyed , I prove myself to be a lawbreaker .
Idan na sake gina dogara ta a kan shari'a , dogarar da na juya wa baya , na nuna kai na mai karya shari'a kenan .
GAL 2:19     Alignment score: 0.351 → 0.354
For through the law I died
to the law , so that I might live for God .
Ta wurin shari'a na mutu ga shari'a , domin in yi rayuwa irin ta Allah .
GAL 2:20     Alignment score: 0.381 → 0.39
I have been crucified with Christ . It is no longer I who live , but Christ lives in me . The life
I now live in the flesh I live by faith in the Son of God , who loved me and gave himself for me .
An giciye ni tare da Almasihu , ba nine ke rayuwa ba kuma , amma Almasihu ke rayuwa a cikina . Rayuwar da nake yi a yanzu a cikin jiki , ina yin ta ne , ta wurin bangaskiya ga dan Allah , wanda ya kaunace ni ya ba da kansa domina .
GAL 2:21     Alignment score: 0.336 → 0.339
I do not set aside
the grace of God , for if righteousness could be gained through the law , then Christ died for nothing !
Ban yi watsi da alherin Allah ba , domin idan adalci ya wanzu ta wurin shari'a , ashe Almasihu ya mutu a banza kenan .
GAL 2     Average alignment score: 0.324 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6