Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HEB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13 


HEB 13:1     Alignment score: 0.441 → 0.449
Let brotherly love continue .
Bari kaunar
' yan'uwa ta cigaba .


HEB 13:2     Alignment score: 0.269
Do not forget hospitality for strangers . For through this , some have shown hospitality to angels without knowing it .
Kada ku manta da karrama baki , domin ta wurin yin haka , wasu suka
marabci mala'iku ba tare da saninsu ba .
HEB 13:3     Alignment score: 0.17
Remember prisoners , as if you were bound with them . Remember those who are mistreated , as if you also were them in the body .
Ku tuna da wadanda ke cikin kurkuku , kamar dai kuna tare da su cikin wannan hali . Kuma ku tuna da masu shan azaba
kamar tare kuke cikin wannan hali
HEB 13:4     Alignment score: 0.381 → 0.397
Let marriage be respected by everyone . Let the marriage bed be pure , for God will judge the sexually immoral people and adulterers .
Bari kowa ya girmama aure , bari kuma a tsarkake gadon aure , gama Allah zai shar'anta fasikai da mazinata .
HEB 13:5     Alignment score: 0.315
Let your conduct be free from the love of money . Be content with the things you have , for God himself has said , " I will never leave you , nor will I forsake you . "
Bari halinku ya kubuta daga kaunar
kudi . Ku dangana da abubuwan da kuke dasu , domin Allah da kansa yace , " Bazan barku ba , ba kuma zan yashe ku ba . "
HEB 13:6     Alignment score: 0.355
Let us be content so that we may have courage to say , " The Lord is my helper ; I will not be afraid . What can a man do to me ? "
Bari mu zama da dangana domin mu sami gabagadin cewa , " Ubangiji ne mai taimakona
, ba zan ji tsoro ba . To me mutum zai iya yi mani ? "
HEB 13:7     Alignment score: 0.246 → 0.259
Consider your leaders , those who spoke
God 's word to you , and consider the result of their conduct . Imitate their faith .
Ku fa lura da wadanda ke shugabanninku , wadanda suka horar da ku cikin maganar Allah , kuma ku lura da sakamakon rayuwarsu , ku yi koyi da bangaskiyarsu .
HEB 13:8     Alignment score: 0.71
Jesus Christ is the same yesterday , today , and forever .
Yesu Almasihu daya ne a jiya , da yau , da har abada .
HEB 13:9     Alignment score: 0.171 → 0.19
Do not be carried away by various strange teachings
. For it is good that the heart should be strengthened by grace , not by foods that do not help those who walk by them .
Kada ku kauce zuwa ga bakin koyarwa daban daban , domin yana da kyau zuciya ta ginu ta wurin alheri , amma ba da dokoki game da abinci ba , wadanda basu taimaki wadanda suka kiyayesu ba .
HEB 13:10     Alignment score: 0.226 → 0.231
We have an altar from which those who serve in the tabernacle have no right to eat .
Muna da bagadin da wadanda ke hidima a cikin alfarwa basu da ikon su ci daga bisansa .
HEB 13:11     Alignment score: 0.31 → 0.312
For the blood of the animals killed for sins is brought by the high priest into the holy place , while their bodies are burned outside the camp .
Babban firist na shiga wuri mai tsarki da jinin dabbobin da aka yanka , hadayar
zunubai , amma namansu a kan kai bayan sansani a kone shi .
HEB 13:12     Alignment score: 0.374
So Jesus also suffered outside the city gate , in order to sanctify the people through his own blood .
Domin haka Yesu shima ya sha wahala a bayan kofar birnin , domin ya tsarkake mutane ta wurin jininsa .
HEB 13:13     Alignment score: 0.243
Let us therefore go to him outside the camp , bearing his shame .
Domin haka bari mu tafi gare shi a bayan sansani dauke da kunyarsa
.
HEB 13:14     Alignment score: 0.203
For we do not have any permanent city here . Instead , we are looking for one that is to come .
Domin bamu da wani birni dawwamamme a nan . Maimako haka muna bidar birni dake zuwa .
HEB 13:15     Alignment score: 0.293
Through him , then , let us always offer up sacrifices of praise to God , praise that is the fruit of lips that acknowledge his name .
Ta wurin sa kuma , bari kullum mu mika hadayu na yabo
ga Allah , yabon kuwa shine kalmomin bakinmu da ke daukaka sunansa .
HEB 13:16     Alignment score: 0.285
Let us not forget doing good and helping one another , for it is with such sacrifices that God is very pleased .
Kada kuma mu manta da yin nagarta da kuma taimakon juna , domin Allah na farin ciki sosai da irin wadannan hadayun .
HEB 13:17     Alignment score: 0.158 → 0.166
Obey and submit to your leaders , for they keep watch over your souls , as those who will give account . Obey so that your leaders will do this
with joy , and not with groaning , which would be useless to you .
Ku yi biyayya da sadaukarwa ga shugabanninku , domin suna aikin tsaro a kanku saboda rayukanku , kamar wadanda zasu bada lissafi . Kuyi biyayya gare su saboda su yi aikin lura daku cikin farin ciki , ba da bakin ciki ba , don in su yi da bakin ciki ba zai amfane ku ba .
HEB 13:18     Alignment score: 0.22
Pray for us , for we are persuaded that we have a clean conscience and that we desire to live
rightly in all things .
Kuyi mana addu'a , domin mun tabbata muna da lamiri mai tsabta , kuma muna burin muyi rayuwar dake daidai cikin dukkan al'amura .
HEB 13:19     Alignment score: 0.11
I encourage you even more to do this , so that I will be returned to you sooner .
Kuma ina karfafa ku dukka
kuyi haka , domin in sami dawowa gareku da sauri .
HEB 13:20     Alignment score: 0.419
Now may the God of peace , who brought back from the dead the great shepherd of the sheep , our Lord Jesus , by the blood of the eternal covenant ,
To bari Allahn salama , wanda ya tada babban makiyayin tumakin nan daga matattu , Ubangijinmu Yesu , ta wurin jinin madawwamin alkawari ,
HEB 13:21     Alignment score: 0.344
equip you with everything good to do his will , working in us what is pleasing to him , through Jesus Christ , to whom be the glory forever . Amen .
ya kammala
ku da dukan abu mai kyau domin ku aikata nufinsa . Bari yayi aiki a cikinmu wanda zai gamshe shi sosai . Ta wurin Yesu Almasihu , bari daukaka ta tabbata gare shi har abada . Amin .
HEB 13:22     Alignment score: 0.331 → 0.331
Now I encourage you , brothers , to bear with the word of encouragement that I have briefly written to you .
' Yan'uwa , yanzu dai ina karfafa ku , da ku jurewa takaitacciyar maganar karfafawar
da na rubuto maku .
HEB 13:23     Alignment score: 0.291
Know that our brother Timothy has been set free , with whom I will see you if he comes soon .
Ina so ku sani an saki dan'uwan mu Timoti , tare da shi zan zo in gan ku idan ya iso da sauri .
HEB 13:24     Alignment score: 0.318
Greet all your leaders and all the believers . Those
from Italy greet you .
Ku gaida shugabanninku dukka da kuma dukkan masu bada gaskiya . ' Yan'uwa daga can Italiya suna gaishe ku .
HEB 13:25     Alignment score: 0.235
May grace be with you all .
Bari alheri ya kasance tare daku dukka .
HEB 13     Average alignment score: 0.291 for 25 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of HEB:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13