Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1TI:1  2  3  4  5  6 


1TI 4:1     Alignment score: 0.246 → 0.248
Now the Spirit clearly says that in later times some people will leave the faith and pay attention to deceitful
spirits and the teachings of demons
To Ruhu ya fada a fili cewa , a zamanin karshe wadansu mutane za su kauce daga bangaskiya , su mai da hankalin su ga ruhohi masu rudi , da koyarwar aljannu ,


1TI 4:2     Alignment score: 0.17
in lying hypocrisy . Their own consciences will be branded .
cikin karya da munafunci
. Lamirinsu zai yi kanta .
1TI 4:3     Alignment score: 0.272 → 0.288
They will forbid to marry and to receive foods that God created for sharing with thanksgiving among those who believe and who know the truth .
Za su haramta aure da karbar abincin da Allah ya halitta , domin su raba
da godiya a cikin wadanda suka bada gaskiya suka kuma san gaskiyar .
1TI 4:4     Alignment score: 0.231
For everything created by God is good . Nothing that we take
with thanksgiving is to be rejected .
Gama duk abin da Allah ya halitta yana da kyau . Domin duk abin da muka karba da godiya , bai kamata mu ki shi ba .
1TI 4:5     Alignment score: 0.349
For it is sanctified by the word of God and prayer .
Gama an tsarkake shi ta wurin maganar Allah da addu'a .
1TI 4:6     Alignment score: 0.355 → 0.355
If you place these things before the brothers , you will be a good servant of Jesus Christ . For you are being nourished by the words of faith and by the good teaching that you have followed .
Idan ka tuna wa ' yan'uwa wadannan abubuwa za ka zama bawan kirki na Almasihu . Domin ana gina ka ne ta wurin maganar bangaskiya da kuma kyakkyawar
koyarwa wadda ka bi .
1TI 4:7     Alignment score: 0.296
But reject worldly stories loved by old women . Instead , train yourself in godliness .
Amma ka guji labaran almara wadanda tsofaffin mata ke so . Maimakon haka sai ka hori
kanka cikin bin Allah .
1TI 4:8     Alignment score: 0.249 → 0.243
For bodily training is a little useful , but godliness is useful for all things . It holds promise for this life
now and the life to come .
Domin horon jiki ya na da amfani kadan . Amma horon kai cikin bin Allah yana da amfani ga dukkan abubuwa . Gama a cikinsa akwai alkawari domin wannan rayuwar da kuma rayuwa mai zuwa .
1TI 4:9     Alignment score: 0.053 → 0.071
This
message is trustworthy and worthy of full acceptance .
Maganan nan amintacciyace ta isa a karbe ta dungum .
1TI 4:10     Alignment score: 0.277 → 0.277
For it is for this
that we struggle and work very hard . For we have hope in the living God , who is the Savior of all people , but especially of believers .
Dalilin da ya sa kenan mu ke aiki tukuru . Domin muna sa bege ga Allah mai rai , mai ceton dukkan mutane , musamman masu ba da gaskiya .
1TI 4:11     Alignment score: 0.37
Proclaim and teach these things .
Ka yi shela
ka kuma koyar da wadannan abubuwa .
1TI 4:12     Alignment score: 0.247 → 0.252
Let no one despise your youth . Instead , be an example for those
who believe , in speech , conduct , love , faithfulness , and purity .
Kada ka yarda kowa ya rena kuruciyarka . Maimakon haka , ka zama abin koyi ga dukkan masubi : a furci , hali , kauna , aminci da kuma tsarki .
1TI 4:13     Alignment score: 0.182 → 0.194
Until I come , attend to the reading , to the exhortation , and to the teaching .
Har sai na zo , ka himmatu da yin karatu , da wa'azi , da kuma koyarwa .
1TI 4:14     Alignment score: 0.174 → 0.175
Do not neglect the gift that is in you , which was given to you through prophecy
, with the laying on of the hands of the elders .
Kada ka yi sakaci da baiwar da ka ke da ita wadda aka baka ta wurin anabci sa ' ad da dattawa suka dibiya maka hannayensu .
1TI 4:15     Alignment score: 0.165 → 0.165
Care for these things . Be in them , so that your progress may be evident to all people .
Ka kula da wadannan abubuwa . Ka himmatu a cikinsu . Domin ci gabanka
ya zama sananne a idanun kowa .
1TI 4:16     Alignment score: 0.236 → 0.243
Give
careful attention to yourself and to the teaching . Continue in these things . For by doing so , you will save yourself and those who listen to you .
Ka kula da kanka da kuma koyawarka . Ci gaba a cikinsu . Domin ta yin haka ne za ka ceci kanka da masu sauraronka .
1TI 4     Average alignment score: 0.253 for 16 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of 1TI:1  2  3  4  5  6