Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:05
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1JN:1  2  3  4  5 


1JN 3:1     Alignment score: 0.303 → 0.301
See what kind of love the Father has given to us , that we should be called children of God , and this is what we are . For this reason , the world does not know us , because it did not know him .
Dubi
irin kaunar da Allah ya bamu , har da za a kira mu ' ya'yan Allah , haka muke kuwa . Saboda wannan dalili ne duniya bata san muba , saboda bata san shi ba .


1JN 3:2     Alignment score: 0.319 → 0.326
Beloved , we are now children of God , and it has not yet been revealed what we will be . We know that when Christ appears , we will be like him , for we will see him just as he is .
Kaunatattu , yanzu mu ' ya'yan Allahne , kuma ba a bayyana mana yadda zamu zama ba tukuna , mun sani sa'adda Almasihu zai bayyana , zamu zama kamarsa , domin zamu ganshi kamar yadda yake .
1JN 3:3     Alignment score: 0.187
Everyone who has this hope fixed on him purifies himself just as he is pure .
Dukkan
wanda yake da wannan bege game da gidan gobe ya kan tsarkake kansa , kamar yadda shima yake da tsarki .
1JN 3:4     Alignment score: 0.156 → 0.156
Everyone who sins is committing acts of lawlessness , for sin is lawlessness .
Dukkan
wanda yaci gaba da yin zunubi yana ketare shari'a kenan . Gama zunubi ketare shari'a ne .
1JN 3:5     Alignment score: 0.392
You know that Christ was revealed in order to take
away sins , and in him there is no sin .
Kun sani Almasihu ya bayyana domin ya dauke zunubai ne . Kuma a cikinsa babu zunubi .
1JN 3:6     Alignment score: 0.223 → 0.22
No one who remains in him will keep on sinning . No one who continues to sin has seen him or known him .
Ba wanda zai kasance a cikinsa da zai cigaba da yin zunubi . Ba wanda zai ci gaba da aikata zunubi da zai ce ya sanshi , ko kuma ya ganshi .
1JN 3:7     Alignment score: 0.362 → 0.356
Dear children , do not let anyone lead you astray . The one who does righteousness is righteous , just as Christ is righteous .
' Ya'yana kaunatattu , kada ku bari kowa ya baudar da ku , wanda yake aikata adalci shi adali
ne , kamar yadda Almasihu yake adali .
1JN 3:8     Alignment score: 0.356
The one who commits sin is from the devil , for the devil has sinned from the beginning . For this reason the Son of God was revealed , so that he would destroy the devil 's works .
Wanda yake aikata zunubi na ibilis ne , gama ibilis yayi zunubi tun daga farko . Dalilin haka ne Dan Allah ya bayyana , domin ya rushe ayyukan ibilis .
1JN 3:9     Alignment score: 0.302 → 0.301
Whoever has been born from God does not continue to sin because God 's seed remains in him . He can not continue to sin because he has been born of God .
Duk wanda aka haife
shi daga Allah ba ya yin zunubi , saboda irin Allah na cikinsa . Ba zaya iya ci gaba da yin zunubi ba domin an haife shi daga wurin Allah .
1JN 3:10     Alignment score: 0.249 → 0.244
In this the children of God and children of the devil are revealed : Whoever does not do what is righteous is not from God , neither is the one who does not love his brother .
Ta haka ne ake bambanta ' ya'yan Allah da ' ya'yan ibilis . Dukkan
wanda baya aikata adalci ba na Allah bane ; haka kuma wanda ba ya kaunar dan'uwansa .
1JN 3:11     Alignment score: 0.31
For this is the message that you have heard from the beginning : We should love one another .
Domin wannan shine sakon da kuka ji tun daga farko : cewa mu kaunaci junanmu ,
1JN 3:12     Alignment score: 0.36
We should not be like Cain , who was from the evil one and murdered his brother . Why did he kill him ? Because his works were evil and his brother 's righteous .
ba kamar Kayinu ba wanda yake na shaidan kuma ya kashe dan'uwansa . Me yasa ya kashe shi ? Saboda ayyukansa
miyagu ne , na dan'uwansa kuma masu adalci ne .
1JN 3:13     Alignment score: 0.441 → 0.441
Do not be amazed , my brothers , if the world hates you .
Kada kuyi mamaki ' yan'uwana , idan duniya ta ki ku .
1JN 3:14     Alignment score: 0.302 → 0.302
We know that we have passed out of death into life , because we love the brothers . Anyone who does not love remains in death .
Mun sani mun ratsa mutuwa zuwa cikin rai , saboda muna kaunar
' yan'uwa . Dukkan wanda ba ya yin kauna , shi matacce ne .
1JN 3:15     Alignment score: 0.236
Anyone who hates his brother is a murderer . You know that no murderer has eternal life residing in him .
Dukkan
wanda yake kin dan'uwansa , mai kisan kai ne . Kun kuma sani babu rai na har abada a cikin mai kisankai .
1JN 3:16     Alignment score: 0.319 → 0.316
By this we know love , because Christ laid down his life for us . We also ought to lay down our lives for the brothers .
Ta wurin haka muka san kauna , da ya ke Almasihu ya bayar da ransa saboda mu . Mu ma ya kamata mu bada ranmu saboda ' yan'uwamu .
1JN 3:17     Alignment score: 0.283
But whoever has the world 's goods , sees his brother in need , and shuts up his heart of compassion from him , how does the love of God remain in him ?
Amma duk wanda yake da kayan duniya , ya ga dan'uwansa cikin bukata
, kuma bai ji tausayinsa ba , ta yaya kaunar Allah ke cikinsa ?
1JN 3:18     Alignment score: 0.243 → 0.24
My dear children , let us not love in word nor in tongue , but in actions and truth .
' Ya'yana
kaunatattu , kada muyi kauna ta fatar baki kawai , amma muyi aikin kauna da gaskiya .
1JN 3:19     Alignment score: 0.281
It is by this we know that we are from the truth , and we assure our hearts before him .
Ta wurin haka mun sani mu masu gaskiya ne kuma mun tabbatar da zuciyarmu a gabansa .
1JN 3:20     Alignment score: 0.29 → 0.308
For if our hearts condemn us , God is greater than our hearts , and he knows all things .
Gama idan zuciyarmu bata kayar damu ba , Allah ya fi zuciyarmu girma , kuma yana sane
da kome .
1JN 3:21     Alignment score: 0.361
Beloved , if our hearts do not condemn us , we have confidence toward God .
Kaunatattu , idan zuciyarmu bata kashe mu ba , muna da gabagadi a gaban Allah .
1JN 3:22     Alignment score: 0.179
Whatever we ask we will receive from him , because we keep his commandments and do the things that are pleasing before him .
Kuma duk abin da muka nema
zamu samu a wurinsa , saboda muna kiyaye dokokinsa , muna yin abubuwan da suka gamshe shi .
1JN 3:23     Alignment score: 0.346
This
is his commandment : that we should believe in the name of his Son Jesus Christ and love one another , just as he gave us this commandment .
Kuma ummurninsa kenan : mu bada gaskiya ga sunan Dansa Yesu Almasihu , mu yi kaunar juna kuma kamar yanda ya bamu wannan doka .
1JN 3:24     Alignment score: 0.251
The one who keeps God 's commandments remains in him , and God remains in him . By this we know that he remains in us , by the Spirit whom he gave
to us .
Duk wanda yake kiyaye umarnin Allah , yana cikinsa , Allah kuma yana cikin mutumin . Ta haka muka gane cewa yana cikinmu , Ta wurin Ruhu , wanda ya bamu .
1JN 3     Average alignment score: 0.294 for 24 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1JN:1  2  3  4  5