Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 2:1     Alignment score: 0.234
Therefore you are without excuse , you person , you who judge , for what you judge in another you condemn in yourself . For you who judge practice the same things .
Saboda da haka baka
da hujja , kai mutum , kai mai shara'antawa , domin kuwa abinda kake shara'antawa akan wasu kana kada kanka da kanka . Domin kuwa kai mai shar'antaawa kana aikata wadannan abubuwa .


ROM 2:2     Alignment score: 0.293 → 0.3
But we know that God 's judgment is according to truth when it falls on those who practice such things .
Amma mun san cewa shari'ar Allah ta gaskiya ce sa'adda zata fado
wa masu aikata wadannan irin abubuwa .
ROM 2:3     Alignment score: 0.192 → 0.199
But consider this , you person , you who judge those who practice such things although
you do the same things . Will you escape from the judgment of God ?
Amma ka lura da wannan , ya kai mutum , mai shara'anta masu aikata wadannan ababuwa . Duk da shike kaima kana aikatawa . Kana jin zaka kubucewa hukuncin Allah ?
ROM 2:4     Alignment score: 0.254 → 0.255
Or do you think so little of the riches of his goodness , his delayed punishment , and his patience ? Do you not know that his goodness is meant
to lead you to repentance ?
Ko kana raina falalar alheransa da yake yi ta wajen jinkirin hukuncinsa , da hakurinsa ? Baka san cewa alheransa musanman domin su kai ka ga tuba bane ?
ROM 2:5     Alignment score: 0.275 → 0.297
But it is to the extent of your hardness and unrepentant heart that you are storing up for yourself wrath on the day of wrath , that is , the day of the revelation of God 's righteous judgment .
Amma saboda taurin kanka
da zuciyarka marar tuba , kana tanadarwa kanka fushi , a ranar fushi , wato ranar bayyanuwar shari'ar adalci ta Allah .
ROM 2:6     Alignment score: 0.132
He will pay back to every person according to his actions :
Zai baiwa
kowanne mutum daidai sakamakon ayyukansa :
ROM 2:7     Alignment score: 0.139 → 0.144
to those who according to consistent , good actions have sought praise , honor , and incorruptibility , he will give
eternal life .
Ga wadanda kuma suka nace da yin ayyukan alheri ba fasawa , sun samarwa kansu , yabo da daraja , da rai na har'abada .
ROM 2:8     Alignment score: 0.294 → 0.293
But to those who are self - seeking , who disobey the truth but obey unrighteousness , wrath and fierce anger
will come .
Amma ga masu son kai , wadanda suka ki yin biyayya ga gaskiya , suka yiwa rashin adalci biyayya , fushi da hasala mai zafi zai afko masu .
ROM 2:9     Alignment score: 0.153 → 0.155
God will bring tribulation and distress on every human soul that has practiced evil , to the Jew first , and also to the Greek .
Allah kuma zai sauko
da bala'i da bakin ciki ga dukkan rayukan da suka aikata mugunta , ga Yahudawa da fari , sannan kuma Hellinawa .
ROM 2:10     Alignment score: 0.236 → 0.237
But praise , honor , and peace will come
to everyone who practices good , to the Jew first , and also to the Greek .
Amma yabo daraja da salama zasu kasance ga dukkan wadanda suka aikata ayukan alheri , ga Yahudawa da fari sannan Hellanawa .
ROM 2:11     Alignment score: 0.191 → 0.269
For there is no favoritism with God .
Domin kuwa Allah ba mai tara bane .
ROM 2:12     Alignment score: 0.233
For as many as have sinned without the law will also perish without the law , and as many as have sinned with respect to the law will be judged by the law .
Ga wadanda suka
yi zunubi batare da shari'aba , zasu hallaka ba tare da shari'a ba , ga wadanda suka yi zunubi cikin shari'a kuma za'a hukunta su bisa ga shari'a .
ROM 2:13     Alignment score: 0.329
For it is not the hearers of the law who are righteous before God , but it is the doers
of the law who will be justified .
Domin kuwa ba masu jin shari'ar ne masu adalci agaban Allah ba , amma masu aikatawa ne zasu samu barata .
ROM 2:14     Alignment score: 0.32
For when Gentiles , who do not have the law , do by nature the things of the law , they are a law to themselves , although
they do not have the law .
Gama al'umai da basu san shari'a ba , bisa ga dabi'a sun yi abinda ke na shari'a , sun kuma zame wa kansu shari'a , koda shike basu da shari'ar .
ROM 2:15     Alignment score: 0.191 → 0.217
By this
they show that the actions required by the law are written in their hearts . Their conscience also bears witness to them , and their own thoughts either accuse or defend them to themselves
Dalilin haka kuwa sun nuna cewa ayukan da shari'a take bukata na nan a rubuce a zuciyarsu . lamirinsu kuma na yi masu shaida , tunanainsu kuma , ko dai yana kashe su , ko kuma yana karesu .
ROM 2:16     Alignment score: 0.482
and also to God . That will happen on the day when God will judge the secrets of all people , according to my gospel , through Jesus Christ .
hakanan
kuma ga Allah . Wannan zai faru ranar da Allah zai shara'anta asiran boye na dukkan mutane , bisa ga bishara ta cikin Yesu Almasihu .
ROM 2:17     Alignment score: 0.253
But if you call yourself a Jew and rest upon the law and boast in God ,
Da shike kana kiran kanka Bayahude , kana zaune
akan shari'a , kana alfahari cikin Allah ,
ROM 2:18     Alignment score: 0.133 → 0.153
and know his will and approve of what is excellent because you have been instructed from the law ;
ka san nufinsa , ka kuma san abubuwan da suka
bambanta da hakan , ka kuma sami koyarwa cikin shari'ar .
ROM 2:19     Alignment score: 0.312
and if you are convinced that you yourself are a guide to the blind , a light to those who are in darkness ,
Da shike kana da gabagadi akan cewa kai jagora ne ga makafi , haske ga wadanda suke cikin duhu ,
ROM 2:20     Alignment score: 0.122 → 0.122
a corrector of the foolish , a teacher of little children , and that you have in the law the form of knowledge and of the truth , then how does this
affect the way you live your life ?
mai horo ga marasa hikima , mai koyar da jarirai , kuma a cikin shari'ar kana da abin da ya shafi sani da kuma gaskiya .
ROM 2:21     Alignment score: 0.281
You who teach others , do you not teach yourself ? You who preach against stealing , do you steal ?
ku da kuke koyar
da wadansu , ba ku koyar da kanku ? ku da kuke wa'azi kada ayi sata , ba ku yin sata ?
ROM 2:22     Alignment score: 0.241 → 0.247
You who say that one must not commit adultery , do you commit adultery ? You who hate idols , do you rob temples ?
Ku da ke wa'azi kada ayi zina , ba ku yin zina ? ku da ke hana bautar gumaka , ba ku yin sata a haikali ?
ROM 2:23     Alignment score: 0.183
You who boast in the law , do you dishonor God by breaking the law ?
ku masu murna da tinkaho cikin shari'ar , ba kwa wulakanta Allah cikin kurakuranku na rashin bin shari'a ?
ROM 2:24     Alignment score: 0.352
For " the name of God is blasphemed among the Gentiles because of you , " just as it has been written .
" Domin kuwa an wulakanta sunan Allah cikin Al'umai
sabili da ku , " kamar yadda aka riga aka rubuta .
ROM 2:25     Alignment score: 0.279 → 0.282
For circumcision indeed benefits you if you obey the law , but if you break
the law , your circumcision becomes uncircumcision .
Lallai kuwa kaciya tana da riba a gare ku , idan kuka kiyaye doka , amma idan ku marasa bin doka ne kaciyarku ta zama rashin kaciya .
ROM 2:26     Alignment score: 0.265 → 0.272
If , then , the uncircumcised person keeps the requirements of the law , will not his uncircumcision be considered as circumcision ?
domin kuwa idan mutum marar kaciya zai kiyaye dukkan
bukatun doka , baza'a iya daukan rashin kaciyarsa a matsayin mai kaciya ba ?
ROM 2:27     Alignment score: 0.222
And will not the one who is naturally uncircumcised condemn you if he keeps the law ? This is because you have the written law and circumcision , yet you break
the law !
Sannan idan mutum marar kaciya ta jini zai kiyaye dukkan dokoki , ba zai iya shara'anta ku masu kaciya ta shari'a ba ? Haka kuma ya kasance ne domin kuna da shari'a a rubuce da kuma kaciya amma ba kwa bin doka !
ROM 2:28     Alignment score: 0.199
For he is not a Jew who is merely one outwardly ; neither is circumcision that which is merely outward in the flesh .
Domin shi kuwa ba Bayahude bane a waje ; ba kuwa mai kaciyar
da aka tsaga fata ba .
ROM 2:29     Alignment score: 0.389 → 0.434
But he is a Jew who is one inwardly , and circumcision is that of the heart , in the Spirit , not in the letter . The praise of such a person comes not from people but from God .
Amma Bayahude ne ta ciki , sanna kuma mai kaciyar
zuciya da kuma ruhu ba wasika ba , irin wanna mutumin yabonsa ba daga wurin mutane yake zuwa ba , amma daga Allah .
ROM 2     Average alignment score: 0.257 for 29 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16