Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7 


MIC 5:1     Alignment score: 0.307 → 0.312
But you , Bethlehem Ephrathah , even though you are small among the clans of Judah , out of you one will come to me to rule in Israel , whose beginning is from ancient times , from everlasting .
Amma ke Betlehem Ba'ifrata , ko da yake ke ƙanƙanuwa ce a cikin dangi Yahuda , wani daga cikinki zaya zo gare ni ya yi mulkin Isra'ila , wanda farkonsa tun daga lokacin ne , tun daga can farko .


MIC 5:2     Alignment score: 0.284 → 0.284
Therefore God will give
them up , until the time when she who is in labor bears a child , and the rest of his brothers return to the people of Israel .
Saboda haka zaya bashe su , har sai wadda ta ke naƙuda ta haifi ɗa , kuma sauran ' yan'uwansa su dawo wurin mutanen Isra'ila .
MIC 5:3     Alignment score: 0.333
He will stand and shepherd his flock in the strength of Yahweh , in the majesty of the name of Yahweh his God . They will remain , for then he will be great to the ends of the earth .
Zaya tashi
ya yi kiwon mutanensa cikin ƙarfin Yahweh , a cikin darajar sunan Yahweh Allahnsa . Zasu kasance , sa'annan shi zaya zama babba har iyakar duniya .
MIC 5:4     Alignment score: 0.319 → 0.357
For this
shall be the peace when the Assyrians come into our land , and when they march against our fortresses , then we will raise against them seven shepherds and eight leaders over men .
Zaya zama salamarmu . Sa ' ad da Asiriyawa suka shigo cikin ƙasarmu , sa ' ad da suka yi gangami gãba da kagarunmu , sa'an nan zamu tashi gãba da su , makiyaya bakwai da shugabanni takwas a kan mutane .
MIC 5:5     Alignment score: 0.418
They will shepherd the land of Assyria with the sword , and the land of Nimrod in its entrances . He will rescue us from the Assyrians , when they come into our land , when they march inside our borders .
Zasu kiwaci ƙasar Asiriya da takobi , ƙasar Nimrod kuma a cikin ƙofofinta . Zaya kuɓutar da mu daga Asiriyawa , sa ' ad da suka shiga cikin ƙasarmu , sa ' ad da suka yi gangami cikin iyakokinmu .
MIC 5:6     Alignment score: 0.412 → 0.411
The remnant of Jacob will be in the midst of many peoples , like dew from Yahweh , like showers on the grass , that do not wait for a man , and they do not wait for the children of mankind .
Waɗanda suka
rage na wajen Yakubu zasu zama cikin tsakiyar mutane da yawa , kamar raɓa daga wurin Yahweh , kamar ruwa a kan ciyawa , wadda ba mutum take jira ba , ba kuma ' ya'yan mutane take jira ba .
MIC 5:7     Alignment score: 0.32
The remnant of Jacob will be among the nations , among many peoples , like a lion among the animals of the forest , like a young lion among the flocks of sheep . When he goes through them , he will trample over them and tear
them to pieces , and there will be no one to save them .
Waɗanda suka rage na wajen Yakubu zasu zama a cikin al'ummai , cikin mutane da yawa , kamar zãki a cikin namomin jeji masu yawa , kamar ɗan zaki a cikin garken tumaki . Sa ' ad da ya shiga cikinsu zai tattaka su , ya daddatsa su , ba wanda zaya cece su .
MIC 5:8     Alignment score: 0.281
Your hand will be lifted against your enemies , and it will destroy them .
Za a ɗaga hannunka gãba da abokan gãbarka , zaya kuma hallaka su .
MIC 5:9     Alignment score: 0.365 → 0.366
" It will happen in that day " this is Yahweh 's declaration " that I will destroy your horses from among you and will demolish your chariots .
" Haka zaya kasance a wannan rana " - wannan furcin Yahweh ne -- " zan hallakar
da dawakanka a gabanka in narkar da karusanka .
MIC 5:10     Alignment score: 0.273 → 0.283
I will destroy the cities in your land and throw
down all your strongholds .
Zan hallakar da biranen ƙasarka in lalatar da wuraren ɓoyewarka dukka .
MIC 5:11     Alignment score: 0.228 → 0.227
I will destroy the witchcraft in your hand , and you will no longer have any diviners .
Zan hallakar
da maita da ke wurinka , baza ka ƙara samun masu duba ba .
MIC 5:12     Alignment score: 0.296
I will destroy your carved figures and your stone pillars from among you . You will no longer worship the workmanship of your hands .
Zan hallakar
da sassaƙaƙƙun sifofinka da ginshiƙai na duwatsu daga wurinka . Baza ka ƙara bautawa aikin hannuwanka ba .
MIC 5:13     Alignment score: 0.254
I will uproot your Asherah poles from among you , and I will destroy your cities .
Zan tumɓuke ginshiƙan Asherarka daga wurinka , kuma in hallakar
da biranenka .
MIC 5:14     Alignment score: 0.249
I will execute vengeance in anger and wrath on the nations that have not listened . "
Zan ɗauki
fansa cikin fushi da hasala a kan al'umman da basu saurara ba . "
MIC 5     Average alignment score: 0.331 for 14 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7