Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


MRK 7:1     Alignment score: 0.378
The Pharisees and some of the scribes who had come from Jerusalem gathered around him .
Farisawa suka
taru wurin Yesu tare da wadansu marubuta wadda suka zo daga Urushalima .


MRK 7:2     Alignment score: 0.35 → 0.354
They saw that some of his disciples ate bread with hands that were defiled , that is , unwashed .
Sun ga cewa wasu daga cikin almajiransa sun ci gurasa da hannuwa marasa tsabta , wato , basu wanke hannu ba ,
MRK 7:3     Alignment score: 0.387
( For the Pharisees and all the Jews do not eat unless they wash their hands , because they hold to the tradition
of the elders .
( Domin Farisawa da dukan Yahudawa ba su cin abinci sai dole sun wanke hannu da kyau domin suna kiyaye al'adun dattawa .
MRK 7:4     Alignment score: 0.227 → 0.232
When the Pharisees come
from the marketplace , they do not eat unless they bathe themselves , and they hold fast to many other traditions , such as the washing of cups , pots , copper vessels , and the couches upon which they eat . )
Idan Farisawa suka dawo daga kasuwa , wajibi ne su yi wanka kamin su ci abinci . Akwai sauran al'adun da suke kiyayewa , kamar wanke moda , tukwane , da wasu santula na dalma , har da dakin cin abinci . )
MRK 7:5     Alignment score: 0.443 → 0.458
The Pharisees and the scribes asked Jesus , " Why do your disciples not walk according to the tradition
of the elders , for they eat their bread with unwashed hands ? "
Farisawa da Marubuta suka tambaye Yesu , " Don me almajiran ka basu kiyaye al'adun dattawa , domin suna cin abinci ba tare da sun wanke hannu ba ? "
MRK 7:6     Alignment score: 0.355 → 0.359
But he said to them , " Isaiah prophesied well about you hypocrites . He wrote
, ' This people honors me with their lips , but their heart is far from me .
Amma ya amsa masu cewa , " Ishaya ya yi anabci akan ku masu bautan ganin ido , da ya rubuta cewa ' wadanan mutane suna girmama ni a baka amma zuciyar su tana nesa da ni .
MRK 7:7     Alignment score: 0.247
Empty worship they offer me , teaching the rules of men as their doctrines . '
Sujadar
wofi suke mani suna koyar da ka'idodi na mutane a matsayin rukunansu ' " .
MRK 7:8     Alignment score: 0.219
You abandon the commandment of God and hold fast to the tradition
of men . "
Kun watsar da dokar Allah sai kuka rungumi al'adun mutane .
MRK 7:9     Alignment score: 0.214 → 0.222
He also said to them , " How well you reject the commandment of God so you may keep your tradition
!
Sai yace masu , kun yi nasara wurin kau da dokokin Allah domin ku kiyaye al'adun ku na mutane .
MRK 7:10     Alignment score: 0.213
For Moses said , ' Honor your father and your mother , ' and , ' He who speaks evil of his father or mother will surely die . '
Koda shike Musa ya rubuta cewa , " ka girmama Ubanka
da Uwarka " , kuma , " duk wanda ya zagi Ubansa ko Uwatasa , ya cancanci mutuwa nan take " .
MRK 7:11     Alignment score: 0.341 → 0.35
But you say , ' If a man says to his father or mother , " Whatever help you would have received from me is Corban " ' ( that is to say , ' Given to God ' ) ,
Amma kun ce , ' idan mutum ya ce wa iyayensa
, " duk taimakon da ya cacanci ku samu daga guna ya zama kebabbe ( wato , ' na mika wa Allah ) " ' .
MRK 7:12     Alignment score: 0.247
then you no longer permit him to do anything for his father or his mother .
Sabo da haka , kun ba shi izini kada ya yi wa Ubansa ko Uwatasa wani abu .
MRK 7:13     Alignment score: 0.179 → 0.188
You are making the commandment of God void by your tradition
which you have handed down . And many similar things you do . "
Kuna mayar da dokan Allah abin banza , sabili da al'adun ku da kuka mika masu . Wannan , da wasu abubuwa kamar haka kuke yi . "
MRK 7:14     Alignment score: 0.219
He called the crowd again and said to them , " Listen to me , all of you , and understand .
Ya kara kiran taron jama'ar
yace masu , " ku kasa kunne gareni , kuma ku gane .
MRK 7:15     Alignment score: 0.188
There is nothing from outside of a person that can defile him when it enters into him . It is what comes out of the person that defiles him . "
Babu wani abu daga wajen mutum da zai iya gurbatar da shi har idan ya shiga cikinsa . Amma , abinda ya fita daga cikinsa shike gurbatar da shi "
MRK 7:17     Alignment score: 0.411
Now when Jesus left the crowd and entered the house , his disciples asked him about the parable .
Da Yesu ya bar taron jama'ar
, ya shiga gida , sai almajiransa suka tambaye shi ma'anar wannan misali .
MRK 7:18     Alignment score: 0.294 → 0.297
Jesus said , " Are you also still without understanding ? Do you not see that whatever enters into a person from outside can not defile him ,
Sai Yesu yace , ' ashe baku
da ganewa ? ko baku sani cewa abin da ya shiga cikin mutum daga waje ba zai iya gurbatar da shi ba ,
MRK 7:19     Alignment score: 0.249
because it can not go into his heart , but it goes into his stomach and then passes
out into the latrine ? " With this statement Jesus declared all foods clean .
domin ba zai iya kai wa cikin zuciyarsa ba , sai dai ya shiga cikin sa ya kuma fita a matsayin bayan gari a salga " . Da wannan magana , Yesu ya mayar da dukan abinci ya zama da tsabta .
MRK 7:20     Alignment score: 0.178 → 0.181
He said , " It is that which comes out of the person that defiles him .
Ya ce , abinda ke cikin mutum shike gurbatar da shi
MRK 7:21     Alignment score: 0.28
For from within a person , out of the heart , proceed evil thoughts , sexual immorality , theft , murder ,
Domin daga cikin mutum , kuma daga cikin zuciyarsa ne , mugun tunani
, lalata , sata , kisa ,
MRK 7:22     Alignment score: 0.287
adultery , coveting , wickedness , deceit , sensuality , envy , slander , pride , folly .
zina , kwadayi , mugunta , hai'inci
, mugun guri , kishi , zargi , girmankai , wawanci .
MRK 7:23     Alignment score: 0.299
All these evils come
from within , and they are what defile a person . "
Duk wadannan miyagun abubuwa suna fitowa ne daga cikin mutum , kuma suke gurbatar da shi . "
MRK 7:24     Alignment score: 0.292
He got up from there and went away to the region of Tyre and Sidon . There he went into a house and he wanted no one to know where he was , but he could not be hidden .
Ya tashi daga nan ya tafi shiyyar
Sur da Sida . Ya shiga wani gida don baya son wani ya sani cewa yana nan , amma bai iya boyuwa ba .
MRK 7:25     Alignment score: 0.185 → 0.185
In fact , as soon a woman whose little daughter had an unclean spirit heard about him , she came and fell down at his feet .
Amma nan da nan wata mace , wadda diyarta ke da mugun
ruhu - wannan mace kuwa ta ji game da Yesu sai ta zo ta durkusa a gabansa .
MRK 7:26     Alignment score: 0.14 → 0.193
Now the woman was a Greek , a Syrophoenician by descent . She begged him to cast out the demon from her daughter .
Matar yar kasar Girka ce , kuma asalinta daga Fonishiya take . Ta roke shi da ya fitar da mugun
ruhun nan daga diyarta .
MRK 7:27     Alignment score: 0.227 → 0.239
He said to her , " Let the children first be fed . For it is not right to take
the children 's bread and throw it to the dogs . "
Sai ya ce mata , " Bari a ciyar da ' ya'ya tukuna . Domin bai kamata a dauki abincin yaya a ba karnuka ba " .
MRK 7:28     Alignment score: 0.407 → 0.404
But she answered and said to him , " Yes , Lord , even the dogs under the table eat the children 's crumbs . "
Sai ta amsa masa cewa , " I , Ubangiji , Karnukan ma sukan ci abincin da ke fadowa daga teburin ' ya'yan . "
MRK 7:29     Alignment score: 0.166
He said to her , " Because you have said this , you are free to go . The demon has gone out of your daughter . "
Ya ce mata , " domin kin fadi
haka , kina iya ki tafi domin aljani ya fita daga diyarki . "
MRK 7:30     Alignment score: 0.228
She went back to her house and found the child lying on the bed , and the demon was gone .
Ta koma gida sai ta iske diyarta na kwance akan gado , aljanin ya fice daga jikinta .
MRK 7:31     Alignment score: 0.5
Then he went out again from the region of Tyre , and went through Sidon to the Sea of Galilee up into the region of the Decapolis .
Ya sake fita daga shiyar
Sur , ya biyo ta Sidon , har zuwa tekun Galili a shiyar Dikafolis .
MRK 7:32     Alignment score: 0.171 → 0.196
They brought to him someone who was deaf and had difficulty
speaking , and they begged him to lay his hand on him .
Sun kawo masa wani kurma , kuma bebe ne shi , suna rokansa ya dora hanuwansa a bisansa .
MRK 7:33     Alignment score: 0.233 → 0.234
He took
him aside from the crowd privately , and he put his fingers into his ears , and after spitting , he touched his tongue .
Sai ya jawo shi daga taron jama'ar , zuwa gefe , sai ya sa hanunsa a kunuwan beben bayan ya tufa yawunsa , sannan ya taba harshensa .
MRK 7:34     Alignment score: 0.319 → 0.351
He looked up to heaven , he sighed and said to him , " Ephphatha , " that is to say , " Open ! "
Ya dubi
sama , ya ja numfashi ya ce masa , " Ifatha " , wato , " bude ! "
MRK 7:35     Alignment score: 0.174
At once his ears were opened , his tongue was released , and he began to speak
plainly .
Nan da nan ya mayar masa da jinsa . abinda ya daure harshensa ya sake shi , sai ya fara magana da kyau .
MRK 7:36     Alignment score: 0.191 → 0.193
Jesus ordered them to tell no one . But the more he ordered them , the more abundantly they proclaimed it .
Ya umarce su da kada su gaya wa wani . Amma duk da umarnin
da yake basu , suna ta shaida shi ko'ina .
MRK 7:37     Alignment score: 0.23 → 0.23
They were extremely astonished , saying , " He has done all things well . He even makes the deaf hear and the mute speak
. "
kuma suna ta mamaki cewa , " Yayi kowanne abu da kyau , har ya sa kurame suna jin magana , da kuma bebaye na magana . "
MRK 7     Average alignment score: 0.279 for 36 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16