Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


MRK 2:1     Alignment score: 0.442
When he came
back to Capernaum after a few days , it was heard that he was at home .
Da ya dawo Kafarnahum bayan yan kwanaki kadan , aka ji cewa yana gida .


MRK 2:2     Alignment score: 0.333 → 0.332
So many gathered there that there was no more space , not even at the door , and Jesus spoke the word to them .
Da yawa suka
taru a can , ba wuri har kofa , sai Yesu ya yi masu magana .
MRK 2:3     Alignment score: 0.285
Then some men came to him who were bringing a paralyzed man ; four people were carrying him .
Sai wadansu mutane su ka zo wurinsa dauke
da wuni mutum shanyayye , mutane hudu na dauke da shi .
MRK 2:4     Alignment score: 0.182
When they could not get near him because of the crowd , they removed the roof that was above Jesus , and after they made an opening , they lowered the bed the paralyzed man was lying on .
Lokacin da ba su iya zuwa kusa da shi ba domin yawan jama'a , sai su ka daye jinkar dakin daidai da inda ya ke . Bayan da suka
huda ramin suka saukar da gado wanda shanyayyen ke kwance a kai .
MRK 2:5     Alignment score: 0.403
Seeing their faith , Jesus said to the paralyzed man , " Son , your sins are forgiven . "
Da ganin bangaskiyarsu , Yesu ya ce wa shanyayyen mutumin , " Da , an gafarta maka
zunuban ka " .
MRK 2:6     Alignment score: 0.268 → 0.269
Now some of the scribes were sitting there , and they reasoned in their hearts ,
Amma wadansu marubuta da ke zaune a nan , suka yi tunani aransu .
MRK 2:7     Alignment score: 0.32 → 0.335
" How can this man speak
this way ? He blasphemes ! Who can forgive sins but God alone ? "
Yaya wannan mutum zai yi magana haka ? Ya yi sabo ! wa ke iya gafarta zunubi " sai Allah kadai ? "
MRK 2:8     Alignment score: 0.332
Immediately Jesus knew
in his spirit what they were thinking among themselves . He said to them , " Why are you thinking this in your hearts ?
Nan da nan Yesu ya sani a ruhunsa , abinda suke tunani a tsakaninsu . Ya ce masu , " Me ya sa kuke tunanin wannan a zuciyarku ?
MRK 2:9     Alignment score: 0.27
What is easier to say to the paralyzed man , ' Your sins are forgiven ' or to say ' Get up , take up your bed , and walk ' ?
Me yafi sauki a cewa shanyayyen mutumin , ' An gafarta maka
zunuban ka ' ko kwa a ce masa , ' tashi , ka dauki shinfidarka , ka yi tafiyarka ' ?
MRK 2:10     Alignment score: 0.346
But in order that you may know that the Son of Man has authority on earth to forgive sins , " he said to the paralytic ,
Amma domin ku san cewa Dan mutum na da ikon gafarta zunubi
a duniya , ya ce wa shanyayyen ,
MRK 2:11     Alignment score: 0.423
" I say to you , get up , take
up your mat , and go to your house . "
" Na ce maka , tashi , dauki tabarmanka , ka tafi gidan ka . "
MRK 2:12     Alignment score: 0.241
He got up and immediately took
up the mat , and went out of the house in front of everyone , so that they were all amazed and they gave glory to God , and they said , " We never saw anything like this . "
Sai nan da nan ya tashi ya dauki tabarmarsa , ya fita gidan a gabansu , dukansu su ka yi mamaki , su ka girmama Allah , " suka ce ba mu taba ganin abu irin wannan ba . "
MRK 2:13     Alignment score: 0.265
He went out again by the lake , and all the crowd came to him , and he taught them .
Ya sake fita gefen tafki , dukan
taron jama'a suka zo wurinsa , sai ya koya masu .
MRK 2:14     Alignment score: 0.372
As he passed by , he saw Levi son of Alphaeus sitting at the tax collector
's tent and he said to him , " Follow me . " He got up and followed him .
Sa'adda ya na wucewa , ya ga Levi dan Halfa yana zaune a wurin karbar haraji , sai ya ce masa , " Ka biyo ni . " Ya tashi , ya bi shi .
MRK 2:15     Alignment score: 0.347 → 0.347
Jesus was having a meal in Levi 's house and many tax collectors
and sinful people were dining with him and his disciples , for there were many and they followed him .
Sa'adda Yesu ya shiga gidan Levi yana cin abinci , masu karbar haraji da masu zunubi da yawa su ka zo wurinsa da almajiransa , jama'a masu yawan gaske suka ka bi shi .
MRK 2:16     Alignment score: 0.455
When the scribes , who were Pharisees , saw that Jesus was eating with the sinful people and tax collectors
, they said to his disciples , " Why does he eat with tax collectors and sinful people ? "
Da Marubuta wadanda su ke Farisawa , sun ga cewa Yesu na cin abinci da masu zunubi da masu karbar haraji , sai su ka ce wa almajiransa , " Me ya sa ya ke ci da masu karbar haraji da mutane masu zunubi ? "
MRK 2:17     Alignment score: 0.374 → 0.384
When Jesus heard this he said to them , " People who are strong in body do not need a physician ; only people who are sick need one . I did not come to call righteous people , but sinful people . "
Da Yesu ya ji wannan ya ce masu , " Mutane wadanda ke da lafiya a jiki ba su bukatar
likita ; sai dai ko marasa lafiya ke bukatarsa . Ban zo domin in kira mutane masu a dalci ba , amma mutane masu zunubi . "
MRK 2:18     Alignment score: 0.597
Now John 's disciples and the Pharisees were fasting . Some people came and said to him , " Why do John 's disciples and the disciples of the Pharisees fast , but your disciples do not fast ? "
Almajiran Yahaya da Farisawa suna azumi , sai wadansu mutane suka
zo suka ce , " Don me almajiran Yahaya da almajiran Farisawa na azumi amma na ka almajiran ba su yi ? "
MRK 2:19     Alignment score: 0.333
Jesus said to them , " Can the wedding attendants fast while the bridegroom is still with them ? As long as they have the bridegroom with them , they can not fast .
Sai Yesu yace masu , " Abokan
ango , za su yi azumi sa'adda ango yake tare da su ? muddin suna tare da ango ba za su yi azumi ba .
MRK 2:20     Alignment score: 0.465
But the days will come when the bridegroom will be taken away from them , and in those
days , they will fast .
Amma kwanaki za su zo da za a dauki angon daga gare su , a wadancan kwanakin ne , za su yi azumi .
MRK 2:21     Alignment score: 0.091
No man sews a piece of new cloth on an old garment , otherwise the patch will tear away from it , the new from the old , and there will be a worse tear
.
Babu wanda zai dinka sabuwar riga ya hada ta da tsohuwar riga , sai rigar ta yage , kuma ta yi mummunar yagewa .
MRK 2:22     Alignment score: 0.298 → 0.301
No man puts new wine into old wineskins , otherwise the wine will burst the skins and both the wine and the wineskins
will be lost . Instead , put new wine into fresh wineskins . "
Babu wanda zai sa sabon ruwan inabi a cikin tsohuwar salka , ai sai salkar ta fashe kuma ruwan inabin ya zube . duka biyu ruwan inabin da salkar arasa su . A maimakon haka , sai ka sanya sabon ruwan inabi cikin sabuwar salka . "
MRK 2:23     Alignment score: 0.489
On the Sabbath day Jesus went through some grainfields , and his disciples began to pick heads of grain .
A ranar asabar Yesu ya tafi cikin gonakin hatsi , sai almajiransa su ka fara zagar hatsi ,
MRK 2:24     Alignment score: 0.389
The Pharisees said to him , " Look , why are they doing something that is not lawful on the Sabbath day ? "
Sai Farisawa su ka ce masa , " Duba , don me suke yin abin da bai dace a yi ranar Asabar ba ? "
MRK 2:25     Alignment score: 0.345
He said to them , " Have you never read what David did when he was in need
and hungry he and the men who were with him
Yace masu , Ba ku karanta ba abinda Dauda ya yi sa'adda yake jin yunwa , shi da mutanen da ke tare da shi ?
MRK 2:26     Alignment score: 0.33 → 0.338
how he went into the house of God when Abiathar was high priest , and ate the bread of the presence , which it is unlawful for anyone to eat except the priests , and he even gave
some to those who were with him ? "
Yadda ya shiga gidan Ubangiji , sa'adda Abiyata ya ke babban firist , ya ci gurasa da ke ta firist wadda bai dace wani ya ci ba sai Firistoci . Har kuma ya ba wadanda ke tare da shi ? "
MRK 2:27     Alignment score: 0.458
Jesus said , " The Sabbath was made for mankind , not mankind for the Sabbath .
Yesu yace , " Asabar an yi ta don mutum ne , ba a yi mutum don Asabar ba .
MRK 2:28     Alignment score: 0.514
Therefore , the Son of Man is Lord , even of the Sabbath . "
Saboda haka , Dan Mutum Ubangiji ne , har da na Asabar . "
MRK 2     Average alignment score: 0.347 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16