Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1JN:1  2  3  4  5 


1JN 2:1     Alignment score: 0.406 → 0.415
Children , I am writing these things to you so that you will not sin . But if anyone sins , we have an advocate with the Father , Jesus Christ , the one who is righteous .
' Ya'yana
, na rubuta ma ku wadannan abubuwa domin kada kuyi zunubi . Amma idan wani yayi zunubi muna da matsakanci a wurin Uba , Yesu Almasihu , mai adalci .


1JN 2:2     Alignment score: 0.363 → 0.355
He is the propitiation for our sins , and not for ours only , but also for the whole world .
Shine fansar
zunubanmu , ba ma namu kadai ba amma na duniya dukka .
1JN 2:3     Alignment score: 0.455 → 0.46
We know that we have come
to know him , if we keep his commandments .
Ta haka muka san cewa mun san shi , idan mun kiyaye dokokinsa .
1JN 2:4     Alignment score: 0.474
The one who says , " I know God , " but does not keep his commandments , is a liar , and the truth is not in him .
Duk wanda yace , " Na san Allah " amma bai kiyaye dokokinsa ba , makaryaci ne gaskiya kuwa ba ta cikinsa .
1JN 2:5     Alignment score: 0.345 → 0.346
But whoever keeps his word , truly , in him truly the love of God has been perfected . By this we know that we are in him :
Amma duk wanda ya kiyaye maganarsa , hakika kaunar
Allah ta kammala a cikin wannan mutum . Ta wurin haka muka sani muna cikinsa .
1JN 2:6     Alignment score: 0.227
whoever says that he remains in God should himself also walk just as he walked .
Duk wanda yace yana cikin Allah dole ne shi da kansa yayi tafiya kamar yadda Yesu Almasihu yayi .
1JN 2:7     Alignment score: 0.296
Beloved , I am not writing a new commandment to you , but an old commandment that you have had from the beginning . The old commandment is the word that you heard .
Kaunatattu , ba sabuwar doka
nike rubuta maku ba , amma tsohuwar doka ce wadda kuka ji tun farko . Tsohuwar dokar kuwa itace maganar da kuka ji tun farko .
1JN 2:8     Alignment score: 0.361 → 0.362
Yet I am writing a new commandment to you , which is true in Christ and in you , because the darkness is passing away , and the true light is already shining .
Amma yanzu ina rubuta maku
sabuwar doka wadda gaskiya ce a cikin Almasihu da cikinku , saboda duhu yana wucewa , haske na gaskiya yana haskakawa .
1JN 2:9     Alignment score: 0.404
The one who says that he is in the light and hates his brother is in the darkness until now .
Duk wanda yace yana cikin haske amma yana kin dan'uwansa , yana cikin duhu har yanzu .
1JN 2:10     Alignment score: 0.252
The one who loves his brother remains in the light and there is no occasion for stumbling in him .
kuma wanda yake kaunar
dan'uwansa yana cikin haske babu dalilin tuntube a wurinsa .
1JN 2:11     Alignment score: 0.427
But the one who hates his brother is in the darkness and walks in the darkness ; he does not know where he is going , because the darkness has blinded his eyes .
Amma duk wanda yake kin dan'uwansa yana cikin duhu , yana kuma tafiya cikin duhu , bai san ma inda ya nufa ba , domin duhu ya makantar da shi .
1JN 2:12     Alignment score: 0.344 → 0.341
I am writing to you , dear children , because your sins are forgiven because of his name .
Na rubuta maku
, ya ku kaunatun ' ya'yana , saboda an gafarta zunubanku domin sunansa .
1JN 2:13     Alignment score: 0.34
I am writing to you , fathers , because you know the one who is from the beginning . I am writing to you , young men , because you have overcome the evil one . I have written to you , little children , because you know the Father .
Na rubuta maku
, ubanni , saboda kun san shi wanda yake tun daga farko . Na rubuta maku matasa saboda kun yi nasara da mugun . Na rubuta maku , yara kanana , saboda kun san Uban .
1JN 2:14     Alignment score: 0.318
I have written to you , fathers , because you know the one who is from the beginning . I have written to you , young men , because you are strong , and the word of God remains in you , and you have overcome the evil one .
Na rubuta maku
, Ubanni , saboda kun san shi wanda yake tun daga farko . Na rubuta maku , matasa , saboda kuna da karfi , kuma maganar Allah tana zaune cikinku . Kuma kun yi nasara da mugun .
1JN 2:15     Alignment score: 0.319
Do not love the world nor the things that are in the world . If anyone loves the world , the love of the Father is not in him .
Kada kuyi kaunar
duniya ko abubuwan da suke cikin duniya . Idan wani yayi kaunar duniya , kaunar Uban bata cikinsa .
1JN 2:16     Alignment score: 0.261
For everything that is in the world the lust of the flesh , the lust of the eyes , and the arrogance of life
is not from the Father but is from the world .
Domin dukkan abubuwan da suke a cikin duniya , kwadayi na jiki , abin da idanu suke sha'wa , da rayuwar girman kai ta wofi , ba na Uban bane amma na duniya ne .
1JN 2:17     Alignment score: 0.327 → 0.328
The world and its desire are passing away . But whoever does the will of God will remain forever .
Duniya tana wucewa tare
da sha'awarta . Amma dukkan wanda ya aikata nufin Allah zaya kasance har abada .
1JN 2:18     Alignment score: 0.395 → 0.429
Little children , it is the last hour . Just as you heard that the antichrist is coming , now many antichrists have come . By this we know that it is the last hour .
Yara kanana , sa'a ta karshe ce . Kamar dai yadda kuka ji magafcin Almasihu yana zuwa , ko yanzu ma magaftan Almasihu da yawa sun rigaya
sun zo , ta haka muka san sa'a ta karshe ce .
1JN 2:19     Alignment score: 0.283
They went out from us , but they were not from us . For if they had been from us they would have remained with us . But when they went out , that showed they were not from us .
Sun fita daga cikinmu , dama su bana cikinmu bane . Gama idan da su namu ne da sun ci gaba tare damu . Amma da yake sun fita , ya nuna su ba na cikinmu bane .
1JN 2:20     Alignment score: 0.443
But you have an anointing from the Holy One , and you all know the truth .
Amma ku kun karbi
shafewa daga wurin Mai Tsarki , kuma dukkanku kun san gaskiya .
1JN 2:21     Alignment score: 0.312 → 0.311
I did not write to you because you do not know the truth , but because you know it and because no lie is from the truth .
Bana rubuta maku
bane domin baku san gaskiya ba , amma saboda kun santa , kuma ba wata karya da ta fito daga gaskiya .
1JN 2:22     Alignment score: 0.421 → 0.425
Who is the liar but the one who denies that Jesus is the Christ ? That person is the antichrist , since he denies the Father and the Son .
Wanene makaryaci shine wanda yayi musu
cewa Yesu ba Almasihu bane ? Wannan mutumin shi ne magafcin Almasihu , tun da yayi musun Uba yayi musun Dan .
1JN 2:23     Alignment score: 0.248
No one who denies the Son has the Father . Whoever acknowledges the Son also has the Father .
Ba wanda yayi musun Dan kuma yake da Uban . Dukkan
wanda ya amince da Dan yana da Uban ma .
1JN 2:24     Alignment score: 0.286 → 0.308
As for you , let what you have heard from the beginning remain in you . If what you heard from the beginning remains in you , you will also remain in the Son and in the Father .
A game daku kuma , sai ku bari abinda kuka ji daga farko ya zauna a cikinku . Idan abin da kuka ji daga farko ya zauna
a cikinku , kuma zaku kasance a cikin Dan da kuma Uban .
1JN 2:25     Alignment score: 0.14 → 0.155
This
is the promise he gave to us eternal life .
Alkawarin da ya bamu kenan , rai na har abada .
1JN 2:26     Alignment score: 0.302 → 0.303
I have written these things to you about those who would lead you astray .
Na rubuta maku
wadannan abubuwa ne game da wadanda zasu baudar daku .
1JN 2:27     Alignment score: 0.24
As for you , the anointing that you received from him remains in you , and you do not need anyone to teach you . But as his anointing teaches you everything and is true and is not a lie , and just as it has taught you , remain in him .
Game daku , shafewar
daku ka samu daga wurinsa tana nan a cikinku , baku bukatar wani ya koyar daku . Amma kamar yadda shafewar da kuka karba a wurinsa ta koya maku dukkan abu , kuma gaskiya ne ba karya bane , tana nan a cikinku kamar yadda a ka koya maku , ku kasance a cikinsa .
1JN 2:28     Alignment score: 0.221 → 0.226
Now , dear children , remain in him , so that when he appears , we will have boldness and not be ashamed before him at his coming .
Yanzu fa , ' ya'ya na kaunatattu , ku kasance a cikinsa domin sa'adda zai baiyyana mu zama da gabagadi ba tare
da kunya ba a gabansa sa'adda zai zo .
1JN 2:29     Alignment score: 0.304 → 0.304
If you know that he is righteous , you know that everyone who does what is right has been born from him .
Idan kun sani shi mai adalci ne , kun sani dukkan
wanda ke aikata adalci haifaffe ne daga wurinsa .
1JN 2     Average alignment score: 0.331 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1JN:1  2  3  4  5