Alignment Visualization        
English – Hausa
December 10, 2025 at 19:04
       
Search
Bible
Sample: % orauto
Max:  
       
Script ualign.py version 0.0.8
By Ulf Hermjakob, USC/ISI

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16 


ROM 3:1     Alignment score: 0.238
Then what advantage does the Jew have ? And what is the benefit of circumcision ?
To ina fifikon da bayahude yake dashi ? Kuma ina ribar
kaciya ?


ROM 3:2     Alignment score: 0.342
It is great in every way . First of all , the Jews were entrusted with revelation from God .
Akwai muhimmancinsu ta kowacce hanya . Tun farko dai , yahudawa ne aka dankawa wahayi daga Allah .
ROM 3:3     Alignment score: 0.3 → 0.308
For what if some Jews were without faith ? Will their unbelief abolish God 's faithfulness ?
Idan wasu yahudawa basu bada gaskiya ba fa ? Rashin bangaskiyarsu zai hana amincin Allah aiki
?
ROM 3:4     Alignment score: 0.351 → 0.352
May it never be . Instead , let God be found
to be true , even though every man is a liar . As it has been written , " That you might be shown to be righteous in your words , and that you might prevail when you come into judgment . "
Bazai taba zama haka ba . Maimakon haka , bari Allah ya zama mai gaskiya , ko da kowanne mutum makaryaci ne . Kamar yadda aka rubuta , " Domin a nuna kai mai adalci cikin maganganunka , kuma kayi nasara a lokacin da aka kawo ka gaban shari'a . "
ROM 3:5     Alignment score: 0.264 → 0.292
But if our unrighteousness shows the righteousness of God , what can we say ? Can we say that God is unrighteous to bring his wrath upon us ? ( I am using a human argument . )
Amma idan rashin adalcinmu ya nuna adalcin Allah , to me zamu ce ? Allah ba marar adalci ba ne , wanda ke aiwatar da fushinsa , ko kuwa ? Ina magana bisa ga tunanin mutuntaka .
ROM 3:6     Alignment score: 0.34
May it never be ! For then how would God judge the world ?
Bazai taba zama haka ba . Domin idan haka ne ta yaya Allah zai shar'anta duniya ?
ROM 3:7     Alignment score: 0.316
But if the truth of God through my lie provides abundant praise for him , why am I still being judged as a sinner ?
Amma idan gaskiyar
Allah ta wurin karyata ta habaka yabonsa , To me yasa ake shar'anta ni a matsayin mai zunubi ?
ROM 3:8     Alignment score: 0.198
Why not say , as we are falsely reported to say , and as some affirm that we say , " Let us do evil , so that good may come
" ? The judgment on them is just .
To me zai hana ace kamar yadda ake fadin zancen karya a kanmu , wasu kuma sun dauka cewa mun fadi hakan , " Bari muyi mugunta , domin nagarta tazo ? " Hukuncin su halal ne .
ROM 3:9     Alignment score: 0.245 → 0.251
What then ? Are we excusing ourselves ? Not at all . For we have already accused both Jews and Greeks , all of them , of being under sin .
To me kenan ? Zamu ba kanmu hujja ne ? ko kadan . Domin mun riga
munyi zargin yahudawa da hellinawa , da cewar dukkansu , suna karkashin zunubi .
ROM 3:10     Alignment score: 0.289 → 0.294
This
is as it is written : " There is no one righteous , not one .
Kamar yadda aka rubuta , babu wani mai adalci , babu ko daya .
ROM 3:11     Alignment score: 0.227
There is no one who understands
. There is no one who seeks after God .
Babu wani mai fahimta . Babu wani mai neman Allah .
ROM 3:12     Alignment score: 0.159
They have all turned away . They together have become useless . There is no one who does good , no , not even one . "
Dukansu
sun kauce hanya , dukansu gaba daya sun zama marasa amfani . Babu mai aikin nagarta , a'a , babu ko da guda daya .
ROM 3:13     Alignment score: 0.215 → 0.245
" Their throat is an open grave . Their tongues have deceived . The poison of snakes is under their lips . "
Makogwaronsu a bude yake kamar kabari . Harsunansu na dauke
da cuta . Dafin macizai na karkashin lebunansu .
ROM 3:14     Alignment score: 0.346 → 0.349
" Their mouths are full of cursing and bitterness . "
Bakunansu cike
suke da la'ana da daci .
ROM 3:15     Alignment score: 0.248 → 0.248
" Their feet are swift to pour out blood .
Sawayensu
na saurin zuwa zubar da jini .
ROM 3:16     Alignment score: 0.084
Destruction and suffering are in their paths .
Tafarkinsu wahala ce da lalacewa .
ROM 3:17     Alignment score: 0.408
These people have not known a way of peace . "
Wadannan mutane basu san hanyar salama ba .
ROM 3:18     Alignment score: 0.409 → 0.414
" There is no fear of God before their eyes . "
Babu tsoron Allah a idanunsu
. "
ROM 3:19     Alignment score: 0.227 → 0.246
Now we know that whatever the law says , it speaks to the ones who are under the law . This
is in order that every mouth may be shut , and the whole world held accountable to God .
To mun san dai duk abin da shari'a tace , shari'a na magana ne da wadanda ke karkashinta , domin a rufe kowanne baki , domin dukan duniya ta bada amsa a gaban Allah .
ROM 3:20     Alignment score: 0.284
This
is because no flesh will be justified by the works of the law in his sight . For through the law comes the knowledge of sin .
Domin a gabansa babu wanda zai barata ta wurin ayukan shari'a . Domin ta wurin shari'a ne sanin zunubi yazo .
ROM 3:21     Alignment score: 0.263
But now apart from the law the righteousness of God has been made known . It was witnessed by the Law and the Prophets ,
Amma yanzu ba tare
da shari'a ba an bayyana sanin adalcin Allah , wanda shari'a da annabawa suke shaidawa .
ROM 3:22     Alignment score: 0.448
that is , the righteousness of God through faith in Jesus Christ for all those who believe . For there is no distinction .
Wato , adalcin Allah ta wurin bangaskiya cikin Yesu Almasihu ga dukkan wadanda ke bada gaskiya . Domin babu bambanci :
ROM 3:23     Alignment score: 0.288
For all have sinned and come
short of the glory of God ,
Domin duk sun yi zunubi sun kuma kasa kaiwa ga darajar Allah ,
ROM 3:24     Alignment score: 0.407 → 0.411
and they are freely justified by his grace through the redemption that is in Christ Jesus .
Da alherinsa an baratar da mu ta wurin fansar
dake cikin Yesu Almasihu .
ROM 3:25     Alignment score: 0.34
For God provided Christ Jesus as a propitiation through faith in his blood . He offered Christ as proof of his justice , because of his disregard of previous sins
Amma Allah ya bayar da Yesu Almasihu wanda yake hadayar
fansa ta wurin bangaskiya cikin jininsa . Ya mika Almasihu a matsayin tabbacin hukuncinsa , sabo da kuma ketarewar zunubanmu na baya
ROM 3:26     Alignment score: 0.333 → 0.35
in his patience . This
all happened for the demonstration of his righteousness at this present time . This was so he could prove himself just , and to show that he justifies anyone because of faith in Jesus .
cikin hakurinsa . Duk wannan ya faru ne domin a bayyana adalcinsa cikin wannan zamani , domin ya tabbatar da kansa mai hukunci , kuma ya nuna shine mai baratar da kowa saboda bangaskiya cikin Yesu .
ROM 3:27     Alignment score: 0.298 → 0.299
Where then is boasting ? It is excluded . On what grounds ? Of works ? No , but on the grounds of faith .
To ina fahariya ? An fitar da ita . A kan wane dalilin ? Don ayyuka ? A'a , amma ta dalilin bangaskiya .
ROM 3:28     Alignment score: 0.282
We conclude then that a person is justified by faith without works of the law .
Domin wannan muka kammala
cewar ana baratar da mutum ta wurin bangaskiya ba tare da ayyukan shari'a ba .
ROM 3:29     Alignment score: 0.474 → 0.477
Or is God the God of Jews only ? Is he not also the God of Gentiles ? Yes , of Gentiles also .
Ko kuwa Allah Allahn yahudawa ne kadai ? Shi ba Allahn al'ummai bane ? I , na al'ummai ne kuma .
ROM 3:30     Alignment score: 0.446
If , indeed , God is one , he will justify the circumcision by faith , and the uncircumcision through faith .
Idan dai lallai Allah daya ne , zai baratar da mai kaciya ta wurin bangaskiya , da marar kaciya kuma ta wurin bangaskiya .
ROM 3:31     Alignment score: 0.259 → 0.259
Do we then nullify the law through faith ? May it never be ! Instead , we uphold the law .
Mun kawar da shari'a kenan ta wurin bangaskiya ? ba zai taba kasancewa haka ba . Maimako ma , muna inganta shari'a kenan .
ROM 3     Average alignment score: 0.304 for 31 sentences.     Evaluation statistics page

Old Testament:GEN  EXO  LEV  NUM  DEU  JOS  JDG  RUT  1SA  2SA  1KI  2KI  1CH  2CH  EZR  NEH  EST  JOB  PSA  PRO  ECC  SNG  ISA  JER  LAM  EZK  DAN  HOS  JOL  AMO  OBA  JON  MIC  NAM  HAB  ZEP  HAG  ZEC  MAL 
New Testament:MAT  MRK  LUK  JHN  ACT  ROM  1CO  2CO  GAL  EPH  PHP  COL  1TH  2TH  1TI  2TI  TIT  PHM  HEB  JAS  1PE  2PE  1JN  2JN  3JN  JUD  REV 
Apocrypha:TOB  JDT  ESG  WIS  SIR  BAR  1MA  2MA  MAN 
Chapters of ROM:1  2  3  4  5  6  7  8  9  10  11  12  13  14  15  16