Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


MRK 8:1     Alignment score: 0.319 → 0.326
In those days , there was again a great crowd , and they had nothing to eat . Jesus called his disciples and said to them ,
A kwanakin nan , akwai wani gagaruman taron mutane , kuma basu da abincin ci . Yesu ya kirawo almajiransa yace masu ,


MRK 8:2     Alignment score: 0.257 → 0.258
" I have compassion on the crowd , because they continue to be with me already for three days and have nothing to eat .
" Ina tausayin taron mutanen
nan domin kwana uku kenan suna nan tare da ni babu abinci .
MRK 8:3     Alignment score: 0.178 → 0.178
If I send
them away to their home without eating , they may faint on the way . Some of them have come a long way . "
Idan na salame su su koma gidajensu ba tare da sun ci abinci ba , za su galabaita a hanya domin gidajensu na da nisa . "
MRK 8:4     Alignment score: 0.304
His disciples answered him , " Where can we get enough loaves of bread in such a deserted place to satisfy these people ? "
Almajiransa suka
amsa masa cewa , " A ina za mu iya samu gurasa a wannan jeji da zai ishi wadannan mutane haka ? "
MRK 8:5     Alignment score: 0.406
He asked them , " How many loaves do you have ? " They said , " Seven . "
Ya tambaye su , " gurasa nawa kuke da su ? " Sai suka ce , " Bakwai . "
MRK 8:6     Alignment score: 0.26
He commanded the crowd to sit down on the ground . He took
the seven loaves , gave thanks , and broke them . He gave them to his disciples to set before them , and they set them before the crowd .
Ya umarci mutanen da su zauna . Ya dauki gurasar bakwai , bayan da ya yi godiya , ya kakarya gurasar , sa'annan ya umarci almajiransa da su raba wa mutanen . Su kuwa suka raba masu .
MRK 8:7     Alignment score: 0.279 → 0.278
They also had a few small fish , and after he gave
thanks for them , he commanded the disciples to serve these as well .
Suna kuma da kananan kifaye kadan . Bayan da ya yi godiya akan su , ya umurci almajiran su rabawa mutanen .
MRK 8:8     Alignment score: 0.224
They ate and were satisfied , and they picked up the remaining broken pieces , seven large baskets .
Sun ci sun koshi . Suka tattara
ragowar , har sun cika kwanduna bakwai .
MRK 8:9     Alignment score: 0.35
There were about four thousand people . Then he sent them away .
Akwai maza kimanin dubu hudu a wurin . Yesu ya sallame su .
MRK 8:10     Alignment score: 0.388
Immediately he got into the boat with his disciples , and they went into the region of Dalmanutha .
Nan take , ya shiga jirgin ruwa da almajiransa zuwa shiyyar
Dalmanuta .
MRK 8:11     Alignment score: 0.45
Then the Pharisees came out and began to argue with him . They sought from him a sign from heaven , to test him .
Sai Farisawa suka
zo suka fara gardama da shi . Suna nema ya nuna masu alama daga sama , domin su gwada shi .
MRK 8:12     Alignment score: 0.389 → 0.39
He sighed deeply in his spirit and said , " Why does this generation seek for a sign ? Truly I say to you , no sign will be given to this generation . "
Ya ja numfashi a ruhunsa yana cewa , " Don me wannan tsarar
tana neman alama . Hakika ina gaya maku , babu wata alama da za a ba wannan tsarar . "
MRK 8:13     Alignment score: 0.242
Then he left them , got into a boat again , and went away to the other side .
Sai ya bar su ya sake shiga
jirgin zuwa hayin tafkin .
MRK 8:14     Alignment score: 0.274 → 0.323
Now the disciples had forgotten to take
bread with them . They had no more than one loaf of bread in the boat .
A lokacin nan , almajiransa sun manta su dauki gurasa . Domin gurasa daya ce tak a garesu cikin jirgin ruwan .
MRK 8:15     Alignment score: 0.398
He warned them and said , " Keep watch and be on guard against the yeast of the Pharisees and the yeast of Herod . "
Ya gargade
su , " ku yi hattara da yisti na Farisawa da Yisti na Hirudus . "
MRK 8:16     Alignment score: 0.284 → 0.29
The disciples reasoned with each other , " It is because we have no bread . "
Almajiran suka
fara tattaunawa a tsakaninsu , " Saboda ba mu da gurasa ne . "
MRK 8:17     Alignment score: 0.225
Jesus was aware of this , and he said to them , " Why are you reasoning about not having bread ? Do you not yet perceive ? Do you not understand ? Have your hearts become
so dull ?
Yesu yana sane da wannan , sa'annan ya ce masu , " Don me kuke tattaunawa akan rashin gurasa ? Har yanzu baku gane ba ? Har yanzu ba ku da sane ? Ko zuciyar ku ta duhunta ne ? "
MRK 8:18     Alignment score: 0.385
You have eyes , do you not see ? You have ears , do you not hear ? Do you not remember ?
Kuna da idanu , ba ku gani ? Kuna da kunnuwa , ba ku ji ? Ba ku tuna ba ?
MRK 8:19     Alignment score: 0.301 → 0.304
When I broke the five loaves among the five thousand , how many baskets full
of broken pieces of bread did you take up ? " They said to him , " Twelve . "
Da na kakkarya gurasar a cikin mutane dubu biyar , kwanduna nawa kuka samu ragowa ? Suka ce masa , " Goma sha biyu . "
MRK 8:20     Alignment score: 0.372 → 0.384
" When I broke the seven loaves among the four thousand , how many basketfuls did you take
up ? " They said to him , " Seven . "
Kuma da na kakarya gurasa bakwai a cikin mutane dubu hudu , kwanduna nawa kuka dauka cike da ragowar ? Suka ce masa , " bakwai . "
MRK 8:21     Alignment score: 0.206
He said , " Do you not yet understand ? "
Ya ce masu , " har yanzu baku
gane ba ? "
MRK 8:22     Alignment score: 0.349
They came to Bethsaida . The people there brought to him a blind man and begged Jesus to touch him .
Sun zo Baitsaida . Mutanen wurin suka kawo masa wani makaho , sai suka
roke shi ya taba shi .
MRK 8:23     Alignment score: 0.306 → 0.316
Jesus took
hold of the blind man by the hand , and led him out of the village . When he had spit on his eyes and laid his hands on him , he asked him , " Do you see anything ? "
Yesu ya rike hanun makahon , ya jagorance shi zuwa bayan kauyen . Da ya tofa yawunsa a idon mutumin , kuma ya dora hanunsa akan mutumin , sai ya tambaye shi " kana ganin wani abu kuwa ? "
MRK 8:24     Alignment score: 0.284
He looked up , and said , " I see men who look like walking trees . "
Ya daga ido sai ya ce , " ina ganin mutane na tafiya kamar itatuwa . "
MRK 8:25     Alignment score: 0.229 → 0.201
Then he again laid his hands upon his eyes , and the man opened his eyes , his sight was restored , and he saw all things clearly .
Ya sake dora masa hannu
a idanuwansa , mutumin ya bude idanuwansa , sai ya fara ganin gari da kyau .
MRK 8:26     Alignment score: 0.334 → 0.34
Jesus sent
him away to his home and said , " Do not enter the town . "
Yesu ya sallame shi zuwa gidansa nan take , ya ce masa , " kada ka shiga cikin garin "
MRK 8:27     Alignment score: 0.491 → 0.494
Jesus went out with his disciples into the villages of Caesarea Philippi . On the way he asked his disciples , " Who do the people say that I am ? "
Yesu da almajiransa sun shiga kauyukan kaisariya ta Filibi . Da suke
kan hanya , sai ya tambaye su , " Shin wanene mutane ke ce da ni ? "
MRK 8:28     Alignment score: 0.498
They answered him and said , " John the Baptist . Others say , ' Elijah , ' and others , ' One of the prophets . ' "
Suka amsa masa suka
ce , Yahaya mai Baftisma . Wasu suka ce , " Iliya " . wadansu kuma , ' Daya daga cikin anabawa " .
MRK 8:29     Alignment score: 0.667 → 0.667
He asked them , " But who do you say that I am ? " Peter said to him , " You are the Christ . "
Ya tambaye su , " Amma me ku ke ce da ni ? " Bitrus ya ce , " Kai ne Almasihu . "
MRK 8:30     Alignment score: 0.36
Jesus warned them not to tell anyone about him .
Yesu ya umarce
su kada su gaya wa kowa game da shi .
MRK 8:31     Alignment score: 0.427
He began to teach them that the Son of Man must suffer many things , and would be rejected by the elders and the chief priests and the scribes , and would be killed , and after three days rise up .
Sai ya fara koya masu cewa , dole ne Dan Mutum ya sha wahala , dattawa da marubuta da manyan Firistoci zasu ki shi , a kuma kashe shi . Bayan kwana uku , zai tashi daga matattu .
MRK 8:32     Alignment score: 0.227
He said this clearly . Then Peter took
him aside and began to rebuke him .
Ya fadi wannan afili . Sai Birus ya ja shi gefe ya fara tsauta masa .
MRK 8:33     Alignment score: 0.38
But Jesus turned and looked at his disciples and then he rebuked Peter and said , " Get behind me , Satan ! You are not setting your mind on the things of God , but on the things of people . "
Amma Yesu ya juya ya dubi
almajiransa sa'annan ya tsautawa Bitrus yana cewa , " Ka koma bayana Shaidan , domin kana kula da abubuwan mutane ne kawai , ba na Allah ba . "
MRK 8:34     Alignment score: 0.327 → 0.342
Then he called the crowd and his disciples together , and he said to them , " If anyone wants to follow me , he must deny himself , take
up his cross , and follow me .
Sai ya kira taron jama'ar da almajiransa a wuri daya , ya ce masu , " Duk wanda yake so ya bini , dole ne ya musunci kansa , ya dauki giciyensa ya biyo ni .
MRK 8:35     Alignment score: 0.333
For whoever wants to save his life will lose it , and whoever loses his life for my sake and for the gospel , will save it .
Domin duk wanda yake so ya ceci
ransa zai rasa shi , amma duk wadda ya rasa ransa domina da kuma bishara zai cece shi .
MRK 8:36     Alignment score: 0.224
What does it profit a person to gain the whole world and then forfeit his life
?
Me zai amfani mutum idan ya sami dukan duniya sannan ya rasa ransa .
MRK 8:37     Alignment score: 0.186
What can a person give
in exchange for his life ?
Me mutum zai bayar amaimakon ransa ?
MRK 8:38     Alignment score: 0.327 → 0.349
Whoever is ashamed of me and my words in this adulterous
and sinful generation , the Son of Man will be ashamed of him when he comes in the glory of his Father with the holy angels . "
Duk wanda ke jin kunyata ko maganata a wannan mazinaciyar tsara mai zunubi , Dan Mutum ma zai ji kunyarsa a lokacin da ya dawo cikin daukakar Ubansa da Malaiku masu tsarki . "
MRK 8     Average alignment score: 0.331 for 38 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MRK:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16