Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 10:1     Alignment score: 0.289 → 0.289
Brothers , my heart 's desire and my request to God is for them , for their salvation .
' Yan'uwana , muradin zuciyata da dukkan
addu'oi na ga Allah dominsu shine don su sami ceton .


ROM 10:2     Alignment score: 0.325
For I testify about them that they have a zeal for God , but not according to knowledge .
Domin na shaida game da su cewa suna da kwazo game da Allah , amma ba a kan sani ba .
ROM 10:3     Alignment score: 0.245
For they do not know of God 's righteousness , and they seek to establish their own righteousness . They did not submit to the righteousness of God .
Don , ba su da sani akan adalcin Allah , suna kokarin tabbatar da adalcin kansu . Ba su bada kan su ga adalcin Allah ba .
ROM 10:4     Alignment score: 0.323
For Christ is the fulfillment of the law for righteousness for everyone who believes .
Gama Almasihu shi ne cikar doka zuwa ga adalci ga dukkan
wadanda suka gaskata .
ROM 10:5     Alignment score: 0.37
For Moses writes about the righteousness that comes from the law : " The man who does the righteousness of the law will live by this righteousness . "
Musa kam ya rubuta game da adalci da zai samu
ta shari'a : " mutumin da ya aikata adalcin shari'a , zai rayu ta wurin wannan adalcin . "
ROM 10:6     Alignment score: 0.455 → 0.455
But the righteousness that comes from faith says this
, " Do not say in your heart , ' Who will ascend into heaven ? ' ( that is , to bring Christ down ) ;
Amma adalcin da ya zo ta wurin bangaskiya yace , " Kada ku ce a zuciyarku , wa zai hau zuwa sama ? " ( don ya sauko da Almasihu kasa ) .
ROM 10:7     Alignment score: 0.45
and do not say , ' Who will descend into the abyss ? ' " ( that is , to bring Christ up from the dead ) .
Kada ku ce , " Wa zai gangara zuwa kasa ? " ( Wato wa zai fito da Almasihu daga cikin matattu ) .
ROM 10:8     Alignment score: 0.427
But what does it say ? " The word is near you , in your mouth and in your heart . " That is the word of faith , which we proclaim .
Amma me yake cewa ? " kalmar tana kusa da kai a cikin bakinka da kuma cikin zuciyarka . " Wato kalmar bangaskiya , wadda muke shaidawa .
ROM 10:9     Alignment score: 0.506
For if with your mouth you acknowledge Jesus as Lord , and believe in your heart that God raised him from the dead , you will be saved .
Don idan da bakinka , ka shaida Yesu Ubangiji ne , kuma ka gaskata a zuciyarka cewa Allah ya tashe
shi daga matattu , za ka sami ceto .
ROM 10:10     Alignment score: 0.279 → 0.294
For with the heart man believes for righteousness , and with the mouth he acknowledges for salvation .
Don da zuciya ne mutum yake gaskatawa zuwa ga adalci , da kuma baki ne yake shaida
zuwa ga ceto .
ROM 10:11     Alignment score: 0.363
For scripture says , " Everyone who believes on him will not be put to shame . "
Don nassi na cewa , " Duk wanda ya gaskata da shi ba zai ji kunya ba , "
ROM 10:12     Alignment score: 0.286 → 0.286
For there is no difference between Jew and Greek . For the same Lord is Lord of all , and he is rich to all who call upon him .
Gama ba bambanci tsakanin Bayahude da Ba'al'ume . Gama dukkansu Ubangijinsu
daya ne , Shi mayalwaci ne ga dukkan wanda ya kira shi .
ROM 10:13     Alignment score: 0.41
For everyone who calls on the name of the Lord will be saved .
Duk wanda ya kira sunan Ubangiji zai sami ceto .
ROM 10:14     Alignment score: 0.215
How then can they call on him in whom they have not believed ? How can they believe in him of whom they have not heard ? How can they hear without a preacher ?
To ta yaya zasu kira ga wanda basu gaskata ba ? Kuma ta yaya zasu gaskata ga wanda ba su taba jin labarinsa ba ?
ROM 10:15     Alignment score: 0.23 → 0.23
Then how can they preach , unless they are sent ? As it is written , " How beautiful are the feet of those who proclaim glad tidings of good things ! "
Kuma ta yaya zasu ji in ba ayi masu wa'azi ba ? Kuma ta yaya zasu yi wa'azin in ba an aike
su ba ? - Kamar yadda yake a rubuce , " Ina misalin kyau na kafafun wadanda ke shaida labarin farin ciki na abubuwa masu kyau ! "
ROM 10:16     Alignment score: 0.492
But they did not all listen to the gospel . For Isaiah says , " Lord , who has believed our message ? "
Amma ba dukkansu ne suka ji bishara ba . Gama Ishaya ya ce , " Ubangiji , wa ya gaskata da sakon ?
ROM 10:17     Alignment score: 0.413
So faith comes from hearing , and hearing by the word of Christ .
Saboda haka bangaskiya na zuwa ta wurin ji , jin kuwa daga maganar Almasihu .
ROM 10:18     Alignment score: 0.38 → 0.401
But I say , " Did they not hear ? " Yes , most certainly . " Their sound has gone out into all the earth , and their words to the ends of the world . "
Amma na ce , " ko basu ji ba ne ? I , tabbas " muryarsu
ta kai dukkan duniya , kuma kalmominsu sun kai har karshen duniya . "
ROM 10:19     Alignment score: 0.308 → 0.324
Moreover , I say , " Did Israel not know ? " First Moses says , " I will provoke you to jealousy by what is not a nation . By means of a nation without understanding , I will stir you up to anger
. "
yau , na ce , " Ko Isra'ila basu sani ba ne ? " Da farko Musa ya ce , " Zan sa kuyi fushi da kishi da abin da ba al'umma ba . Abin da nake nufi nan shine al'ummar da basu da fahinta , zan more su , in tayar maku da hankali . "
ROM 10:20     Alignment score: 0.269
Then Isaiah was very bold when he says , " I was found by those who did not seek me . I appeared to those who did not ask for me . "
Amma Ishaya da karfin hali ya ce , " Ga wadanda basu neme
ni ba suka same ni . Na bayyana ga wadanda basu nemi ni ba .
ROM 10:21     Alignment score: 0.347 → 0.347
But to Israel he says , " All the day long I reached out my hands to a disobedient and stubborn people . "
" Amma ga Isra'ila kam ya ce , " na mika hannu
na ga masu rashin biyayya dukkan tsawon rana , domin su mutane ne masu taurin kai . "
ROM 10     Average alignment score: 0.348 for 21 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16