Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:02
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LAM:1  2  3  4  5 


LAM 3:1     Alignment score: 0.337 → 0.335
I am a man who has seen misery under the rod of Yahweh 's fury .
Ni ne mutumin da yaga
wuya a ƙarƙashin sandar fushin Yahweh .


LAM 3:2     Alignment score: 0.338
He drove
me away and caused me to walk in darkness rather than light .
Ya kore ni waje ya kuma sanya ni in yi tafiya cikin duhu a maimakon haske .
LAM 3:3     Alignment score: 0.145
Surely he turned his hand against me again and again , the whole day long .
Hakika ya juye
hannuwansa gãba da ni ba sau ɗaya ba , ba sau biyu ba a dukkan rana .
LAM 3:4     Alignment score: 0.174 → 0.244
He made my flesh and my skin waste away ; he broke
my bones .
Ya maida naman jikina da fatar jikina banza ; ya karya kassusuwana .
LAM 3:5     Alignment score: 0.148 → 0.148
He built
up siege works against me , and surrounded me with bitterness and hardship .
Ya kewaye ni kamar birnin da aka kawo masa hari , ya kuma kewaye ni da baƙinciki da matsananciyar wahala .
LAM 3:6     Alignment score: 0.362
He made me live in dark places , like those who died
long ago .
Yasa na zauna a wurare masu duhu , kamar waɗanda suka mutu da daɗewa .
LAM 3:7     Alignment score: 0.283
He built a wall around me and I can not escape . He made my chains heavy
Ya gina garu kewaye da ni kuma ba zan iya kuɓuta ba . Yasa sarƙoƙina
sun nawaita
LAM 3:8     Alignment score: 0.194
and though I call out and cry for help , he shut out my prayer .
kuma ko da na yi kiran neman taimako , sai ya ƙi jin addu'ata
LAM 3:9     Alignment score: 0.165
He blocked my path with a wall of hewn stone ; he made my paths crooked .
Ya tare hanyata da garun sassaƙaƙƙun duwatsu ; ya maida hanyoyina
karkatattu .
LAM 3:10     Alignment score: 0.332
He is like a bear waiting to ambush me , a lion in hiding ;
Ya yi kamar damisa da ke mani kwanto , Zaki na boyewa ;
LAM 3:11     Alignment score: 0.105
he turned aside
my paths , he has made me desolate .
ya bauɗar da hanyoyina , ya yashe ni .
LAM 3:12     Alignment score: 0.128 → 0.154
He bent
his bow and set me as a target for his arrow .
Ya ja bakansa ya sa na zama abin da kibiyarsa zata harba .
LAM 3:13     Alignment score: 0.263
He pierced my kidneys with the arrows of his quiver .
Ya soke ƙodojina
da kiɓiyoyin kwarinsa .
LAM 3:14     Alignment score: 0.402
I became
a laughingstock to all my people , the object of their taunting all day long .
Na zama abin dariya ga dukkan mutane , wani abin yi wa zambo a dukkan yini .
LAM 3:15     Alignment score: 0.318
He filled me with bitterness and forced me to drink wormwood .
Ya cika ni da ɓacin rai ya kuma tilasta ni sha ruwan ɗaci .
LAM 3:16     Alignment score: 0.226
He has made my teeth grind with gravel , and he made me cower in the ashes .
Ya haƙorana
niƙa da tsakuwa ; ya tura ni ƙasa cikin ƙura .
LAM 3:17     Alignment score: 0.271
My soul is deprived of peace ; I have forgotten what happiness is .
An raba
raina da salama ; Na mance da mene ne ma farinciki .
LAM 3:18     Alignment score: 0.336
So I say , " My endurance has perished and so has my hope in Yahweh . "
Saboda haka na ce , " jimirina ya ƙare haka kuma begena
ga Yahweh "
LAM 3:19     Alignment score: 0.391 → 0.393
Remember my affliction and my wanderings , the wormwood and bitterness .
Tuna da azabata da yawace - yawacena , ɗacin rai da baƙinciki .
LAM 3:20     Alignment score: 0.192
I continually remember it and I am bowed down within me .
Ina ci gaba da tunawa da ita ina kuma russunawa ƙasa a cikin rai na .
LAM 3:21     Alignment score: 0.32
But I call this to mind and therefore I have hope :
Amma ina nazarin wannan a zuciyata saboda haka ina da bege :
LAM 3:22     Alignment score: 0.259
The steadfast love of Yahweh never ceases and his compassions never end ,
Kaunar
Yahweh madawwamiya ba ta ƙarewa kuma tausayinsa baya zuwa ga ƙarshe ,
LAM 3:23     Alignment score: 0.335
they are new every morning ; your faithfulness is great .
suna sabuntuwa kowacce safiya
; amincinka mai girma ne .
LAM 3:24     Alignment score: 0.519
" Yahweh is my inheritance , " I said , therefore I will hope in him .
" Yahweh ne gãdona
" . Na ce , saboda haka zan yi bege a cikinsa .
LAM 3:25     Alignment score: 0.406
Yahweh is good to those who wait for him , to the one who seeks him .
Yahweh managarci ne ga waɗanda ke jiransa , kuma ga mai nemansa .
LAM 3:26     Alignment score: 0.416
It is good to wait silently for the salvation of Yahweh .
Ya yi kyau a yi shiru a jira ceton
Yahweh .
LAM 3:27     Alignment score: 0.346
It is good for a man that he bear the yoke in his youth .
Abu nagari ne mutum ya jure karkiya a cikin ƙuruciyarsa
.
LAM 3:28     Alignment score: 0.299
Let him sit alone in silence , when it is laid upon him .
Bari ya zauna shiru shi kaɗai sa ' ad da aka ɗora masa shi .
LAM 3:29     Alignment score: 0.408
Let him put his mouth in the dust there may yet be hope .
Bari ya sa bakinsa a ƙura - mai yiwuwa akwai bege .
LAM 3:30     Alignment score: 0.2 → 0.211
Let him offer his cheek to the one who strikes him , and let him be filled to the full
with reproach .
Bari ya ba da kuncinsa ga mai marinsa , kuma bari ya cika da abin kunya .
LAM 3:31     Alignment score: 0.572
For the Lord will not reject us forever ,
Gama Ubangiji ba zai ƙi mu har abada ba ,
LAM 3:32     Alignment score: 0.224 → 0.234
but though he causes grief , he will have compassion according to the abundance of his steadfast love .
Amma koda ya ke ya jawo ɓacin zuciya , zai ji tausayinmu bisa ga yawan kaunarsa marar ƙarewa ,
LAM 3:33     Alignment score: 0.274 → 0.263
For he does not afflict from his heart or torment the children of mankind .
Gama ba ya ƙuntatawa daga zuciyarsa , ko cakuna
ga ' yan adam .
LAM 3:34     Alignment score: 0.225 → 0.255
To crush underfoot all the prisoners of the earth ,
Domin a rugurguza
a karkashin kafafunsa dukkan ɗaurarrun duniya ,
LAM 3:35     Alignment score: 0.329 → 0.33
to deny a man justice in the presence of the Most High ,
a hana yiwa mutum adalci a gaban maɗaukaki ,
LAM 3:36     Alignment score: 0.312
to deny justice to a person the Lord would not approve such things !
a hana adalci ga mutum - Ubangiji ba zai amince da abubuwa haka ba .
LAM 3:37     Alignment score: 0.258
Who has spoken and it came
to pass , unless the Lord decreed it ?
Wa ya yi magana kuma ta cika , idan ba Ubangiji ya umarta ta ba ?
LAM 3:38     Alignment score: 0.205 → 0.213
Is it not from the mouth of the Most High that both calamities and the good come
?
Ba daga bakin Maɗaukaki ne masifu da nagargarun abubuwa ke fitowa ba ?
LAM 3:39     Alignment score: 0.279
How can any person alive
complain ? How can a person complain about the punishment for his sins ?
Ta yaya wani rayayye zai yi gunaguni ? Ta yaya mutum zai yi gunaguni game da hukuncin zunubansa ?
LAM 3:40     Alignment score: 0.455
Let us examine our ways and test them , and let us return to Yahweh .
Bari mu auna hanyoyinmu mu gwada su , mu kuma juyo ga Yahweh .
LAM 3:41     Alignment score: 0.5 → 0.5
Let us lift up our hearts and our hands to God in the heavens :
Bari mu daga zukatanmu da hannuwanmu ga Allah a sammai .
LAM 3:42     Alignment score: 0.271
" We have transgressed and rebelled , and you have not forgiven .
" Mun yi laifofi da tayarwa , kuma baka
gafarta ba .
LAM 3:43     Alignment score: 0.387
You have covered yourself with anger and pursued us , you have killed and you have not spared .
Ka rufe kanka da fushi ka kuma kore
mu , ka kashe kuma ba ka keɓe mu ba .
LAM 3:44     Alignment score: 0.236 → 0.25
You have covered yourself with a cloud so that no prayer can pass through .
Ka rufe kanka da giza
- gizai yadda babu addu'ar da zata wuce ciki .
LAM 3:45     Alignment score: 0.254
You have made us like filthy scum and refuse among the nations .
Ka maishe mu kamar ƙazantaccen juji na wofi a cikin al'ummai .
LAM 3:46     Alignment score: 0.459
All our enemies curse us ,
Dukkan maƙiyanmu sun la'anta mu ,
LAM 3:47     Alignment score: 0.16 → 0.175
panic and pitfall have come
upon us , ruin and destruction .
fargaba da tsoro da lalacewa da hallaka sun auko mana .
LAM 3:48     Alignment score: 0.322
My eyes flow with streams of tears because my people are destroyed .
Idanuwana na fitar da maɓulɓulan
hawaye saboda mutanena da aka hallaka .
LAM 3:49     Alignment score: 0.242
My eyes will shed tears without ceasing , without relief ,
Idanuwana za su zubar da hawaye marar ƙarewa ; babu tsayawa
,
LAM 3:50     Alignment score: 0.326 → 0.391
until Yahweh from heaven looks down and sees .
har sai ya dubo
ƙasa kuma Yahweh zai duba daga sama .
LAM 3:51     Alignment score: 0.228 → 0.224
My eyes cause me grief because of all the daughters of my city .
Idanuwana sun sa ni matsananciyar wahala
saboda dukkan ' yan matan birnina .
LAM 3:52     Alignment score: 0.225 → 0.248
I have been hunted like a bird by those who were my enemies ; they hunted me without a reason .
Maƙiyana
na farauta ta kamar waɗanda ke kamun tuntsu ; suna ta farauta ta ba dalili .
LAM 3:53     Alignment score: 0.353
They cast me into a pit and they threw a stone on me ,
Sun jefa ni cikin rami suka kuma jefe
ni da dutse ,
LAM 3:54     Alignment score: 0.231
and they caused waters to overflow , covering my head . I said , ' I have been cut off ! '
har ruwa ya zuba a bisa kaina . Na ce , " An datse ni ! '
LAM 3:55     Alignment score: 0.528 → 0.609
I called on your name , Yahweh , from the depths of the pit .
Yahweh , na kira sunanka daga rami mai zurfi .
LAM 3:56     Alignment score: 0.341 → 0.362
You heard my voice when I said , ' Do not close your ear to my cry for help . '
Ka ji muryata sa ' ad da na ce , ' Kada ka rufe kunnuwanka ga kukana na neman taimako . '
LAM 3:57     Alignment score: 0.484
You came near on the day I called on you ; you said , ' Do not fear . '
Ka zo kusa a ranar da na kira ka ; ka ce , ' kada kaji tsoro . '
LAM 3:58     Alignment score: 0.289
Lord , you defended my case , you saved my life
!
Ubangiji , ka yi mani kariya , ka cece ni !
LAM 3:59     Alignment score: 0.221 → 0.244
Yahweh , you have seen the wrong they have done to me ; judge my case .
Yahweh , ka ga abu marar kyau da aka yi mani ; ka zama alƙalina .
LAM 3:60     Alignment score: 0.062 → 0.061
You have seen their insults , all their plots against me
Ka ga zagi
da ƙulle - ƙullen da suke yi mani .
LAM 3:61     Alignment score: 0.366 → 0.369
You have heard their scorn , Yahweh , and all their plans regarding me .
Ka ji reninsu , Yahweh , da dukkan shirin
da suke yi a kai na .
LAM 3:62     Alignment score: 0.236
The lips and the accusations
of my enemies come against me all the day .
Leɓunan waɗanda suke yi mani tayarwa , da zarginsu sun zo gãba da ni dukkan rana .
LAM 3:63     Alignment score: 0.271
Look at how they sit and then rise up ; they mock me with their songs .
Duba yadda suke
zama da tashi ; suna yi mani ba'a da waƙoƙinsu .
LAM 3:64     Alignment score: 0.303
Pay back to them , Yahweh , according to what they have done .
Yahweh , ka rama mani bisa ga abin da suka yi .
LAM 3:65     Alignment score: 0.221
You will let their hearts be shameless ! May your condemnation be upon them !
Za ka bar zukatansu a rashin kunya ! Da ma hukuncinka ya auka masu !
LAM 3:66     Alignment score: 0.533
You pursue them in anger and destroy them from under the heavens , Yahweh ! "
Ka rarakesu a cikin fushinka ka hallaka su daga ƙarƙashin sammai , Yahweh ! "
LAM 3     Average alignment score: 0.3 for 66 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of LAM:1  2  3  4  5