Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HEB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


HEB 7:1     Alignment score: 0.505 → 0.518
It was this Melchizedek , king of Salem , priest of God Most High , who met Abraham returning from the slaughter of the kings and blessed him .
Wannan ne Malkisadak , sarkin Salem , firist na Allah Madaukaki , wanda ya gamu da Ibrahim na dawowa daga yaki da wasu sarakuna ya kuma albarkace shi .


HEB 7:2     Alignment score: 0.423 → 0.422
It was to him that Abraham gave
a tenth of everything . His name " Melchizedek " means " king of righteousness . " His other title is " king of Salem , " that is , " king of peace . "
Ibrahim ya ba shi ushirin dukkan ganimar da ya samu . Sunansa , " Malkisadak , " ma'anar itace , " Sarkin adalci , " haka ma , " sarkin salem , " ma'anar iitace , " Sarkin salama , "
HEB 7:3     Alignment score: 0.266 → 0.266
He is without father , without mother , without ancestors , with neither beginning of days nor end of life . Instead , he resembles the Son of God , because he remains a priest forever .
Bashi da uwa bashi da uba , ba shi da lissafin asalin zuriya
, ba shi da farkon rayuwa ba shi da karshen rai . Shi firist ne na har abada , kamar Dan Allah .
HEB 7:4     Alignment score: 0.157
See how great this man was to whom the patriarch Abraham gave
a tenth of the things that he had taken in battle .
Yanzu fa dubi irin girman wannan mutum . Kakan kakanninmu Ibrahim ya bada ushira ta abubuwan da ya samo na ganimar yaki gare shi .
HEB 7:5     Alignment score: 0.26 → 0.261
The sons of Levi who receive the priesthood have a command from the law to collect tithes from the people , that is , from their brothers , even though they , too , have come
from Abraham 's body .
Kuma hakika , zuriyar Lawi da suka karbi aikin nan na firistanci suna da umarni daga shari'ar Allah cewa su karbi zakka a gun jama'a , wato , daga yan'uwan su Isra'ilawa , koda shike suma zuriyar Ibrahim ne .
HEB 7:6     Alignment score: 0.433 → 0.454
But Melchizedek , whose descent was not traced from them , received tithes from Abraham , and blessed him , the one who had the promises .
Amma Malkisadak , shi da ba zuriyar Lawi ba ne , ya karbi zakka daga Ibrahim , ya kuma albarkace shi , shi wanda ya ke da alkawarai
.
HEB 7:7     Alignment score: 0.117 → 0.123
There is no denying that the lesser person is blessed by the greater person .
Ba jayayya , karami shi ke karban albarka daga babba wanda ya girme
shi .
HEB 7:8     Alignment score: 0.182
In this case , mortal men receive tithes , but in that case it is testified that he lives on .
A wannan tsarin mutanen da ke karban zakka wata rana sai ka ga sun mutu , amma a wani kauli mutumin da ya karbi zakka a wurin Ibrahim , ance , wanzaje ne har yau .
HEB 7:9     Alignment score: 0.304 → 0.326
And , in a manner of speaking , Levi , who received tithes , also paid tithes through Abraham ,
Kuma bisa ka'ida Lawi , wanda ke karban zakka , shi ma ya bada zakka ga Ibrahim ,
HEB 7:10     Alignment score: 0.403
because Levi was in the body of his ancestor
when Melchizedek met Abraham .
Saboda kuwa Lawi na cikin tsatson Ibrahim lokacin da Malkisadak ya gamu da Ibrahim .
HEB 7:11     Alignment score: 0.287 → 0.29
Now if perfection were possible through the Levitical priesthood ( for under it the people received the law ) , what further need
would there have been for another priest to arise after the manner of Melchizedek , and not be considered to be after the manner of Aaron ?
Yanzu in da mai yiwuwa ne a sami kammala cikin aikin firistanci na Lawiyawa ( domin ta wurin ta ne aka bada shari'a ) , to ina amfanin wani firist ya zo bisa ga ka'ida irin ta Malkisadak , ba'a kuma ambaci ka'idar Haruna ba ?
HEB 7:12     Alignment score: 0.412
For when the priesthood is changed , the law must also be changed .
Don kuwa lokacin da aka canza firistanci , shari'a kuma dole ne a sauya ta .
HEB 7:13     Alignment score: 0.186
For the one about whom these things are said belongs to another tribe , from which no one has ever served at the altar .
Domin mutumin da aka fadi
wadannan abubuwa a kansa na wata kabila ne , wadda ba wani mutumin da ya taba yin aiki a kan bagadi .
HEB 7:14     Alignment score: 0.258 → 0.276
Now clearly , it is from Judah that our Lord was born , a tribe that Moses never mentioned concerning priests .
Wannan a bayyane yake Ubangijinmu ya zo ne daga zuriyar Yahuza , kabilar da Musa bai taba anbatonsu game da zancen firistanci ba .
HEB 7:15     Alignment score: 0.365
What we say is clearer yet if another priest arises in the likeness of Melchizedek .
Abinda muke fadi
a bayyane yake cewa , idan wani firist ya taso da kamanin Malkisadak .
HEB 7:16     Alignment score: 0.149 → 0.217
It was not based on the law of fleshly descent that he became
a priest , but instead was based on the power of an everlasting life .
Wannan sabon firist , ba firist ne da ya taso bisa ga ka'idar zuriya ta yan'adam ba , amma ya zama firist ne ta rayuwa mai iko marar shudewa .
HEB 7:17     Alignment score: 0.288
For scripture witnesses
about him : " You are a priest forever after the manner of Melchizedek . "
Domin a rubuce yake cikin littafi ga me da shi ; " Kai firist ne na har'abada bisa ga tsari irin na Malkisadak . "
HEB 7:18     Alignment score: 0.162
For the former regulation is set aside
because it is weak and useless ,
Domin doka ta fari an ajiye ta a gefe guda saboda rarrauna ce kuma marar amfani .
HEB 7:19     Alignment score: 0.152 → 0.155
( for the law made nothing perfect ) , and a better hope is introduced , through which we come
near to God .
Don kuwa shari'a ba ta iya kamalta kome . Amma fa a kwai bege mai kyau a nan gaba wanda ta gare shi ne zamu sami iso a gun Allah .
HEB 7:20     Alignment score: 0.153 → 0.172
And it was not without an oath ! Others became
priests without any oath ,
Kuma wannan kyakkyawan bege baya faruwa ba tare da rantsuwa ba , don kuwa su wadancan firistocin ba su dauki wata rantsuwa ba .
HEB 7:21     Alignment score: 0.371 → 0.374
but he became
a priest when God said to him , " The Lord has sworn and he will not change his mind : ' You are a priest forever . ' "
Amma Allah yayi rantsuwa game da Yesu cewa , " Ubangiji ya rantse ba kuwa zai fasa tunaninsa ba ; ' Kai firist ne har'abada . ' "
HEB 7:22     Alignment score: 0.2 → 0.213
By this also Jesus has given the guarantee of a better covenant .
Ta wurin haka Yesu ya bada tabbatacce da kuma ingataccen alkwari
.
HEB 7:23     Alignment score: 0.202
The former priests were many in number , since death prevented them from continuing in office .
Hakika , mutuwa ta hana firistoci su yi aiki
har'abada . Wannan shi ya sa akwai firistoci da yawa daya bayan daya .
HEB 7:24     Alignment score: 0.247 → 0.267
But because Jesus continues to live forever , he has a permanent priesthood .
Amma da shi ke Yesu na rayuwa ne har'abada , aikinsa
na firist ba a musanya shi sam sam .
HEB 7:25     Alignment score: 0.199 → 0.217
Therefore he is also able to save completely those who approach God through him , because he always lives to intercede for them .
Domin haka kuma yana da cikakken ikon ceton wadanda ke gusowa ga Allah ta wurinsa , domin kullum a raye ya ke yana kuma roko dominsu
HEB 7:26     Alignment score: 0.293 → 0.31
For such a high priest is suitable for us . He is sinless , blameless , pure , separated from sinners , and has become
higher than the heavens .
. Domin irin wannan babban firist shi ne ya dace da mu . Ba shi da zunubi , marar abin zargi , tsarkakakke , kebabbe daga masu zunubi , ya na sama da sammai dukka .
HEB 7:27     Alignment score: 0.212 → 0.212
He does not need , unlike the high priests , to offer up daily sacrifices , first for his own sins , and then for the sins of the people . He did this once for all , when he offered himself .
Ba shi da bukata
, kamar manyan firistoci , da ke mika hadayu kullum , da farko don zunubin kansu , sa'annan don zunubin jama'a dukka . Amma Yesu yayi wannan sau daya tak ba kari don kowa da kowa , yayin da ya mika kansa .
HEB 7:28     Alignment score: 0.343
For the law appoints as high priests men who have weaknesses . But the word of the oath , which came after the law , appointed a Son , who has been made perfect forever .
Domin shari'a na nada mutane da ke da gazawa a matsayin firistoci , amma maganar rantsuwa , wadda ta zo a bayan shari'a , ta nada Dan , wanda ya ke cikakke har'abada .
HEB 7     Average alignment score: 0.279 for 28 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HEB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13