Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7 


MIC 7:1     Alignment score: 0.13 → 0.134
Woe is me ! I have become like the gathering of summer fruit , and like the grapes that have been gleaned ; there is no grape cluster to eat , no ripe early fig that my soul desires .
Kaito na ! Gama a gare ni ya zama kamar an riga
an gama girbi na kaka , har ma da kalar abin da ya rage na kuringar inabi a gonaki : Ba sauran ' ya'yan itatuwan da za a samu , babu nunar fari na ' ya'yan ɓaure waɗanda rai na ke so .


MIC 7:2     Alignment score: 0.23 → 0.239
Faithful people have disappeared from the land ; there is no upright person in all mankind . They all lie in wait to shed blood ; each one hunts his own brother with a net .
Babu sauran amintattun mutane a ƙasar , babu sauran na kirki a cikin dukkan ' yan adam . Dukkan
su sun yi kwanto domin su zãbar da jini , kowanne ɗayansu yana farautar ɗan'uwansa da tãru .
MIC 7:3     Alignment score: 0.213
Their hands are very good at doing harm : the ruler asks for money , the judge is ready for bribes , and the powerful man is saying to others what he wants to obtain . Thus
they plot together .
Hannayensu sun iya yin ɓarna sosai : sarki yana nema a ba shi kuɗi , alƙali yana shirye ya karɓi cin hanci , ƙaƙƙarfan mutum yana gaya wa waɗansu abin da yake so ya samu . Haka suke rigima tare .
MIC 7:4     Alignment score: 0.133 → 0.155
The best of them is like a brier , the most upright is worse than a thorn hedge . It is the day foretold by your watchmen
, the day of your punishment . Now is the time of their confusion .
Mafi kyau a cikinsu kamar laka yake , mafi aminci a cikinsu yana kamar shingen ƙaya . Dãma masu tsaronmu sun yi magana a kan wannan rana , ranar da za a hore ku . Ranar ruɗewarsu ta zo .
MIC 7:5     Alignment score: 0.226
Do not trust any neighbor ; put no confidence in any friend . Be careful about what you say even to the woman who lies in your arms .
Kada ka amince da kowanne maƙwabci , kada ka dogara ga kowanne aboki . Ka yi hankali da abin da za ka faɗi ko ma ga matar da ke kwance a kafaɗunka .
MIC 7:6     Alignment score: 0.18 → 0.204
For a son dishonors his father , a daughter rises up against her mother , and a daughter-in-law against her mother-in-law . A man 's enemies are the people of his own house .
Gama ɗa yana rena ubansa , ɗiya
kuma tana tayarwa uwatta , suruka tana tayarwa uwar mijinta . Abokan gabar mutum , mutanen gidansa ne .
MIC 7:7     Alignment score: 0.532 → 0.535
But as for me , I will look to Yahweh . I will wait for the God of my salvation ; my God will hear me .
Amma ni zan duba wajen Yahweh , zan jira ga Allah na cetona
, Allahna zai ji ni .
MIC 7:8     Alignment score: 0.434
Do not rejoice over me , my enemy . After I fall , I will rise . When I sit in darkness , Yahweh will be a light for me .
Kada ka yi murna a kaina kai maƙiyina
, ko na faɗi zan tashi . Sa ' ad da na zauna cikin duhu , Yahweh zai zama haske a gare ni .
MIC 7:9     Alignment score: 0.3 → 0.299
Because I sinned against Yahweh , I will bear his rage until he pleads my cause , and executes judgment for me . He will bring me to the light , and I will see him rescue me in his justice .
Saboda na yi wa Yahweh zunubi , zan jure da fushinsa har yayi mani shari'a
, yayi mani hukunci . Zai kawo ni cikin haske , zan gan shi yana kuɓutar da ni cikin adalcinsa .
MIC 7:10     Alignment score: 0.368
Then my enemy will see it , and shame will cover the one who said to me , " Where is Yahweh your God ? " My eyes will look at her ; she will be trampled down like the mud in the streets .
Sa'an nan maƙiyina
zai gani , kunya za ta rufe wanda yake ce da ni , " Ina Yahweh Allahnka ? " Idanuna zasu gan ta , za a tattake ta kamar taɓo a kan hanyoyi .
MIC 7:11     Alignment score: 0.217 → 0.234
A day to build
your walls will come ; on that day the boundaries will be extended very far .
Ranar da za ka gina ganuwarka tana zuwa ; a ranar nan za a faɗaɗa iyakokinka da nisa ƙwarai .
MIC 7:12     Alignment score: 0.536
On that day your people will come to you , from Assyria and the cities in Egypt , from Egypt to the River , from sea to sea , and from mountain to mountain .
A ranar nan mutanenka zasu zo wurinka daga Asiriya da biranen Masar , daga Masar har zuwa babban Kogi , daga teku zuwa teku , daga dutse zuwa dutse .
MIC 7:13     Alignment score: 0.131
But the land will be desolate because of the people who are living there , because of the fruit of their actions .
Waɗancan ƙasashen za a watsar da su saboda mutanen da ke zaune , a wurin yanzu , saboda sakamakon ayyukansu .
MIC 7:14     Alignment score: 0.368 → 0.384
Shepherd your people with your rod , the flock of your inheritance . They live alone in a thicket , in the midst of a pastureland . Let them graze in Bashan and Gilead as in the old days .
Ka yi kiwon mutanenka da sandarka , garke abin gãdonka . Suna zaune
su kaɗai a jeji , a tsakiyar fadama . Bari su yi kiwo a Bashan da Giliyad kamar kwanakin .
MIC 7:15     Alignment score: 0.263
As in the days when you came out of the land of Egypt , I will show them wonders .
Kamar rana da ka fito daga kasar Masar , zan basu mamaki .
MIC 7:16     Alignment score: 0.357 → 0.357
The nations will see and be ashamed of all their power . They will put their hands on their mouths ; their ears will be deaf .
Al'ummai zasu gani su ji kunya a kan dukkan ikonsu
. Zasu sa hannuwansu a bakinsu , kunnuwansu zasu toshe .
MIC 7:17     Alignment score: 0.325 → 0.332
They will lick the dust like a snake , like creatures that crawl on the earth . They will come
out of their dens with fear ; they will come with fear to you , Yahweh our God , and they will be afraid because of you .
Zasu lashi ƙasa kamar macizai , kamar hallittun dake rarrafe a ƙasa . Zasu fito daga cikin kogunansu da tsoro , zasu zo wurinka da tsoro , Yahweh Allahnmu , kuma za su ji tsoro saboda kai .
MIC 7:18     Alignment score: 0.244 → 0.247
Who is a God like you who takes away sin , who passes
over the transgression of the remnant of his inheritance ? He does not keep his anger forever , because he delights in his covenant faithfulness .
Wane ne Allah kamar ka , kai da kake ɗauke zunubi , wanda yake ƙetare kurakuran mutanensa da suka rage , abin gãdonsa ? Ba ka riƙe fushinka har abada , saboda kana ƙaunar ka nuna mana amincin alƙawarinka .
MIC 7:19     Alignment score: 0.31 → 0.332
You will again have compassion on us ; you will trample our iniquities under your feet . You will throw all our sins into the depths of the sea .
Za ka sake jin tausayinmu , kuma ; za ka take muguntarmu a ƙarƙashin sawayenka . Za ka jefa dukkan zunubanmu cikin zurfin teku .
MIC 7:20     Alignment score: 0.481
You will give truth to Jacob and covenant faithfulness to Abraham , as you swore to our ancestors in ancient days .
Za ka bada gaskiya ga Yakubu alƙawari da aminci kuma ga Ibrahim , kamar yadda ka rantsewa
kakanninmu tun kwanakin .
MIC 7     Average alignment score: 0.293 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7