Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7 


MIC 4:1     Alignment score: 0.335 → 0.335
But in the last days it will come
about that the mountain of Yahweh 's house will be established over the other mountains . It will be exalted above the hills , and peoples will stream to it .
Amma zaya zama a rana ta ƙarshe dutsen gidan Yahweh zaya kafu a bisa sauran duwatsu . Zai ɗaukaka bisa sauran tuddai mutane kuma za su yi tururuwa wurinsa .


MIC 4:2     Alignment score: 0.552
Many nations will go and say , " Come , let us go up to the mountain of Yahweh , to the house of the God of Jacob . He will teach us his ways , and we will walk in his paths . " For from Zion the law will go out , and the word of Yahweh from Jerusalem .
Al'ummai da yawa zasu ce , " Ku zo , mu je bisa dutsen Yahweh , zuwa gidan Allah na Yakubu . Zaya koya mana hanyoyinsa , kuma zamu yi tafiya cikin tafarkunsa . " Gama daga Sihiyona shari'a zata fito , maganar Yahweh kuma daga Yerusalem .
MIC 4:3     Alignment score: 0.223 → 0.254
He will judge among many peoples and will decide concerning numerous nations far away . They will beat their swords into plowshares and their spears into pruning hooks . Nation will not lift up sword against nation , nor will they train for war any longer .
Shi zaya hukunta tsakanin mutane da yawa , ya kuma yanke hukunci a kan mulkoki masu yawan gaske masu nisa kuma . Zasu maida
takubbansu su zama garmuna mãsun su kuma su zama lauzuna . Wata al'umma baza ta ɗaga takobi gãba da wata al'umma ba , baza su ƙara koyar da yaƙi ba .
MIC 4:4     Alignment score: 0.401
Instead , they will sit every person under his vine and under his fig tree . No one will make them afraid , for the mouth of Yahweh of hosts has spoken .
Maimakon haka kowanne mutum zai zauna ƙarƙashin kuringar inabinsa ko ƙarƙashin itacen ɓauransa . Ba wanda zai ƙara
basu tsoro , gama bakin Yahweh mai runduna ne ya faɗi .
MIC 4:5     Alignment score: 0.538 → 0.539
For all the peoples walk , each one , in the name of their god . But we will walk in the name of Yahweh our God forever and ever .
Gama dukkan mutane suna tafiya , kowanne ɗaya cikin sunan allahnsu . Amma mu zamu yi tafiya cikin sunan Yahweh Allahnmu har abada abadin
MIC 4:6     Alignment score: 0.4 → 0.406
" On that day " this is Yahweh 's declaration " I will assemble the lame and gather the outcast , those whom I have afflicted .
" A waccan ranar " - wannan furcin Yahweh ne - " Zan tattaro
guragu da korarru , da waɗanda na tsanantawa .
MIC 4:7     Alignment score: 0.47 → 0.48
I will turn the lame into a remnant , and the ones driven away into a strong nation , and I , Yahweh , will reign over them on Mount Zion , now and forever .
Zan sa guragun su zama su ne saura , waɗanda a ka kora
su zama al'umma mai ƙarfi , ni kuma Yahweh zan yi mulki a bisansu , a kan Dutsen Sihiyona daga yanzu da har abada .
MIC 4:8     Alignment score: 0.327
As for you , watchtower for the flock , hill of the daughter of Zion to you it will come
, your former dominion will be restored , the kingdom that belongs to the daughter of Jerusalem .
Ke fa , hasumiya ta tsaron garke , tsaunin ɗiyar Sihiyona , mallakarki ta za ta dawo gare ki , da mulki na ɗiyar Yerusalem .
MIC 4:9     Alignment score: 0.359 → 0.362
Now , why do you shout so loudly ? Is there no king among you ? Has your counselor died
? Is this why pain grips you like that of a woman in labor ?
Yanzu , me yasa kuke ihu da ƙarfi haka ? Babu sarki a cikinku ne ? Mai shawararku ya mutu ne ? Wannan shi ne yasa ciwo ya kama ku kamar mace mai naƙuda ?
MIC 4:10     Alignment score: 0.413
Be in pain and labor to give
birth , daughter of Zion , like a woman in labor . For now you will you go out of the city , live in the field , and go to Babylon . There you will be rescued . There Yahweh will rescue you from the hand of your enemies .
Ki zama da ciwo da naƙuda ta haifuwa , ke ɗiyar Sihiyona , kamar mace mai naƙuda . Gama yanzu ke zaki fita waje daga birnin , ki zauna a waje , kuma ki tafi Babila . A can za a kuɓutar da ke . A can Yahweh zaya kuɓutar da ke daga hannun abokan gãbarki .
MIC 4:11     Alignment score: 0.495 → 0.495
Now many nations are assembled against you ; they say , ' Let her be defiled ; let our eyes gloat
over Zion . '
Yanzu al'ummai da yawa sun taru gãba da ke ; sun ce , ' Bari ta ƙazance ; bari idanunmu su yi murna a kan Sihiyona '
MIC 4:12     Alignment score: 0.311 → 0.314
They do not know Yahweh 's thoughts , neither do they understand his plans , for he has gathered them like bundles of grain prepared for the threshing floor .
Basu san tunanin Yahweh ba , basu gane shirye - shiryansa
ba , gama ya tara su kamar dammai a masussuka .
MIC 4:13     Alignment score: 0.336 → 0.344
Arise
and thresh , daughter of Zion , for I will make your horn to be iron , and I will make your hooves to be bronze . You will crush many peoples and you will devote their unjust wealth to Yahweh , their wealth to the Lord of the whole earth . "
Tashi ki yi shiƙa ɗiyar Sihiyona , gama zan maida ƙahonki ya zama ƙarfe , kofatanki kuma su zama jan ƙarfe . Zaku hallaka mutane da yawa kuma zaku miƙa dukiyarsu ta zilama ta zama ta Yahweh , mallakarsu kuma ga Ubangijin dukan duniya . "
MIC 4:14     Alignment score: 0.362 → 0.376
Now come
together in battle ranks , daughter of soldiers ; the soldiers have set up a siege around city , with a rod they will strike the judge of Israel on the cheek .
Yanzu ku taru da shirin yaƙi , ɗiyan sojoji ; sojoji sun yi sansani sun kewaye birni , zasu bugi alƙalin Isra'ila da sanda a kunci .
MIC 4     Average alignment score: 0.393 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7