Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 12:1     Alignment score: 0.283 → 0.304
I urge you therefore , brothers , by the mercies of God , to present your bodies a living sacrifice , holy , acceptable to God . This is your reasonable service .
Ina rokon ku ' yan'uwa , saboda yawan jinkan nan na Allah , da ku mika jikunanku hadaya mai rai , mai tsarki kuma abar karba
ga Allah . wannan itace hidimarku ta zahiri .


ROM 12:2     Alignment score: 0.312
Do not be conformed to this world , but be transformed by the renewal of your mind . Do this to know what is the good , acceptable , and perfect will of God .
Kada ku kamantu da wannan duniya , amma ku sami canzawa ta wurin sabunta tunaninku , kuyi haka don ku san abin da ke nagari , karbabbe , kuma cikakken nufin Allah .
ROM 12:3     Alignment score: 0.187 → 0.196
For I say , because of the grace that was given to me , that everyone who is among you should not think more highly of themselves than they ought to think . Instead , they should think in a wise way , just as God has given out to each one a certain amount of faith .
Don ina cewa , saboda alherin da aka bani , ka da waninku ya daukaka kansa fiye da inda Allah ya ajiye
shi ; a maimakon haka ku kasance da hikima , gwargwadon yadda Allah yaba kowa bangaskiya .
ROM 12:4     Alignment score: 0.238
For we have many members in one body , but not all the members have the same function .
Domin muna da gababuwa da yawa a jiki daya , amma ba dukansu
ne ke yin aiki iri daya ba .
ROM 12:5     Alignment score: 0.272 → 0.276
In the same way , we who are many are one body in Christ , and are individually members of each other .
haka yake a garemu , kamar yadda muke da yawa haka cikin jikin Almasihu , dukkanmu gabobin juna ne .
ROM 12:6     Alignment score: 0.234
We have different gifts according to the grace that was given to us . If one 's gift is prophecy
, let it be done according to the proportion of his faith .
Muna da baye - baye dabam - dabam bisa ga alherin da aka bayar a gare mu . Idan baiwar wani anabci ne , yayi shi bisa ga iyakar bangaskiyarsa .
ROM 12:7     Alignment score: 0.248 → 0.286
If one 's gift is service , let him serve . If one has the gift of teaching , let him teach .
In wani yana da baiwar hidima , sai yayi hidimarsa
. Idan baiwar wani koyarwa ce , yayi koyarwa .
ROM 12:8     Alignment score: 0.272 → 0.282
If one 's gift is encouragement , let him encourage . If one 's gift is giving , let him do it generously . If one 's gift is leading , let it be done with care . If one 's gift is in showing mercy , let it be done with cheerfulness .
Idan baiwar wani karfafawa ce , yayi ta karfafawa ; Idan baiwar wani bayarwa ce , yayi ta da hannu
sake ; Idan baiwar wani shugabanci ne , yayi shi da kula ; Idan baiwar wani nuna jinkai ne , yayi shi da sakakkiyar zuciya .
ROM 12:9     Alignment score: 0.213 → 0.213
Let love be without hypocrisy . Abhor what is evil ; hold on to that which is good .
Ku nuna kauna ba tare da riya ba . Ku Ki duk abin da ke mugu ku aikata abin da ke nagari .
ROM 12:10     Alignment score: 0.178 → 0.184
Concerning love of the brothers , be affectionate to one another . Concerning honor , respect one another .
Akan kaunar
' yan'uwa kuma , ku kaunaci juna yadda ya kamata ; akan ban girma kuma , ku ba juna girma .
ROM 12:11     Alignment score: 0.298 → 0.301
Concerning diligence , do not be hesitant . Concerning the spirit , be eager . Concerning the Lord , serve him .
Akan himma kuma , kada ku yi sanyi ; akan ruhu kuma , ku sa kwazo ; Game da Ubangiji kuma , ku yi masa hidima .
ROM 12:13     Alignment score: 0.038 → 0.049
Share in the needs of the saints . Find
many ways to show hospitality .
Ku zama masu biyan bukatar tsarkaka , ku zama masu karbar baki a gidajenku .
ROM 12:14     Alignment score: 0.288 → 0.301
Bless those who persecute you ; bless and do not curse .
Ku albarkaci
masu tsananta maku , kada ku la'anta kowa .
ROM 12:15     Alignment score: 0.279
Rejoice with those who rejoice ; weep with those who weep .
Ku yi farinciki tare da masu farinciki ; Ku yi hawaye tare da masu hawaye .
ROM 12:16     Alignment score: 0.171 → 0.18
Be of the same mind toward one another . Do not think in proud ways , but accept lowly people . Do not be wise in your own thoughts .
Tunanin ku ya zama daya . Kada tunaninku ya zama na fahariya , amma ku yi abokantaka da matalauta . Kada wani a cikin ku ya kasance da tunanin yafi kowa .
ROM 12:17     Alignment score: 0.254 → 0.276
Repay no one evil for evil . Do good things in the sight of all people .
Kada ku rama mugunta da mugunta . Ku yi ayukan
nagarta a gaban kowa .
ROM 12:18     Alignment score: 0.202
If possible , as far as it depends on you , live
at peace with all people .
Ku yi duk abin da za ku iya yi domin ku yi zaman salama tare da kowa .
ROM 12:19     Alignment score: 0.242 → 0.255
Do not avenge yourselves , beloved , but give
way to the wrath of God . For it is written , " ' Vengeance belongs to me ; I will repay , ' says the Lord . "
' Yan'uwa , kada ku yi ramako , ku bar Allah ya rama maku . A rubuce yake , " ' Ramako nawa ne ; zan saka wa kowa , ' in ji Ubangiji . "
ROM 12:20     Alignment score: 0.415 → 0.417
" But if your enemy is hungry , feed
him . If he is thirsty , give him a drink . For if you do this , you will heap coals of fire on his head . "
" Amma idan makiyin ka na jin yunwa , ba shi abinci ya ci . Idan yana jin kishin ruwa , ba shi ruwan sha . Idan kun yi haka , garwashin wuta ne za ku saka akan duk makiyi . "
ROM 12:21     Alignment score: 0.378
Do not be overcome by evil , but overcome evil with good .
Kada mugunta ta rinjaye
ku , amma ku rinjayi mugunta ta wurin yin aikin nagarta .
ROM 12     Average alignment score: 0.262 for 20 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16