Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LAM:1  2  3  4  5 


LAM 2:1     Alignment score: 0.435 → 0.438
The Lord has covered the daughter of Zion under the cloud of his anger . He has thrown the splendor of Israel down from heaven to earth . He has not remembered his footstool on the day of his anger .
Ubangiji rufe ɗiyar Sihiyona a karkashin gizagizan fushinsa . Ya jefar
da darajar Isra'ila ƙasa daga sama zuwa duniya . Bai tuna da matashin sawunsa a ranar fushinsa ba .


LAM 2:2     Alignment score: 0.384 → 0.408
The Lord has swallowed up and has had no compassion on all the towns of Jacob . In the days of his anger he has thrown down the fortified cities of the daughter of Judah ; in dishonor he has brought down to the ground the kingdom and its rulers .
Ubangiji haɗiye kuma ƙi jin tausayin dukkan garurruwan Yakubu . A ranar fushinsa ya jefar
da ƙayatattun biranen ɗiyar Yahuda a ƙasa ; a cikin rashin girmamawa ya saukar da mulkin da shugabaninsa ƙasa .
LAM 2:3     Alignment score: 0.413 → 0.413
With fierce anger he has cut off every horn of Israel . He has withdrawn his right hand from before the enemy . He has burned up Jacob like a blazing fire that devours everything around it .
Da zafin fushinsa ya datse kowanne ƙaho na Isra'ila . Ya cire hannun damansa daga gaban maƙiyi . Ya ƙone
Yakubu kamar harshen wuta da ke cinye dukkan abin da ke kewaye da shi .
LAM 2:4     Alignment score: 0.309 → 0.326
Like an enemy he has bent
his bow toward us , with his right is ready to shoot . He has slaughtered all who had been so pleasing to him in the tent of the daughter of Zion ; he has poured out his wrath like fire .
Kamar maƙiyansa ya ɗana bakansa gare mu , ya yi shirin harbi da hannun damansa . Ya yayyanke dukkan masu faranta masa rai a rumfar ɗiyar Sihiyona ; Ya zuba fushinsa kamar wuta .
LAM 2:5     Alignment score: 0.442
The Lord has become like an enemy . He has swallowed up Israel . He has swallowed up all her palaces . He has destroyed her strongholds . He has increased mourning and lamentation within the daughter of Judah .
Ubangiji ya zama kamar maƙiyi . Ya haɗiye Isra'ila . Ya haɗiye dukkan fadodinta . Ya hallakar
da wuraren mafakarta . Ya ƙara baƙinciki da makoki cikin ɗiyar Yahuda .
LAM 2:6     Alignment score: 0.33 → 0.334
He has attacked his tabernacle like a garden hut . He has destroyed the place of the solemn assembly . Yahweh has caused both solemn assembly and Sabbath to be forgotten in Zion , for he has despised both king and priest in the indignation of his anger .
Ya kai wa rumfar sujadarsa hari kamar bukkar gona
. Ya rusa wurin tsattsarkan taron jama'a . Yahweh yasa a mance da tattsarkar Asabar da taron jama'a a Sihiyona , gama ya wofintar da sarki da firist cikin zafin fushinsa .
LAM 2:7     Alignment score: 0.387
The Lord has rejected his altar and disowned his sanctuary . He has given over the walls of her palaces into the hand of the enemy . They have raised a shout in the house of Yahweh , as on the day of an appointed feast .
Ubangiji ya ƙi bagadinsa ya kuma musanci
tsarkakan haikalinsa . Ya ba da bangayen fadodinta ga hannun maƙiyi . Sai suka ta da ihu a gidan Yahweh , kamar ranar ayyanannen idi .
LAM 2:8     Alignment score: 0.309 → 0.313
Yahweh decided to destroy the city wall of the daughter of Zion . He has stretched out the measuring line and has not withheld
his hand from destroying the wall . He has made the ramparts and wall to lament ; together they wasted away .
Yahweh ya ƙudura ya hallakar da garun birnin ɗiyar Sihiyona . Ya miƙar da igiyar gwaji kuma bai ɗauke hannunsa daga rusar da garun ba . Ya sa kagara da garu suyi makoki ; ya wofintar da su tare .
LAM 2:9     Alignment score: 0.233 → 0.271
Her gates have sunk into the ground ; he has destroyed and broken the bars of her gate . Her king and her princes are among the nations , the law is no more and her prophets find
no vision from Yahweh .
Ƙofofinta sun lume cikin ƙasa ; ya rusar ya kuma karya shingayen kofofinta . Sarkinta da ' ya'yan sarkinta na cikin al'ummai , babu doka kuma , har anabawanta sun rasa wahayi daga Yahweh .
LAM 2:10     Alignment score: 0.34 → 0.362
The elders of the daughter of Zion sit on the ground in silence . They have thrown dust on their heads and put on sackcloth . The virgins of Jerusalem have bowed their heads to the ground .
Dattawan ɗiyar Sihiyona na zaune
shiru a ƙasa . Sun watsa ma kawunansu ƙasa suna kuma sanye da tufafin makoki . ' Yan matan Yerusalem sun russunar da kawunansu ƙasa .
LAM 2:11     Alignment score: 0.271 → 0.272
My eyes have failed from their tears ; my stomach churns ; my inner parts are poured out to the ground because of the destruction of the daughter of my people , children and infants faint in the streets of the city .
Hawayen idanuwana sun gaji da zubowa ; cikina
ya kiɗime , dukkan raina na cike da baƙinciki saboda rushewar ɗiyar mutanena , yara da jarirai sun some a titunan birnin .
LAM 2:12     Alignment score: 0.405 → 0.406
They say to their mothers , " Where is grain and wine ? " as they faint like a wounded man in the streets of the city , their lives are poured out on the bosom of their mothers .
Suka cewa uwayensu , " Ina hatsi da ruwan inabi ? " sa ' ad da suka some
kamar mutumin da ya ji ciwo a titunan birnin , rayukansu suka kasance cikin baƙinciki a hannuwan uwayensu
LAM 2:13     Alignment score: 0.368 → 0.369
What can I say to you , daughter of Jerusalem ? To what can I compare to you , that I may comfort you , virgin daughter of Zion ? Your wound is as great as the sea . Who can heal you ?
Me zan ce maki , ɗiyar Yerusalem ? Me zan kwatanta ta'aziyar
da zan yi maki ' yar Sihiyona ? Ciwonki na da girma kamar teku . Wa zai iya warkar da ke ?
LAM 2:14     Alignment score: 0.131 → 0.142
Your prophets have seen false and worthless visions for you . They have not exposed your iniquity to restore your fortunes , but for you they gave
utterances that are false and misleading .
Anabawanki sun gano wahayin ƙarya dana wofi domin ki . Ba su fallasar da laifofinki har da farfaɗo da ke daga hasarar bauta ba , amma suka fitar da maganganun ƙarya dana kaucewa daga hanya .
LAM 2:15     Alignment score: 0.33 → 0.332
All those who pass along the road clap their hands at you . They hiss and shake their heads against the daughter of Jerusalem and say , " Is this the city that they called ' The Perfection of Beauty , ' ' The Joy for All of Earth ' ? "
Dukkan waɗanda suka
wuce a hanya suna tafa maki hannuwansu . Suna tsãki suna kaɗa kai gãba da ' yar Yerusalem suna cewa , " Ba wannan ne birnin da ake kira ' Cikakken Kyau , ' ' Farin Cikin dukkan Duniya ' ba ? "
LAM 2:16     Alignment score: 0.281 → 0.289
All your enemies open their mouths against you . They sneer and grind their teeth in rage and say , " We have swallowed her up ! This is the day we have waited for ! We have lived to see it ! "
Dukkan maƙiyanki
sun buɗe bakunansu suna maki ba'a . Suna gwalo da cizon baki da cewa , " Mun haɗiye ta ! Wannan ce ranar da muke jira ! Muna jiran ganinta ! "
LAM 2:17     Alignment score: 0.28
Yahweh has done what he planned to do . He has fulfilled his word . He has overthrown you without pity , for he has permitted the enemy to rejoice over you ; he has lifted up the horn of your enemies .
Yahweh ya aikata abin da ya shirya zai yi . Ya cika maganarsa . Ya tumɓuke ki da rashin tausayi , gama ya bai wa maƙiya
dama su yi farinciki a kan ki ; ya ɗaga ƙahon maƙiyanki .
LAM 2:18     Alignment score: 0.309 → 0.309
Their heart cried out to the Lord , walls of the daughter of Zion ! Make your tears flow down like a river day and night . Give
yourself no relief , your eyes no relief .
Zuciyarsu ta yi kuka ga Ubangiji , garun ' yar Sihiyona ! Ki sa hawayenki su kwararo ƙasa kamar kogi dare da rana . Kar ki ba kanki da idanunki hutu ,
LAM 2:19     Alignment score: 0.346 → 0.345
Arise
, cry out in the night , at the beginning of the night watches ! Pour out your heart like water before the face of the Lord . Lift up your hands to him for the lives of your children who faint with hunger at the corner of every street . "
Tashi , yi kuka da dare , sau da yawa da almuru ! Ki zubo da zuciyarki kamar ruwa a gaban fuskar Ubangiji . Ki ɗaga hannuwanki gareshi domin rayukan ' ya'yanki waɗanda suka some da yunwa a kowanne gefen titi .
LAM 2:20     Alignment score: 0.285 → 0.282
See , Yahweh , and consider those you have dealt in this way . Should women eat the fruit of their wombs , the children whom they have cared for ? Should priest and prophet be slaughtered in the sanctuary of the Lord ?
Duba , Yahweh , ka kula da waɗanda ka yi masu haka . Shin mata zasu iya cinye ' ya'yan cikinsu , ' ya'yan da suka yi renonsu ? Yana yiwuwa a kashe firist da annabi a rumfar
sujada ta Ubangiji ?
LAM 2:21     Alignment score: 0.296 → 0.296
Both the young and the old lie on the dust of the streets . My young women and my young men have fallen by the sword ; you have slaughtered them without taking pity on them .
Matasa da tsofaffi na kwance a ƙurar
titunan . " Yan mata da samari sun făɗi ta takobi ; yanka su ba tare da tausayinsu ba .
LAM 2:22     Alignment score: 0.238 → 0.25
You have summoned , as you would call the people to a feast day , my terrors on every side , on the day of the anger of Yahweh no one escaped or survived ; those I cared for and raised , my enemy has destroyed .
yi kira , kamar yadda kake kiran mutane a ranar idi , ina fargaba a kowanne gefe , a ranar fushin Yahweh , babu wanda zai kuɓuta ko ya rayu
; waɗanda na lura na kuma tasar da su , maƙiyana sun hallakar da su .
LAM 2     Average alignment score: 0.331 for 22 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LAM:1  2  3  4  5