Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:03
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7 


MIC 6:1     Alignment score: 0.411
Now listen to what Yahweh says , " Arise
and state your case before the mountains ; let the hills hear your voice .
Yanzu ji abin da Yahweh ya faɗi , " Ka tashi ka kai ƙararka ga duwatsu ; bari tsaunuka su ji muryarka .


MIC 6:2     Alignment score: 0.422
Listen to Yahweh 's lawsuit , you mountains , and you enduring foundations of the earth . For Yahweh has a lawsuit with his people , and he will fight in court against Israel . "
Ku ji ƙarar Yahweh , ku duwatsu , da ku ginshiƙan duniya masu juriya . Gama Yahweh yana da shari'a
da mutanensa , zai yi faɗa da Isra'ila a kotu . "
MIC 6:3     Alignment score: 0.301
" My people , what have I done to you ? How have I wearied you ? Testify against me !
Mutanena , me na yi ma ku ? Ta yaya na gajiyar da ku ? Ku faɗi laifin da na yi !
MIC 6:4     Alignment score: 0.54
For I brought you up out of the land of Egypt and rescued you out of the house of bondage . I sent Moses , Aaron , and Miriam to you .
Gama na fito da ku daga ƙasar Masar na kuɓutar da ku daga gidan bauta . Na aiki
Musa da Haruna da Miriyam zuwa wurinku .
MIC 6:5     Alignment score: 0.522 → 0.523
My people , remember what Balak king of Moab devised , and how Balaam son of Beor answered him as you went from Shittim to Gilgal , so you may know the righteous acts of Yahweh . "
Mutanena , ku tuna abin da Balak sarkin Mowab ya ƙulla , da yadda Bala'am
ɗan Biyo ya amsa masa sa ' ad da kuke tafiya daga Shittim zuwa Gilgal , ta haka za ku san aikin adalci na Yahweh . "
MIC 6:6     Alignment score: 0.227 → 0.23
What should I bring to Yahweh , as I bow down to the high God ? Should I come to him with burnt offerings , with calves a year old ?
Me zan kawo gaban Yahweh , sa ' ad da na durƙusa gaban Allah mai girma ? Na zo da hadayu
na ƙonawa , da ɗan maraƙi bana ɗaya ?
MIC 6:7     Alignment score: 0.323 → 0.327
Will Yahweh be pleased with thousands of rams , or with ten thousand rivers of oil ? Should I give
my firstborn for my transgression , the fruit of my body for my own sin ?
Yahweh zai yi murna da dubban raguna , ko da dubban rafukan mai ? Zan ba da ɗan farina saboda laifina , ɗiyan jikina domin zunubina ?
MIC 6:8     Alignment score: 0.314 → 0.321
He has told you , man , what is good , and what Yahweh requires from you : Act justly , love kindness , and walk humbly
with your God .
Ya dai gaya maka , mutum , abin da ke mai kyau , abin da Yahweh ke nema daga wurinka : Aikin adalci , jinƙai da tafiya cikin tawali'u tare da Allahnka .
MIC 6:9     Alignment score: 0.364 → 0.368
The voice of Yahweh is making a proclamation to the city even now wisdom acknowledges your name : " Pay attention to the rod , and to the one who has put it in place .
Yahweh , yana yin furci da muryarsa zuwa ga birnin - ko yanzu hikima ta san sunanka : " Ku saurari sandar , da wanda ya ajiye ta a wurin .
MIC 6:10     Alignment score: 0.229
There is wealth in the houses of the wicked that is dishonest , and false measures that are abominable .
Akwai dukiya a gidajen masu mugunta wannan rashin aminci ne , mudun ƙarya abin ƙyama .
MIC 6:11     Alignment score: 0.116 → 0.118
Should I consider a person to be innocent if he uses fraudulent scales , with a bag of deceptive weights ?
Ko zan lura da mutumin daya yi amfani da ma'auni mara kyau , da bahu wanda nauyinsa na cuta
ne ?
MIC 6:12     Alignment score: 0.332 → 0.333
The rich men are full of violence , the inhabitants have spoken lies , and their tongue in their mouth is deceitful
.
Masu arziki sun zama cike da ta'addanci , mazaunan sun faɗi ƙarairayi , kuma harshensu da bakinsu na cike da ruɗi .
MIC 6:13     Alignment score: 0.213
Therefore I will strike
you with a terrible blow , and I will make you desolate because of your sins .
Saboda haka na buge ku da ciwo mai zafi , na mai da ku kango saboda zunubanku .
MIC 6:14     Alignment score: 0.273
You will eat but not be satisfied ; your emptiness will remain inside you . You will store goods away but not save , and what you do save I will give
to the sword .
Za ku ci ba za ku ƙoshi ba , yunwarku za ta zauna a cikinku , za ku ajiye kayayyaki amma ba za ku adana su ba , abin da kuka adana zan bayar ga takobi .
MIC 6:15     Alignment score: 0.44 → 0.443
You will sow but not reap ; you will tread the olives but not anoint yourselves with oil ; you will press grapes but drink no wine .
Za ku yi shuka amma ba za ku yi girbi ba ; za ku sawo zaitun amma ba za ku shafe kanku da mai ba ; za ku matse kuringar inabi amma ba za ku sha ruwan ba .
MIC 6:16     Alignment score: 0.336
The regulations made by Omri have been kept , and all the deeds of the house of Ahab . You walk by their advice . So I will make you , city , a ruin , and you inhabitants an object of hissing , and you will bear the reproach of my people . "
Farillan
da Omri ya bayar an kiyaye su , haka kuma dukkan abin da gidan Ahab suka yi . Kun yi tafiya bisa ga shawararsu . To haka zan mai da birnin kango , mazauna ciki kuma abin ƙi , ku mazaunan za ku yi ta fama da ba'a a matsayinku na mutanena . "
MIC 6     Average alignment score: 0.352 for 16 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of MIC:1  2  3  4  5  6  7