Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6 


GAL 4:1     Alignment score: 0.182
I am saying that the heir , as long as he is a child , is no different from a slave , though he is owner of the entire estate .
Ina cewa muddin magaji yaro ne , babu bambancin sa da bawa , ko da yake shine mai mallakan dukan
kadarorin .


GAL 4:2     Alignment score: 0.122 → 0.128
But he is under guardians and trustees until the date set by his father .
A maimakon haka , yana karkashin masu jagora da amintattu har sai lokacin da mahaifinsa ya ajiye .
GAL 4:3     Alignment score: 0.182
So also , when we were children , we were enslaved to the elemental principles of the world .
Hakannan
mu ma , lokaci da muke yara , an rike mu cikin kangi na tushin ka'idojin wannan duniya .
GAL 4:4     Alignment score: 0.381 → 0.39
But when the fullness of time had come
, God sent out his Son , born of a woman , born under the law .
Amma da lokacin ya yi daidai , Allah ya aiko da dansa , haihuwar mace , haihuwar karkashin shari'a .
GAL 4:5     Alignment score: 0.306 → 0.304
He did this to redeem those under the law , so that we might receive adoption as sons .
Ya yi haka ne domin ya fanshi
wadanda ke a karkashin shari'a , domin mu karbi diyanci a matsayin ' ya'ya .
GAL 4:6     Alignment score: 0.415
And because you are sons , God has sent the Spirit of his Son into our hearts , who calls out , " Abba , Father . "
Domin ku ' ya'ya ne , Allah ya aiko
da Ruhun Dansa cikin zuciyarmu , Ruhun wanda ke kirar , " Abba , Uba . "
GAL 4:7     Alignment score: 0.339
So you are no longer a slave , but a son , and if a son , then you are also an heir through God .
Saboda wannan dalilin kai ba kuma bawa ba ne amma da . Idan kai da ne , hakannan
kuma kai ma magaji ne ta wurin Allah .
GAL 4:8     Alignment score: 0.3
But at that time , when you did not know God , you were made to be slaves to those who are , by their natural powers , not gods at all .
Duk da haka a da , da ba ku san Allah ba , bayi ne ku ga alloli wadanda ainihi ba alloli ba ne ko kadan .
GAL 4:9     Alignment score: 0.263
But now that you have come
to know God , or rather that you are known by God , how is it that you are turning back to the weak and worthless elemental principles ? Do you want to be enslaved all over again ?
Amma yanzu da kuka san Allah , ko kuma , yanzu da Allah ya san ku , me ya sa kuke sake komawa zuwa ga tushen ka'idodin nan mara karfi da amfani ? Kuna so ku sake komawa zaman bayi kuma daga farko ?
GAL 4:10     Alignment score: 0.288
You observe days and new moons and seasons and years !
Kuna kiyaye ranaku na musamman , sabobin
watanni , lokatai , da shekaru .
GAL 4:11     Alignment score: 0.159
I am afraid for you that somehow my work with you may have been for nothing .
Ina ji maku
tsoro . Ina tsoro cewa kamar na yi aiki cikinku a wofi .
GAL 4:12     Alignment score: 0.243 → 0.242
I beg you , brothers , become like me , for I also have become like you . You did me no wrong .
Ina rokon ku ' yan'uwa , ku zama kamar yadda nake , domin ni ma na zama kamar ku . Ba ku yi mani laifin komai
ba .
GAL 4:13     Alignment score: 0.367 → 0.368
But you know that it was because of a physical illness that I proclaimed the gospel to you the first time .
Amma kun sani cewa saboda rashin lafiya ne na yi maku
shelar bishara da farko .
GAL 4:14     Alignment score: 0.326
Though my physical condition put you to the test , you did not despise or reject me . Instead you welcomed me as if I were an angel of God , as if I were Christ Jesus himself .
Ko da yake halin da nake ciki cikin jiki a zahiri ya sa ku cikin gwaji , ba ku raina
ni ba ko kuma kuka watsar da ni . A maimakon haka , kun karbe ni kamar mala'ikan Allah , kamar ni Almasihu Yesu ne da kansa .
GAL 4:15     Alignment score: 0.252 → 0.258
Where , then , is your blessing now ? For I testify to you that , if possible , you would have torn out your own eyes and given them to me .
Saboda haka , yanzu ina murnar taku
? Domin ina shaidar ku , idan mai yiwuwa ne , da kun kwakulo idanunku , kun ba ni .
GAL 4:16     Alignment score: 0.293
So then , have I become your enemy because I am telling you the truth ?
To kenan , na zama makiyin ku ne saboda na gaya maku
gaskiya ?
GAL 4:17     Alignment score: 0.16
They are zealous to win you over , but for no good . They want to shut you out , so you may be zealous for them .
Suna neman ku da himma ba domin wani alheri ba ne . Suna so su raba
ni da ku domin ku bi su .
GAL 4:18     Alignment score: 0.229 → 0.241
It is always good to be zealous for a good purpose , and not only when I am present with you .
Yana da kyau ko yaushe a yi himma domin dalilai masu kyau , ba kuma kawai sa'adda ina tare da ku ba .
GAL 4:19     Alignment score: 0.222 → 0.224
My little children , again I am in the pains of childbirth for you until Christ is formed in you .
' Ya'yana
kanana , sabili da ku ina cikin zafin nakuda kuma sai Almasihu ya samu kafuwa cikinku .
GAL 4:20     Alignment score: 0.193 → 0.198
I wish I could be present with you now and change my tone , because I am perplexed about you .
Da ma a ce ina tare da ku yanzu in canza muryata , domin ina damuwa a kanku
kwarai .
GAL 4:21     Alignment score: 0.318
Tell me , you who desire to be under the law , do you not listen to the law ?
Ku gaya mani , ku da kuke marmarin ku zo karkashin shari'a , ba ku ji abin da shari'ar ta ce ba ?
GAL 4:22     Alignment score: 0.383 → 0.384
For it is written that Abraham had two sons , one by the slave girl and one by the free woman .
A rubuce yake cewa , Ibrahim yana da ' ya'ya maza biyu , daya dan baiwa
ne , dayan kuma dan ' yantaciyar mace ne .
GAL 4:23     Alignment score: 0.253 → 0.254
One was born by the slave girl according to the flesh , but the other was born by the free woman through promise .
Abin lura anan , dan baiwar an haife
shi ta hanyar mutuntaka ne , amma dan ' yantaciyar macen , an haife shi ta wurin alkawari ne .
GAL 4:24     Alignment score: 0.225 → 0.223
These things may be interpreted as an allegory , for these women represent two covenants . One of them is from Mount Sinai and she gives birth to children who are slaves . This
is Hagar .
Ana iya bayyana abubuwan nan a hanyar kwatanci kamar haka , wadannan mata na kama da alkawarai ne guda biyu . Dayan alkawarin daga dutsen Sinayi ne . Ta haifi ' ya'ya da ke bayi ne su . Ita ce Hajaratu .
GAL 4:25     Alignment score: 0.382 → 0.355
Now Hagar represents Mount Sinai in Arabia ; and she represents the present Jerusalem , for she is in slavery with her children .
Yanzu fa , Hajaratu ita ce dutsen Sinayi
da ke Arebiya . Misali ce na Urushalima na yanzu , domin tana cikin bauta tare da ' ya'yanta .
GAL 4:26     Alignment score: 0.444 → 0.447
But the Jerusalem that is above is free , and she is our mother .
Amma Urushalima da ke bisa ' yantacciya
ce , ita ce mahaifiyarmu .
GAL 4:27     Alignment score: 0.193 → 0.199
For it is written , " Rejoice , you barren one who does not give
birth ; cry out and shout for joy , you who are not suffering the pains of childbirth ; because the children of the abandoned woman are more numerous than those of the woman who has a husband . "
Kamar yadda yake a rubuce , " Ki yi murna , ke bakarariya , ke da ba ki taba haihuwa ba . Ki yi shewa na farinciki , ke da ba ki dandana haihuwan da ba . Domin ' ya'yan bakarariya da yawa suke , fiye da ta mace mai miji . "
GAL 4:28     Alignment score: 0.301 → 0.296
But you , brothers , like Isaac , are children of promise .
Yanzu fa , ' yan'uwa , kamar yadda Ishaku yake , haka muke , wato ' ya'yan alkawari .
GAL 4:29     Alignment score: 0.292
At that time the one who was born according to the flesh persecuted the one born according to the Spirit . It is the same now .
A lokacin can , shi wanda aka haife
shi ta hanyar mutuntaka ya tsananta wa wanda aka haife shi ta hanyar Ruhu . Haka yake har yanzu .
GAL 4:30     Alignment score: 0.291 → 0.293
But what does the scripture say ? " Send
away the slave girl and her son . For the son of the slave girl will not share in the inheritance with the son of the free woman . "
Amma menene nassi ya ce ? " Ka kori baiwar nan tare da danta . Domin dan baiwar nan ba za ya ci gado tare da dan macen nan da ke ' yantacciya ba . "
GAL 4:31     Alignment score: 0.272 → 0.274
Therefore , brothers , we are not children of a slave girl , but of the free woman .
Saboda haka ' yan'uwa , mu ba ' ya'yan baiwa
ba ne , a maimakon haka , mu ' ya'yan macen nan ne da ke ' yantacciya .
GAL 4     Average alignment score: 0.275 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of GAL:1  2  3  4  5  6